FARIN CIKI

1.3K 121 16
                                    

🎄FULANIN BIRNI 🎄

ASISI B. ALEEYU

NAGARTA WRITERS ASSOCIATION

PAGE 82

Bai fi awa biyu da fita ba,  ya dawo cikeda murnar rugujewar tafiyar tasa.
Bingyal kuwa har ta soma bacci.
Sanye da wata crazy half gown wacca ta fito da dikan sirrikan jikinta, ķut ya haďiye wani yawu da suka zo masa ba shiri,  juyawa yayi dasauri ya wuce ďakin sa.

Toilet yafaďa yayi wanka, yayo brush, ya daďe yana dirje jikinsa da kalolin mayukan dayake amfani dasu.
Kana ya buďe fridge ya ďauko fresh milk yasha, yayi hamdala yaďanyi tattaki sannan ya sake komawa ďakin bingyal.

Wannan karon ta mirgina gefen da manta tana fuskantar ķofa, light off yayi, jikinsa sai mazari yakeyi tamkar Wanda yafara ganin mace a yau.
Cikin bacci tariķa jin ana shafata, ķamshin tirarensa kuwa sai yawo yake akanta, dik a tunanin ta mafarkin data saba yine takeyi ,  saboda haka ta sakar masa jikinta sosai.
Lower lips d'in ta ya lalubo yafara tsotsa a hankali kamar an bawa yaro alawa yana tsoron kar ta k'are, dasauri tacabke masa baki ta shiga tsotsa da iya ķarfin ta, Yusuf kam tsura mata ido yayi. Ya tabbatar acikin bacci take ba dan haka ba da yanzu ta gudu.

A hankali yake sarrafata har yayi nasarar cire ýar figigiyar rigar baccin ta , anan ne kuma ta fara buďe ido jin baķon yanayi, baķaramin firgita tayi ba ganin sa a kusa da ita,  saida ta ķara mutsittsika idon ta sannan ta tabbatar shine.

Girgiza mishi kai ta farayi idon ta yana neman kawo ruwa.
"Dan Allah kayi hak'uri kabari, tsoro nake ji, bazan iya ba , kaifa mijin yayata ne,  dan Allah kabari" Haka ta cigaba da yimasa magiya Wanda ya dakatar da ita ta hanyar rufe bakinta da nasa.

Salo salo yake nuna mata na soyayya Wanda bai tab'a nunawa wata mace shi ba, a hankali yafara mantar da ita ķudirinsa, sai da ya shagaltar da ita sosai da irin salon shi, da tsadaddun kalaman daya tanada musamman domin ita, soyyayar daya jima yana kiwo, soyyayar data Kusan mishi lahani, soyyayar data azabtar da ruhi da gangar jikinsa.

Bata wani sha wahala ba yanda yake binta step by step,  Sedai raki kawai irin na mata albarka kuwa tasha ta bila adadin.
Tsam ya rungume ta kamar za'a kwace mishi ita, yana maida nunfashi.
Halashe yake sawa yana lashe hawayen ta, sai haķuri yake bata taķi kulasa. Shi kanshi yasan yau ta tono rigima, amma ya zaiyi da abunda yazama tilas a kansa.

Bayanta yake bubbugawa a hankali bacci ya ďauketa sai ajiyar zuciya take yi. Sulalewa yayi ya shiga toilet d'in ta yayi wanka ya shimfiďa abin sallah yafara jero godiya harda kukanshi. Yadaďe yana roķa musu zaman Lafiya da zuriyya ďayyiba.

Take away yaje yayo musu tareda drinks ya dawo gida.
Bai same ta kan gado ba , ya dubi hanyar toilet anan yaji motsinta nan ya tabbatar wanka takeyi.
Bingyal kau yana fita ta tashi ta daure kawai ta canza bedsheet ďin ta sake wani ta kunna turare ta faďa wanka saida ta gasa kanta sosai tayi wanka tareda alwala sannan ta fito.

Agaban mirror ta tsaya tana kallon kanta, wai yanzu itace disvirgin hawaye suka gangaro mata, lokaci guda kuma ta saki murmushi tuno irin zafafan kalaman da yusuf yayita raďa mata, da gaske yana sona kenan, wani ķarfi yazo mata dasauri ta shirya cikin wata atampa green batayi makeup ba daga powder sai kwalli ,  tana ďaura ďankwali taji motsin shigowarsa dasauri ta runtse ido.

Daf da ita yazo ya riko kunkurunta, "Baby kunya ta kikeyi? Kara runtse idon ta tayi, yayi dariya yace "ok kizo muci abunci " girgiza mishi kai tayi alamar A'a.

"Baki jin yunwa kenan? Nanma sake girgiza kai tayi, "Oh Allah. Kaddai Harda muryar ki rowar ta za'a mun bayan kin hanani jin baby voice d'in ki. Kodai mu sake maimaitawa? Dasauri ta buďe ido har tana zaro su waje.

FULANIN BIRNIOnde histórias criam vida. Descubra agora