Chapter 28

805 72 9
                                    

Inagodiya ga dukkan kauna dakuke nuna mun fans sosai kan Naila Allah yabar kauna yabar zumunci.....(Wanda Nabil ke Kira da dady dadyn Muneeb ne but karku manta Nabil shima kamar da yake agun shi Muneeb dasu Naila na kiran Abban Nabil da Abba suma) inafata Lafiya.


Dedicated to Hussaini 80k

🅿️28

Yana fita maimakon masallaci direct club ya nufa a wannan lokacin cike da takaicin abunda yake faruwa.

Tundaga nesa Farid dake hira da abokanshi ya hango shigowar Nabil murmushi yayi yana kallon gate din dake a harabar suke zaune inda hakan yadau hankalin abokansu zuwa inda yake kallo.

" Farid wai me kake kallo kaketa murmushi"

Dariya ya kyalkyale dashi " bazaku gane ba Koda na tsaya muku bayani a yanzu"

" hi guys!"

Maida dubansu sukai da Nabil inda suka shiga tattafawa da alama sun San juna duba ga yadda suke mu'amala da juna " Ai na dauka bazata zo club Yau ba"

Dariya Nabil yayi " haba dai dole nazo kodan naji mekake shirin aikatawa waiter!".

Dariya Farid ya sheke dashi " don't worry i have someone special to show you and nasan zaka so plan dina sosai" Dariya Nabil yayi lokacin da ake ajiye mai drinks a gaba.

Yana shirin dauka Farid ya dakatar dashi " I think muje daga ciki it will be much more better"

Daya daga cikin abokan Farid ne yayi saurin kallonshi " why inside not here"

Dariya sauran suka tuntsire dashi " let them go mana mezakai mishi inya zauna maybe he has something important".

Daya daga ciki yabashi amsa suna mishi dariya shigewa ciki Nabil yayi waiter din ya dau tray din ya bisu dashi ciki tun kan su karasa kida ke tashi "Malo" Wanda Tiwa da wizkid sukai tare.

Wata budurwace ta nufosu yarinyar baka ce black beauty ta hadu sosai wasu irin kaya ne jikinta Wanda gown din sam bata gama rufe mata jiki kana iya ganin rabin breast dinta dake waje kana kallon idannunta zaka fahimci a buge take.

" hello handsome"

Tafada lokacin data rungumi Nabil Wanda ke kokarin tureta gefe " Nabil inaka buya kwana biyu"

Tafada cikin muryarta dake sake nuna bata cikin hayyacinta tana kamo face dinshi yana juyawa " I miss you baby uhm...."

Tashiga neman inda bakinshi yake nan take Ko amai yazo ta juye mishi a jiki " Alisha! Alisha!!...."

Wata dake fitowa cikin yan rawan ta tsaya cak ganin aikin data ma Nabil Wanda nan take annurinshi yabar fuskarshi iya bacin rai ya shige shi a wannan lokacin,

Daga hannu yayi zai mareta ta fada jikinsa haka kawar ta suka tayashi aka kwashe ta Farid na kallon duk abunda yake faruwa yana gefe yana murmushi matsawa kusa da Nabil yayi.

" you need to change let's go"

Hayaniyar abunda yafaru 'yan gun suke inda su Nabil suka bi ta Wata hanya wacce tunda suka fara binta kake ganin mata yan duniya da samari akwai kofofi ciki da alama dakinta ne agun sosai.

Duk inda suka ratsa sai ansama wacce zata tanka musu kuwa direct wani daki suka nufa ba sallama ba komai suka fada ciki ganin su sukai kusan tsirara daga su sai undies suna bin jikin juna Nabil ne ya shiga zare ido yana goge idannunsa dan tabbatar da wacce idonsa ke gani,

Itama Jin motsinsu yasa suka tashi dayar tasa rigarta da sauri ta fita itama cigaba da maida kayanta tayi Nabil tsayawa yayi yana kallon ikon Allah dan bai taba expecting dinta ba a yanzu.

NAILA Where stories live. Discover now