90-95

707 33 2
                                    

_90-95_

*SO*
*GARWASHI*
*NE*

_NA NANA DISO_

http://nanadisoo.blogspot.com

© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*

Fatuwa ke kuka tana sarki khalil kasan ne masoyiyar ka ce kuma kishiyar mahaifiyar kace DanAllah kayimun rai..Wallahi bazan kara ba banson gidan yari ka rufamin Asiri tasaka kuka...

Ma'aikatan gidan yari ne suka jata tana kokarin waiwayowa....

" Sarki khalil ne yace in guguwa tatawo ba'a batun iska!

" Kukan da queen bilkisu takeyi yasa ummi tausaya mata tare dacewa queen hakuri zakiyi haka Allah yakaddara!

" queen bilkisu ce tace ai duk mai tambayar hujja kaiconsa Allah yasaka min kuma inshaa Allahu sai kinga abunda kika shuga....

" Sarki khaleel ne yace haske idan ya fito ai daman duhu yakan yayi, kuma rashin k'awo da tunkiya au hutune...

" sarauniya firdausi ce tayi musrmushi tace tabbas rayu ba matabbaciya bace ba, kuma inda sharri yana sa mutum yaci gaba dani nacigaba Na aikata laifi dayawa wallahi kuma ina rokan dukkanin ku ku yafemin DanAllah...

" ilimi idan anyi wataran akan waye komai yahuce hajiya Allah ya yafemana kowa yayi dakyau shi zaiga da kyau...

" sarki khaleel ne ya riki hannun queen bilkisu sukayi bangaren ta,wane kuka tasaka mai tsanenci rungumeta sarki khaleel yayi yana bata hakuri...

" inaso kayimin alkawari!

" wanne irin alkawari??

" DanAllah idan queen najlat ta haihu zan riki abunda ta haifa DanAllah!!! Sannan hawaye ya sakko mata afuska...

" Sarki khalil ne yayi shiru baice komai ba, Abu mai kamar wuya fada da bango!!!...

" DanAllah kataimaka min kaji tausayina wallahi inaso baby....

" Cikin yanayin da baiji har zuciyarsa ba ya shafa fuskar queen bilkisu yace kiyi gaskiya bilkisu kikara tsoron Allah kikara son manzon Allah (saw), ki gyara gidan mijinki, kiyi biyayya domin Allah, karki bar bautar Allah, inason d'a na ko 'ya suka sanci nagari....

" Murmushi tayi tace zanyi mijina zan kula kuma zan kokarta please ka amince min....

" Tohm matata ina sonki sosai!!!

" rungumesa tayi tace nafi sonka mijina kaine muradine mijina na har abada!

" kissing dinta yakeyi kota'ina Nan suka shiga wata duniyar!!!...

Queen najlat kina zaaune ankai fatuwa gidan yari..

" Ruma fatuwa?? Yaza'ayi akaita? me tayi? Waya k'aita?

" Ruma ce tazauna ta bata labarin duk abunda yafaru!!!...

" Furgice najlat tatashi ya za'ayi yayiwa futuwa haka kishiyar uwa ai uwa ce duk da abunda tayi bai kamata ayimata haka ba bari naji na sameshi...

" Haba queen wacce irin zuciya ce dake? Kitace sillar shiga Aljanu jikin ki kuma tana kokarin rabaki da mijinki, ranke yadade har cikinki tana kokarin rabaki dashi daga karshe ma tace azuba miki guba acikin ki mutu gaba daya kitana tunanin kinada makiyar data fita..inda kashita za'ayi ke kya bada hakuri haba queen ba'a imani ga wanda baida tsoron Allah ....

" queen najlat ce ta zauna tace Allah yayiwa mahaifiyata rahama, mutuniyar kirki babu sharrin da ba'ayi mata ba Amma ko da kiftawar ido bantaba jinta tace zata rama ba, banga ribar rama sharri ga wanda yayi maka ba, ko ba komai fatuwa uwace duk da bata haihuwa ba tana cikin wane yanayi na rudun shaidan in akayi yimata wa'azi banki tagyara ba, kinga asa gishiri cikin ruwa acakuda mai ido ya bayar launin yana nan a matsayin sa a d'andanon ne bakin ka zaici akwai shi tabbas ganin idanunka ne yajuya, duk uwa uwace koda bata haifa ba, kuma kinsan Abubuwa uku idan sun tafi basu dawowa: Magana da Lokaci da Mutunci, bazanso fatuwa ta rasa daya daga ciki...

SO GARWASHE NEWhere stories live. Discover now