💧💧 *TAWA K'ADDARAR....💥*
💥
*HASKE WRITER'S ASSO💡*
(Home of expert & perfect writers)*NA FEEDOM*💞
*Wattpad:Feedohm11**Bestowed to Aunty Sis💕*
*03*Muryar Ummi yaji tana kwalawa Anup din kira ta sakeshi ta ruga da gudu tana fad'in " A minus A = Minus 2A……"
Fadila ta waro ido tare da bin bayanta tana fad'in "Wallahi Anup Aunty gloria ta ji ki sae ta maki shegen duka ……A minus A=Minus AA fa……"
Dariya yayi mara sauti ya bi bayansu ……Ummi na ganinshi ta watsa mashi hararan wasa tana fad'in "Nayi Fushi ……"
Rike kunnenshi yayi yana dariya yace "Tuba nake……"
Tab"e baki Anup tayi ta nufi hanyar kitchen tana fad'in "Ummi karki yafe shima baya yafewa a school……"
"Jawahir……"ya fada yana kallon bayanta
Da Sauri ta fad'a kitchen din tana rawa !ta d'aga Murya tana fad'in "Fadila me kika ci Gidan granny……""Sakwara da miyar oho……"Fadila ta fad'a tana ware hannuwa ……
Lekowa tayi ta waro idanu tace "A Ina aka sawo maku ohon?doya kadae garemu……"
Dariya Ummi tayi tana fad'in "Fito man kitchen Anup……"
Kamar zatayi kuka tace "Dan Allah Ummi ki barmu muyi sakwaran da miyar ohon……"
"Oho fa ban sani ba nake nufi Anup……"Cewar Fadila ganin da gaske Anup bata gane abunda take nufi da ohon ba……Washe baki tayi tana fad'in "Oh na dauka sunan miyar ne da turanci……"
Uncle Jawwad ya bita da Harara yana fad'in "Dan Allah Sister ku fitar da Anup School ki bawa maigadi aurenta don banga abunda take ba……"Ta Saki k'ara ta fada saman rug tana fad'in "Wallahi bazan auri maigadi ba dama dai Uncle math kace da sae na yarda na aureshi……"
Dariya yayi yana jinjina rashin wayau irin na Anup sannan ya kalleta da murmushi yana fad'in" Jawahir Uncle Usman kike so kuma……"
Birkicewa tayi saman rug din tana dariya k'asa k'asa sannan ta kwasa da gudu ta nufi d'akinta daga bakin kofa ta tsaya tace "I Lo lo lo I love him……"
Binta sukai da Kallo suna dariya banda Jawwad da ya had'e rai ……
Ummi ta katse shi da fad'in " Uncle J Zauna mana ……"
Kamar wanda kwae ya fashe mawa a ciki haka ya zauna a saman royal cushions din tare da dafe kai ……Fadila kam bayanta ta bi tana dariya ……【】
*Princess Luxury Hotel Ilorin*
"Deebo……"
Idonshi a lumshe ya kai hannu yana shafa sumarshi ……
Saman cinyarshi ta zauna tare da sagala hannunta a wuyanshi ta daura lips dinta saman goshinshi yayin da ta rufe idonta ruf kamar mai bacci !Murya K'asa k'asa tace "Deebo ……"Bude idonshi yayi suna kallon juna sannan ya tsayar da idanunshi kan nata lokaci guda ya lumshesu cikin salon gogewa da duniya sannan ya matsar da ita gefenshi tare da damke hannunta cikin nashi ……
Sun fi minti Goma suna kallon juna kafin ya sakar mata wani shu'umin murmushi ya cije lips dinshi na kasa ……
"Wow……"ta fada tana kallon red lips dinshi ……
Murmushi ya kuma yi ya janyo wine dake saman stool din dake gefe ya daga bottle din ya kwankwada ……Sae da ya sha kusan rabi lokacin idanunshi sun canza kala sannan ya aje ya dauketa cak ya dire kan italian bed din dake dakin ……
"Don kill me Deeboo……"ta fada tana dariya mai sauti
Tabe baki yayi Cikin sanyin murya yace "Romance Aleena……"Sannan ya fada saman gadon tare da rufeta da kirjinshi ……
Wayarshi ta hau ringing ya kai hannu idonshi a lumshe ya daukota ……
"Brother……" ya fada sannan ya dae dae ta natsuwarshi……
Cikin sanyin murya yace "Assalamu Alaikum warahmatullah……"
Sae da ya amsa sallamar sannan yace "Farouk kana ina ?
