_60-63_
*SO*
*GARWASHI*
*NE*_NA NANA DISO_
http://nanadisoo.blogspot.com
© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
Tana sulale wa yayi saurin rik'eta cik'in sanyin murna da Nuna k'ulawa yake k'allon manyan idanu wanta da suk'a tafi dashi, Ga damuwa a fuskarshi Amma K'allo fusk'arsa Na kokarin fitar da damuwar, jik'insa a sanyayi ya ajiyeta nan ya sanar da fadawa k'ada wanda ya shiga fadarta...
" Ruma ce tafi tare da lik'ita Nan ta duddubata sannan tayi mata allura ba'afi minti talatin ba tafarka idanuwanta cike da hawaye cikin tak'aici tace ta yaya zan k'ashe masa d'a....
" Likita ce tace ranki yadade k'ina bukatar hutu dan haka k'i k'wanta k'i huta...
" Directly ta Nufi fadar sarki k'haleel dake rik'i da sandar girma yana magana da fadawa can aka bawa lik'ita izinin shigowa daga Nan ya d'agawa fadawa hannu cik'in isa irin ta sarakai yace meke damunta likita...
" Ranka shi dade matark'a tanada damuwa which is not small, ya kamata kana lura da'ita saboda yanayin damuwarta zata iya barar da cikinta Nan gaba idan ta samu...
" Cikin hanzari ya dago kai zuciyar shi cike da bakin cikin barewar cikin queen bilkisu yace shikenan za'a kula da'ita...
" Yes! Nasan kana cikin damuwa kuma zuciyarka zatana raya maka abubuwa da dama dangane da sanadiyar barewar cikin queen but yakamata kayi hakuri please komai dakake gani kaddarane mai hankali ke hakuri daga karshe yaci riba....
" Tabbas...
" Kuma is good k'a daina tunanin wanda ya b'arar da cik'in queen k'asa aranta daga Allah ne....ina fata maganata batayi tsauri ba?
" Alamun godiya yayi mata sannan yace zai za'akula...
Waziri ne ya shigo fadar cik'in kasa da murya yace ranka shi dade Naji bayanin ka Amma bana tunanin queen Najlat ce zata zubar sai dai idan sharri sukayi mata...
" Wa zaiyi mata sharri waziri kasan dama bama shiri kuma ita da kanta ta tabbatar min da itace...
" Ranka shi dade kasan Duk wanda yake saurin amsa tambaya, lalle ne sai ya yi kuskuren bada amsa, kuma queen najlat ko ada ban tunanin ta da mugun hali ballantana yanzu yana da k'yau ka rufe maganar....
" Tabbas haka za'ayi Allah yakawo min 'ya'ya goma lokaci guda....
" Fiye da hakama ranka shi dade, Ai fata Nagari lamiri...
Jak'adiya ke faman dariya ranki shi dade k'inje kin hada gwarma fa queen bilkisu tana can tana bala'in kama wanda ya zubar mata da cik'i.....
" Fatuwa ce tayi dariya tace hank'ali na bazai k'wanta ba har sai naga sunfita a masarautar Nan inaso k'ije k'i aik'a kice queen najlat tana neman queen bilkisu ta hakane zataga jakar daga Nan rigima ta kaure...
" Kai ranki shi dade haka Tara inji kishiyar mai magijiwa...
" Haha Ai bala'i bama su fara ganinsa ba sai sunfara tone tone....
Queen Najlat ke faman hawaye cikin mayafinta tace Ruma yaya zanyi da wannan maganar idan kowa yaji? Bama ace queen bilkisu...." Ranki shi dade kin taba ganin rana tafasa rufin kwano?
" A'a sai dai yadau zafi....
" To haka mai gaskiya yake komai karyar mutum baya fasa gaskiya....
YOU ARE READING
SO GARWASHE NE
RomanceLittafi ne dake magana akan soyayya da illarta, wulakanta mutane da kuma tozarta tasu , nuna isa da girman kai..da kuma illar tsafi da shaye shaye...Littafine dake nuna cewa shi so gamuwar jini ne, kaunata da soyayya gaskiya ce sai dai bakowa ake zu...