43_50

7.7K 231 4
                                    

🔺4⃣3⃣🔺
Bakinta taji an rufe gam, wanda hakan yasa ta tashi firgigit daga mummunan mafarkin da take,
a rikice take kallon Afnan da ya rufe mata baki, takai hannu tana lalubar cikin sa
ta  shiga cire mishi buttons din riga tare da yaye singlet dinshi,ta dora hannuta kan cikin shi da taga normally ba wani jin ciwo a tare dashi,ta koma kallon rigar baccinta taga ita ma ba inda ta yage.... Afnan yace "lafiya my imtee?a rikice tace "yaya Afnan kai ne da gaske, da gaske kai ne?say something please,yaya Afnan....shiiii! ina jin kamàr hajiya ta fito kiyi shiru mana,,ni kawai kace min kaine pls....cikin sauri ya hade bakin su guri daya sbd hango inuwar hajiya da yayi ta jikin windo ta kasa kunne kamar mai sauraren wani abu wanda da alama ihun imtihal ne ya taso ta,amma ta kasa gane ainihin inda ihun ya fito,hakan yasa ta koma dakinta,sai da yaji hajiya ta rufe daki sannan ya yadda ya cire bakinsa daga na imtihal,ya kalli imtihal wacce har yanzu a rude take yace"nine my imtee me yake faruwa ne?kasa ce mishi komai tayi ta fada jikinsa ta fashe da wani irin kuka,Afnan  ya shiga rarrashinta yana tambayarta abinda ke faruwa,dagowa tayi  tare da girgiza kanta tace,"um um ni bazan fada ba ina jin tsoro kar ya zamo gaskiya,shiru Afnan yayi
  bai sake tambayar ta ba sbd baya so ya matsa mata ko don yanda yaga ta firgita.

Bayanta yake bubbuga wa a hankali lokaci mai tsawo,sannan Imtihal ta rage rudun da take ciki ta lafe kamar mai bacci.

Can tace "yaya Afnan meyasa yau baka zo da wuri ba? Abba ne ya sani wani aiki kuma gashi na manta da phone din ki da umma ta bani ban kawo miki ba, da sai na sanar da ke ta waya, amma yanzu nazo miki da ita, sbd bana jin dadin rashin phone a hannunki,sai dai ki kiyaye kar hajiya ta gani sbd nasan zata iya kar6e ta daga hannunki, gyada mishi kai tayi tana kallon shi kamar mai wani nazari, kafin take cewa "yaya Afnan yau wani abu bai hada ka da kamal ba? Kallonta kawai yayi ya kauda kansa gefe ba tare da yace komai ba,
please yaya Afnan tambayar ka nakeyi kaba ni amsa kaji,
My imtee ko kadan bana son ayi min zancen kamal har sunan sa ma bana so naji, musamman ma daga bakin ki, don haka kar ki sake min zancen sa kinji... Yaya Afnan just once please, sbd nasan inshaAllah yau wani abu ya hada ku tunda har abun yazo min a mafarki,
Shiru ya mata yana kallonta,
tace "kaji yaya Afnan"haka ne
My imtee, 
abu ya hada mu ni da kamal dmn yaje har office dina yana min masifa sosai akan bai yarda da two months din da aka ce zakiyi kafin a sake wani gwajin,
Sai dai ni ban ce dashi komai ba sbd ni ynzu bana yi mishi daukar mai hankali bare har na kula shi na bashi amsa,
Amma hakan bai sa ya daina masifar da yake ba.
Jin masifar sa ne yasa mutane suka shigo suna bashi haquri wanda da qyar aka samu ya haqura ya tafi,tare da qudurin cewa idan har wata biyun suka cika wani abu ya canza a game da gwajin da aka miki na farko,to kuwa sai ya dauki mummunan mataki a kaina.... Mummunan mataki yaya Afnan... No no my imtee kar kisa damuwa a ranki,sbd shirme ne kawai yake fada,bcs ba abinda zai iya min wanda Allah bai min ba...cikin muryar kuka tace "But yaya Afnan ina jin tsoro fa kar mafarkina ya zamo gaskiya,
just keep praying my imtee,
InshaAllah Allah bazai bashi nasara ba,kar ki damu kinji,
kai ta gyada mishi tare da share hawayen da suka zubo mata,
ta jaye jikinta daga nashi ta kwanta,
Shima kwanciyar yayi tare da jawo ta jikinsa yace "my imtee"na'am yaya Afnan"
wane irin mafarki ne kika yi da kika firgita da da yawa haka?kallonshi ta shiga yi tana mai tariyo abinda ke cikin mafarkin, wanda hakan yasa hawaye suka fara mata zarya a kumatu, tayi saurin cusa fuskarta a cikin qirjin ta fashe da kuka tana fadin "no i can't tell u, don't ask me again,please n please... olryt yi haquri bazan sake tambayar ki ba,is ok kukan ya isa haka ya fadi hakan yana mai share mata hawaye,
tashi tayi daga jikinsa zata bar gadon, yace"ina zuwa?zanje nayi fitsari,ya lumshe ido tare da gyada mata kai sannan ta fice.

Bata jima ba ta fito, Afnan ya qura mata ido cike da Sha'awa har ta qaraso kan bed,bai bari ta kai kwance ba,ya tashi zaune, yakai hannun sa a hankali yana xare hannun rigar baccin ta, sai da ya kashe wuta sannan ya cire ta gabadaya, yakai bakin shi a hankali akan inda yafi ba shi sha'awa a jikinta, ya dora hannun sa a dayan, ya shiga yawo dashi slowly slowly, wanda hakan yasa Imtihal ta fara lumshe idonta tana shigewa jikin shi, tare da fara yi mishi nata salon a nashi qirjin,sun jima sosai suna romance kafin daga bisani suka lula duniyar ma'aurata, wanda Imtihal ta wahala ba kadan ba.

IMTIHAL (COMPLETED) .Where stories live. Discover now