FULANIN BIRNI

1.1K 57 0
                                    

🎄 FULANIN BIRNI  🎄

© ASISI B. ALEEYU

® NAGARTA WRITERS ASSOCIATION

PAGE 4⃣5⃣

Kwance suke su biyun a kan center carpet d'in da take malale a babban falon.
   Yusuf yana kan system d'in shi, inda faruk yake kallon tashar Soney.

Faruk yayi gyaran murya ya kalli Yusuf yace "Man my I talk with you for a minut.?
   Yusuf yace "Sure what's on your mind."
"Hmmm....nothing, really. Hey! Nice weather isn't it."
   Yusuf ya juyo ya kallesa, dik yawani hargitsewa yadafa sa.
 
"Come on! My friend. Don't beat about the bush, just tell me what's on your mind?
 
Faruk ya sosa k'eya.
   
"Man I'm in love!?

Yusuf ya ware ido tareda yin dariya shine kake wani jin tsoron fad'amin".

"Man I don't know when I start loving her all I know is she's the only one who make me smile.

"In my dreams I imagine what a beautiful future we will have together. And when I'm not dreaming of this, I try and think about ways of making this dream come true!"

"Nothing in the world can stop me from becoming her for life. I love her so much that I can cross any hurdle that comes my way in getting to her".

"O my God! Who's she. I'm sure she's the perfect of the perfect in the would, I know she's one in town, except my wife. I'm very very eager to hear more about her. I want see her. Mrs faruk."

Faruk yayi wani murmushi mai d'auke da abubuwa dayawa, yace "you know her my friend. Ta wajenka zanbi in sameta".
Cak ya tsaya jin wannan batu.

Aranshi yake addu'ar Allah yasa ba acikin k'annen sa ba , faruk zai jamun abun kunya, k'ananun yara su rainamu.

Ya katse mishi tunani da cewa, "Salma Adam kebi! (Bingyal)

Yusuf ya juyo cikin matsanan cin mama ki.
"Amm faruk bansan kai sha_sha bane se yau. Bansan ka haukace ba se yau, waye bingyal kashi d'aya da rabi nadaga cikin cikarun ka, mekake son aikatawa ne haka.?

Faruk ya sauke gauron nun fashi yace "Akoda yaushe kana Abu batareda hujja ko dalili ba. Manzon Allah s.a.w ya auri sayyada Nana Aisha tanada shekara tara. Ko kana magana anan.?

Tsaki yaja yad'auki system d'in shi yayi gaba.

Sauri_sauri take ta isa class d'in ta, tin d'azu period d'in ta yafara aiki.

"Good morning class."
"Morning  Ma."
"How are you."
"Fine ma."
"OK sit down."

"Today we want talk about skeleton system.
In brief what are the meaning of skeleton system"?

Yesmin ce ta d'aga hannun ta.

The system that provides support to an organism, internal and made up of bones and  cartilage
in vertebrates, external in some other animals.

"Good clap for her. Anyone?

Hafiz sidi yad'aga hannu yabada nashi point haka sukayita yi kusan all class d'in seda suka bada points d'in su sai wasu d'ai_d'ai ku acikin su.

Sosai suke fahimtar karunta tana koyarda su biology.

Tinda ta shigo wannan yarinyar da bata san waye ba take kan table da alamar bacci takeyi.

"Hey meke damun ta ne? Yesmin ta bada amsa da "Kanta ke ciyo Mar" cike da tausayin tace "Ayya tasha magani ne.?

"No ma" cikin rashin Sanin ko wacece tace "idan angama lesson kisameni office zan baki magani Allah yasauwak'a."

Taci gaba da abunda takeyi.

Tana fita bingyal ta d'ago ta buga tsaki.

Dama 'yan class d'in sun k'agu ta fita su dubi bingyal. Ganin tana tsaki yasaka su sarewa, d'aya daga cikin su tace "Head girl ya akayi yau kikayi losing lesson, biology ne fa? Tsaki tak'ara yi.

"Kunada matsala wlh komai sai kun tambaya haba dan Allah mtswww."

"Bingyal you look concerned what's on your mind?
    Bingyal ta b'ata fuska "nothing" yesmin tayi murmushi "just tell me what's wrong with you.?

"The final exam I'm not prepared yet."
   Yesmin ta dafa ta.

"Well don't worry to much we still have 7 months."
   Ido ta rufe tasake bud'ewa.

"Yeah but 7 months will fly past in a wink."

"Well, bingyal we still have time to cram things into your brain anyway."

Hmmm.!!!

"Hey you" sukaji an fad'a gabad'ayan su suka jiyo.
   Dumm gabanta ya fad'i, dama wannan marar kunyar nan take karatu.

Yesmin ta katseta da cewa "Mar.. me? Amira ta bata amsa da "No" saboda tagano mai ciyon kan, tagano dalilin k'in d'ago manta lokacin datake musu lesson, murmushi tayi ta juya.

"Sannu malama Amira sarauniyar kyawawa takawar ki lafiya hasken zuciyar samari, ganin ki alfahari, samun ki nasara, rashink.....ta dakatar dashi da hannu.

"Ya isa haka, mekake son fad'a? Briefly cause inada aiki agabana."

"Kinga madam muyi exchanging number", ta katse shi da cewa "for what reason? Ina da business ne da kai.?

Ya sosa k'eya "ba haka ba madam"
    "So yane? Ta jefo mata tambayar.

Kasa cewa komai yayi se binta yake da wani kallo, taja dogon tsaki. "Dallah mallam kauce min hanya in wuce inada abunyi."

Ko kad'an baiji ciyon hakan data mishi ba, saboda soyayyarta data gama yad'uwa acikin sassan jikinsa, yad'ade yana rainon sonta, hasalima shine yabada sha'awar gayyatar ta zuwa wannan school d'in.

31/Feb 018.

Lissafi suke ana tace ribar da uwar lokaci d'aya.
   Ran kowannen su a farance ganin irin ribar da suke samu fiyeda ta sauran lokutan baya.

Ganin yanda suka bada himma da k'ok'ari ganin plaza d'in shi ta cigab, yasaka ya ware musu kashi daya cikin biyar nadaga ribar da aka samu ya rarraba musu.

Ba k'aramun dad'i sukaji ba, hakan yak'ara musu kwarin gwiwa sosai akan kula da Salim plaza tareda amana.

"Oga wannan yarinyar ce ta jiya tadawo" seda yad'auko lokaci kan yace tashigo.

Cikin murna da tunanin ko tayi sa'a tashigo hannun ta rik'eda wasu takardu.

Bai mata magana ba illa ya mik'a mata hannu.
   Da sauri taciro takardun ta bashi.

D'orasu yayi kan table yacigaba da abunda yakeyi, kusan 30minute.
    "Amm...Yusuf baka duba ba" ya watso mata harara.
  
    "Ina cewa nayi kizo ki tsareni kenan bayan kinsameni ina aiki, takardun ki se gobe zan duba."
   "To ai daka gayamun se in wuce kabarni inata jira."

"Kekuma gani baki San me kikeba ko, aikina zan ajiye inyi naki kenan."

Haka ta mik'e jikinta a sanyaye.

Kowa ye wannan oho.

ASEEYAH BASHEER ALEEYU

FULANIN BIRNIWhere stories live. Discover now