Dakyar nakarasa kofar class dinmu dan inajin muryar malam umar yana ma Aisha shouting da alama hadda yake karba a hankali nakarasa bakin window din,
Najima a tsaye Ina tunanin ta inda zanfara shiga ciki gigicewa nayi sakamakon wani irin shouting da malam yamun duk na firgita na tsirata,
" Ke!!! Mekike a waje kike mun leke aji"
Wani irin yawun wahala na hadiye sakamakon hango katuwar bulalar dake hand dinshi danayi,
Shiru ajin ya dauka sanda nake shiga duk jikina na bari," Naila meyasa bakison islamiyya why" Yafada sanda nayi kneeling a gabanshi kaina a kasa dan ba Wanda baisan banson islamiyya ba,
" tunda bazakiyi magana ba to kiban haddana",Shiru nayi tare da zaro ido Ina kallonshi sam nama manta yabada hadda duk da ya Nafy na tuna mun amma Sam nakan manta nabi,
Haka nayi ta zare eyes dina Ina kyaftasu.
" mikon hannu maza"
Mikawa nayi hannuna sosai yake rawa a wannan lokacin na rintse eyes dina very tight Wanda tuni na fara hawaye tsabar tsoro
Inajin saukar bulalar na tashi tsaye Ina tsalle tsabar zafi daya addabeni " please malam walh bazan sake ba dan Allah kayi hakuri",
Sosai nake ta mai magiya wasu daga yan ajin I naji suna gulmata suna gwanda ae maganina kenan haka nagama karba nakoma mazaunina.10am muka fito break guri na nema na zauna Ina tunanin abubuwan da suka faru dani safiyar yau inatunanin yadda zan bullo ma ab....,
" Yau kinyi shiru Lafiya Naila" Easha kawata ta katse mun tunani kallonta nayi sanda ta zauna gefena tana cin cum gum,
" here Naila have some"
Kallonta nayi tare da girgiza kaina alamun aa sake miko mun tayi still naki " ke walh komai mutum ya baki saiki ce ba zaki ciba haba Naila we are friends for crying out loud haba",
" No Easha bana ci ne that's why try to understand",
Na fada cikin wani irin yanayi sake miko mun tayi.
"Naila!!! Karki yadda kici"
Wata murya naji na hau dube2 tashi nayi da sauri a tsorace gurin tashi nabige ta cin gum din nata ya fadi a kasa,"Naila! Naila!! Inazaki dawo"
Inajinta Amma ban tsayaba sam dama jakata na hannuna fita nayi daga islamiyya da gudu,
Nakusa kaiwa gida sanda yaran neighbors dinmu suka tsaidani "Naila inazaki bayan ba'a tashi ba"
Kallonta nayi zanyi magana ne lokacin da na fara Jin wannan stressful Voices din nan marasa dadi Ji tare da ganin wasu images wadanda sukai looking so real,Mota ce naga tayo kan brother din summy khalil ta dauke shi Sam motar bata tsayaba
Inda naga Khalil kwance cikin jini yana neman taimako."Help! Help me!! Dan Allah ....."
"Naila are you alright",
Muryar summy ce ta katseni hakan ya dawo dani hayyacina nakalla kallah Khalil dake kallona yana dariya tsab kayan dake jikinsa dasu naganshi bansan sanda na bude bakina dake rawa ba nace,
" Zaka mutu yau you are dead",
Kallona suka tsaya sunayi sororo Sam bansan lokacin da nake furtawa ba kawai naga Ina magana ne and I can't control it.
Wuce wa nayi na barsu gun da gudu harna karasa gida da gudu na bude gate din baba megadi na tambaya ta amma sam ban bashi amsa ba nayi na shige abuna
Ina kaiwa kofar falo muryar Wanda naji yasa nakasa karasa shiga ciki." Muneeb nasan Yau Naila will be surprise tunda kunbamu mamaki we are not expecting you at all"
" yes momy walh kawae Neeb yahana nafada muku wai surprise yakeso muyi muku"
Murmushi momy tayi musu " but please Muneeb banson takura kasan akan Naila zamu sama matsala" Dariya su duka sukai mata.
