_10-14_
*SO*
*GARWASHI*
*NE*_NA NANA DISO_
http://nanadisoo.blogspot.com
© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
Lok'acin Da najlat ta isa masarautar binjim sadiya tafara tararwa cikin fara'a najlat tace sister?
" Bude mota tayi tace najlat ko?
" mamaki ne yak'ama najlat cikin murmushi tace ashe k'insan sunan, k'inga banda lokacin wasa bari Nashiga ciki....
" Sadiya ce ta jiyo tace ai wasa sai yara, ko kinyi tunanin kowa game ne da za'adinga gwadashi sai daga baya a wadi kokuma ace mak'a ai bana sonki...
" Maganar har cikin ran najlat, fa'iza ce tace kinga zo mutafi..
" Sai da suk'ayi cik'in masarauta fa'iza tace k'inga najlat abunda nak'e guje mik'i ko? Wato k'indawo game kowa yayi wasa da zuciyar ki, please try to remove yarima khaleel from you heart...
" Karki damu fa'iza zan bawa kowa mamaki ai, kuma yarima zai zama tahiri...
" Kaf'in tak'arasa yarima auwal yazo huce wa, cikin ladabi tace ina yini yaya?
" Gyaran murya yayi yace aa najlat angama bin mazan andawo...
" K'anta dak'e sunk'uyi tayi saurin dagowa ...
" Au mamaki kikeyi nasani kenan? Na gayawa uwarki yanda ta mari ne ak'an na rungume wata to kema sai k'inyi karuwanci...
" Cikin hanzari tace dad'in abun Allah keyi ba mutum ba k'uma karka manta ne k'anwar kace wannan adduar bata k'amanci k'aba...
" tsake yayi fadawa na biye dashi nidai nagaya miki nan ba can baniba karkice zaki kawo mana maza....
" hucewar ta tayi tana kokarin kuka faiza tace karki sak'e kiyi kuka in bahaka ba sun samu abunda suke buk'ata..
K'afin tayi magana hajiya ta fito tace au ashe ke d'inci..
Inna ina yini cewar najlat?..
" Dama naci zaki dawo ai kintafi kin bar makarantar ki kin manta da ita saboda ba karatun ne a gabanki ba?
" inna saboda ita nadawo fa tayi murmushi mai cike da takaici kalakala...
" laah karya kika fara najlat ko bakisan naji labarin khaleel ne ya koroki ba?
" Akan wane dalili inna zai koroni nima inada nawa gidan uban...
" Ak'an yace baya sonki baya kaunarki..
" Bari ne nashiga ciki dak'inta ta bude aka shigo mata da kayanta wane kuka tasaki gigitacce...
" faiza ce tace DanAllah ki daina kuka...
" Haba faiza dariya kikeso nayi ko bakiji irin munanan kalaman dasuk'e jifana dashi ba, Dan ba uwata agidan shikenan nazama bora? Me natare musu?
" najlat kenan ai shi makiyi haka yake, ko bakiyi laifi ba sai yace kinyi in kikayi shima sai yakara, ki daina damun k'anki komai mai hucewa ne...
" Amma fa'iza yarima khaleel bai kyauta min ba ko da baya sona bai kamata ya sanar da duniya cewa bai sona ba, hawayen fuskarta ta goge Amma babu komai Allah yana tare da mai hakuri...
" Najlat kefa kika zurfafa a sonsa shiyasa kowa yagani yanzu shawarar da zan baki itace ki cireshi a ranki kitsaya ki karasa makarantar ki!...
" Tohm bari Nayi sallah zanje gurin mai martaba mu gaisa...
![](https://img.wattpad.com/cover/115981530-288-k966115.jpg)
ESTÁS LEYENDO
SO GARWASHE NE
RomanceLittafi ne dake magana akan soyayya da illarta, wulakanta mutane da kuma tozarta tasu , nuna isa da girman kai..da kuma illar tsafi da shaye shaye...Littafine dake nuna cewa shi so gamuwar jini ne, kaunata da soyayya gaskiya ce sai dai bakowa ake zu...