Aleena ya kalla sannan yace "Mosque Bro"
Murmushi yayi mai sauti sannan yace "Okey idan ka fito ka zo gidana ina son ganinka"
Mikewa yayi yana gyara belt dinshi sannan yace "Ganin nan zuwa yanzu ……"
"God Bless you bro……" ya fada a hankali tare da datse wayar ……
Hade Fuska Aleena tayi tana fad'in "Ban gane ba Deebo……?
Kai tsaye yace "After bana nan zaki gane"
Mikewa tayi saman gadon tsaye tare da rike kugu tana fad'in "Gaskia ba inda zaka je……"
Dariya yayi mai sauti ya aika mata da kallo rainin hankali sannan yace "Ko……"
A Takaice tace "Yeah……In kuma tafiya zakayi ga hanya"
"Whoa baby girl……"ya fada lokacin da ya bude robar coke ya kuskure bakinshi ya zubar ……
"Deebo……"
"Yeah Deebo ……"ya fada tare da ciro dollars ya aje mata gefen bed din "Ki dauka ki tafi bayan na bar hotel din da one hour"
Gabanshi ta tare tana fad'in "Wallahi baka isa ba ka barni haka !taya bayan ka gama tada man feeling sannan ka tafi ka barni don wani sakarai ya kiraka ……""Whoa…Brother nane Sakarai ko Aleena?ya fada yana gyad'a kai a hankali ……
"Yeah !ko waye Deebo……"ta fad'a tana girgiza kai……
Wani wawan mari ya sake mata tare da yin ball da ita ya zare belt dinshi ya fara dukanta dashi ……Ihu take tana neman taimako amma babu wanda ya kulata har sae da ya ga jini na fita daga jikinta sannan ya mayar da belt dinshi ya tsallaketa ya fita ba tare da alamun damuwa ba a fuskarshi ……NEW GRA ILORIN SOUTH……
Wani tangamemen gate ya nufa yayin da sojojin dake zagaye da gidan sukayo gurinshi da gudu tare da saluting nashi ……
Bude mashi gate akayi ya shiga da motar har parking space sannan aka bude mashi motar ya fito ……Cikin isa ya wuce Army dake k'ame kamar an dasa su har ya shiga katon falon dake dank'are da kayan jin dadin duniya ……
A Falon ya zauna ya hard'e kafa sannan ya fiddo wayarshi yayi dialing Brother……
Wayar bata gama ringing ba wani matashin mutumin mai yawan shekaru ya shigo falon rike da sanda a hannunshi sanye da farin glass……
A Hankali ya sulalo k'asa ya dukar da kai cikin girmamawa yace "Barka da fitowa……"
Murmushi yayi ya amsa da "farouku amma a kusa kake lokacin da na kiraka……?Ya sosa kai yana fad'in "Eh ina Mosque din bakin titi Bro……"
"Good……"
Shiru yayi sannan yace "Farouk ina so nayi magana dakai akan Dady……"
Gabanshi ya fad'i don yasan maganar gizo bata wuce ta k'ok'i……
Matashin yayi gyaran murya yace "Farouk kasan Abunda Abba ya aikata?
Girgiza kai yayi a hankali yana kallonshi……
"Kasan mutumin nan dake kallon gidana?Bro ya tambayeshi……*Feedohm*💞

YOU ARE READING
TAWA K'ADDARAR......
RomanceLabari ne na wata Yarinya da ta tashi cikin gata da kulawar iyayenta lokaci guda duniyar ta juya mata yayin da ta hadu Kaddara ta rasa dukkan iyayenta Sanadiyyar gobar da ta cinyesu harda karamar kanwarta !ta dimauce ta rasa duk wani tunaninta!Ta ra...