75-80

811 31 6
                                    

_75-80_

*SO*
*GARWASHI*
*NE*

_NA NANA DISO_

http://nanadisoo.blogspot.com

© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*

Dan Allah ummi kiyi hakuri Please ummi!!!

" Ai zan Nuna mata ne Na haife ka kuma Na fita matsayi agurinka, kai in banda sabotari ne kana sarki k'atsaya yarinya karama tana wahalar dakai to Nagaya maka kasaketa ayau d'innan in bahaka ba ne saina koreta daga cikin masarautar nan nagayamaka umarni Nabaka ka rubuta mata kabata k'afin nan kafin dare....

" Ummi DanAllah karki rabani da Najlat zan iya shiga wane hali wallhi...

" Kaje ka zauna da matarka wacce takeson ka take tarairayar ka queen bilkisu ba dai Najlat ba...Sannan ta fita...

" Kansa ne yaji yana saramasa queen bilkisu ce ta shigo dauke da plate sannu ya jiki?

" lpya! " kaci abinci kuwa? " banci ba! " saboda banjin yinwa...

" Gashi to please kaci..." banaci nace miki ko sai Na sassaba miki?

" Haba mai martaba me yafaru ooo zancen najlat kuma sai ka huce akaina??

" To kisani rabuwata da najlat bazai taba yihuwa ba itace ruhina muradina kuma farin cikina....

" mtseww Rabuwa kuma ta nawa ai sai dai a auro wata sannan tafita itama cike da bacin rai...

Haba queen Please kibar k'ukannan mana kusan awa daya kina abu daya??

" Queen najlat ce tadago k'anta idonta yayi jajir ya kumbura cikin sanyin murya tace ace duk duniyar nan babu mai sonka? ummi dana yarda da'ita yau itace take cewa asakeni sake fa!!!

" innalillahi cewar ruma ki kwantar da hankalin ki babu mai sak'inki ke da mijinki mutu karaba, kidai ki cigaba da addua Allah nah tare dake!!...Amma surukan zamani suna bani mamaki wallahi kadinga kishi da matar dank'i? Kai abun ko tsare an girma ba'asan an girma ba....

" zuciyata bazata iya dauk'ar sake daga bakin sarki ba domin tariga ta dasu da sonshi rabuwata dashi akwai hadari ga rayuwata ta fashe da wane irin kuka da ruma hawaye ya zubo mata itama, queen najlat takara cewa shi kadai kesona shi yadamu dani ruma inna rabu dashi ya zanyi sannan takara saka kuka danAllah ruma kiyimin addua....

" Kuka tasaka itama ruma tace kada ki damu queen najlat hakika duk mutumin dayaso ya taimaki ka to inyaso ya cuceka zai cuceka, ki daina kuka kisamu kije ki huta acikin masarautar binjim kiyita addua komai zaiyi daidai, kuma ummi rashin fahimtar ki tayi amma Allah zai ganar da'ita, Idan kana tafiya babu takalma watarana za ka gamu da wanda yake tafiya ba kafafu, Kalli wanda ka fi shi a kullum sai ka gode ma Allah!...

" Tohm ta share hawayenta nan ruma ta hadamata kaya acikin akwati...

" queen najlat tace koda sarki zai sakeni gwara ace ina nisa dashi domin ganin takardar saki ahannu zai haddasan matsala....

" sarauniya najlat munayiwa kanmu fata nagare in Allah yaso yajarrabeka sai yayi ke dai ki cigaba da addua...

" Nagode Nagode ruma Allah yasaka miki da Alheri shawarwarin kirki dakike bani....

" murmushi ruma tayi tace ki huta lafiya queen nagode...

" Wanka queen najlat tashiga..

Sarki khaleel ne suk'a gabatar da wane meeting akan kasarsa da kuma gyaran da za'ayi nan yabada goyan baya dare bisa dare sukayi godiya turawan suka tafi..

SO GARWASHE NEWhere stories live. Discover now