"When life is foggy, path is unclear and mind is dull, remember your breath. ...
Dedicated to Naila fans only👌
🅿️05
Sai da na hada izu uku kafin na tashi akan darduma ta nagaida ya Nafy wacce still ke zaune Tana karatu falo na fita
Ganin ba kowa yasa na shiga kitchen jin alamun motsi momy na tarar Tana shirya breakfast
" sannu da aiki momy inakwana" Na fada tare da rage tsayina." Naila inafata Lafiya ko"
Daga kaina nayi alamun eh murmushi tayi Tana kallona," I think Yau kuyi stayback a gida saboda rasuwar nan ga surutun mutane owk",
Sosai naji dadi a Raina da sauri nayi nodding head dina " momy zan taya ki me zan miki",
Nuna mun fulawa da already Asiya ta tankade mata tayi gefen shi kuma baking powder ne da yist da sugar hakan yasa na fahimci abunda take nufi nan take.
" kima Neeb fanke dan he already told me he missed it kinsan yana son fanke sosai nan already na kusa kammala wa".
Jin takira sunan shi yasa naji gabana ya fadi sakamakon tuna abunda yafaru tsakaninmu nan na shiga tunanin yadda zan yi facing dinshi Yau.
" Naila! Are you still here"
Tafada tana Dariya dan a tunanin ta dan bamu shiri dashi ne like banson yi Jan robar fulawar nayi nadau spoon nadan saka baking powder din yadda zai isheni,
Nan cikin mins kalilan na kamalla hada duk abubuwan Dana ke bukata na kwaba," hajiya Anya Naila da Neeb!"
" shhhhh kul Asiya na kuma Jin wannan shirmen a bakinki kinajina ko oya maza ki mikon flask din can nasa ferfesun ciki",
Tafada cikin wani irin yanayi Wanda narasa meyasa naga can Ji a yanayin ta tunda Asiya tayi maganar fita nayi dan sai ya taso zan soya mishi.Ba daukan lokaci muna aiki muna hira har muka kammala komai muka gyara dinning din,
" Naila go and bath tunda da sauran lokaci kafin breakfast ko" nodding head dina nayi Tana mun murmushi na wuce zuwa ciki.
Ya Nafy na tarar already ta fito wanka Tana sa kaya " Yau wace rana tab",
Inajinta amma ba shareta na tube kayana na wuce toilet abuna batare da nakula taba sam in acikin wanka na fara Jin wani sound sa Wanda yake ta ka ruwa a hankali,
It sound like water bubbling karar a hankali yake ta Kara yawa a kunnena hakan yasa na closing eyes dina very tight saboda tsoro,Wasu irin pictures ne na fara gani Wanda are not clear wani irin jiri ne ya dibeni nan take idona ya rufe na daina ganin komai tare da yin kasa a gun.
" Naila! Naila!! Naila!!!",
Naji da wannan voice din da nake yawan Ji kwana kin nan mai dadin saurare a hankali na bude idona na daura kan ya Neeb,
Wanda ke gwadani kura mishi ido nayi batare da nayi motsi ko wani alamun tashi ba " Neeb is she alright",Naji muryar mom hakan yadawo dani hayyacina natuna a toilet nake kuma ba kaya jikina da sauri na ture shi na tashi Ina kokarin rufe jikina jinda Riga jikina yasa nayi ajiyar zuciya kallonta yayi da manyan sexy eyes dinsa da na hating ya kwashe kayansa ya fice.
" Alhamdulillah sannu Naila meya sameki ko baki da lafiya ne",
Girgiza kaina nayi " no momy lafiyata kalau"
Taba kaina tayi zuwa neck dina " owk Autana tashi muje maybe you are hungry is time" tashi nayi su ya Nafy ma sannu sukai mun suka fice a dakin nan na tashi cike da tsoro da fargabar abubuwan da ke faruwa dani.
YOU ARE READING
NAILA
Mystery / ThrillerA Story about a young girl NAila who has a gift of seeing the unseen things and who has to fight for her real identity......and also the evil forces who are against her can NAILA really make it.......