Chapter 38: The Unknown Part

849 73 16
                                    

             
Don't forget to follow me on insta@Mimsqueen
      Also don't forget to subscribe our YouTube channel @Hasken Alkairi Tv Naila Voice will soon be with you soon Insha Allahu Thanks all 👏

Wannan page din zakuga sauyi saboda bangaren Zahraa wacce ke tsare da Naila tun a farkon page inbaku manta ba ta bayyana mata kuma at times Naila kanji muryarta wacce bata momynta ba kuma Naila stories is not Ordinary story dole akwai abubuwa dama da zasu shiga ciki👌 👏 And a Dunga Comments.

🅿️38

Zuciyarsa ce ke bugawa  ta bugu banda kaiwa da komowa ba abunda Farid yake a tsakar dakinsa yakasa zaune ya kuma kasa tsaye idannunsa kana kallo zaka fahimci bacin rai cikinsu "tabbas shawarar Hafiz bazatai aiki ba shawarar su kabir kawai is owk".

Yafada lokacin daya tsaya yana cigaba da tunani meya tuno yayi tsaki " but she is too young da ciki and I will love to enjoy her before that"

Yafada yana girgiza kai kace shiga wani yake magana a dakin bacin sam shi kadai me dakin Jin alamun motsi da sauri ya nema gefen bed dinshi ya zauna yana gyara zama a hankali akai knocking kofar dan murmushi yayi ya dake haryana dafe kirjinsa tare da sauke wata ajiyar zuciya lokacin da aka kuma knocking din.

" come in!"

Tura kofar Ziyad yayi lokaci guda Farid ya tashi daga zaunen saboda dariyar da Ziyad ke mishi,

" ina......"

" Naila!"

Ziyad ya karasa mishi yana mishi Dariya sosai.

" I am so sorry bros dama abunda nakeso na confirming kenan and I just did that"yakara she yana dariya lokacin daya ajiye tray din hannun shi.

Cike da fushi Farid yakalleshi " banson iskanci what is what kake son sanin din you dey craz"

Kada hannayenshi yayi " yeah something that you are hiding na fahimci yadda kake satar kallon cousin sis kuma yadda ka kalleni lokacin dana sa hannayena cikin nata I can se.....".

" shut up! And get out kadawo kenan Ko"

Zaiyi magana Farid ya turashi waje ya rufe kofarsa " uhm dan nafada gaskiya shine harda rufe mun kofa Kai kasani tunda bakason fada mun".

Yafada a kofar ya juya zuwa nashi dakin dan wanka Sam ba komai a ran Ziyad sai bacci dake damunsa.

Muneeb tuki yake cikin nutsuwa yadda yake Moving din stearing din kawai abun kallone cikin kwarewa da nishadi kana kallon face dinshi basai an fada maka ba dakanka zaka fahimci yana cikin nishadi sanadiyyar cute smile da yake dimple dinshi na nutsawa ciki cool music ne ke tashi a motar bamai hayaniya ba.

Wakar ' Harry Style' me suna "Adore You" sabuwar wakace sosai Muneeb ke sonta especially a wannan mood din nashi call din dake shigowa wayar me ya katse Wakar dan a Aux Mode take ganin.

" Dady"

Yasa yadan bugi stearing "oh no!" Yafada tare da rage gudun motar ya danna receive,

" Kai Muneeb ina kuka shiga daga dawowa kunsa nataho gida kuma baki nan kana ina"

Dan tabe lips dinshi yayi Sam baison yadda dadynsu ke yawan mishi fada especially yanzu da yatsane shi tunda yasan me dadin yake shida Auntynsa yaji bai kaunarsu.

NAILA Where stories live. Discover now