Wayata ce tayi Kara alamun message hakan yasa nayi kokarin gudu Amma tuni momy ta kwallamun kira da sallama na shiga falon,
Kallon da ya Neeb kemun ne yasa naji jikina yana mun wani iri dan Sam bamu shiri
" sisina haka kika Kara girma"Ya Nabeel Yafada yana dariya Nima murmushi nayi naje nagaisheshi " ya shine bakai informing dina ba bayan even yesterday we spoke on phone",
" I am sorry my darling sisi but now I am here we will have so much fun right"
Murmushi nayi masa muna Dariya " Ke baki iya gaisuwa bane ko shikadai kika gani"
Maida dubana gunshi nayi tare da tabe fuska ta gaba daya " inayini" Na fada kamar wacce aka matsen baki,
Tsaki yayi yatashi yabar falon batare da ya amsa minba Dariya su momy suka kwashe dashi." oh my ya Allah inabukatar hutu momy da sisina nagaji let me rest for a while ko"
Murmushi namai yatashi yabi bayan ya Neeb." Naila meya dawo dake a wannan lokacin iye"
Tafada tana kallona kasa nayi dakaina saboda rashin gaskiya " Naila magana nake dake",
" momy tsoro nake Ji inajin muryoyi and i am very scared"
Kallona take tana nazarina " Amma Naila ya batun Addu'oin Dana baki bace ki dunga yi kina yi"
Shiru nayi can na girgiza kai alamun ba nayi,
" meyasa bakyayi!"
" Namanta" Na fada a hankali gabana na faduwa gudun abunda zai biyo baya inajiran naji ta rufeni da fada ko duka amma sai naji tayi ajiyar zuciya." Bakomai Naila zankara tuna miki harda na bacci banso kikuma ce mun kin manta kina jina ko" daga kai nayi tare da gyara zama Ina sauraronta momyna mutum ce me addni da rikon ibada ga sanyin rai.
" nasan kin rike na falaki da nasi zanbaki yanzu addu'ar da zaki dungayi duk sanda kikai mugun mafarki kibude kunnenki dakyau ki saurareni "A'UZUBILLAHI MINASH SHAIDANIR RAJIM" sau uku zakiyi ki tofah a bangaren hagunki saiki juya kwanciyarki daga hannun daki kai mafarkin in baki tsoro ma kina iya tashi kiyi nafila raka' biyu a lokacin Insha Allahu zaki sama sassauci",
" momy Insha Allahu zan dunga yi" murmushi tayi harta tashi zata shiga kitchen na tuna matar Dana gani tabbas Aljana ce ko ba'a fada mun ba maybe ita ke mun magana,
" momy Addu'ar kariya daga sharrin jinnu fa",
" Naila idan zaki kwanta bayan addu'ar nan Dana baki ki dunga karanta "AYATUL KURSIYYU" dari uku da goma sha uku kina jina Allah zai kare ki daga shafar da sharrin masu sihiri da tsafi please this time banson inkara ji kinmanta Babyna",
Tashi nayi da gudu naje nayi hugging dinta itama hugging dina tayi tare da mun peck ta wuce kitchen ni kuma na shige dakinmu dan cire uniform.
" Nabil dont you think Naila tayi saurin girma"
" oh please Neeb bacci fa nazo yi zaka dameni da zancen Naila meyasa Baka tambayeta meyasa ta girman ba look do not disturb me please"
Sosai Neeb yaji takaici shiko Nabil da gangan yamai hakan yasan baida hira data wuce na Naila Amma inya ganta yayi ta zare mata ido yana burga Naila da bata wuce 13 to 14yrs ba
Amma girman jikinta zai sa ka dauka tafi hakan ga yarinta sosai.Wayarsa ya ciro yana kallon pic dinta Wanda ta dauka tun kansu koma hutu Malaysia sanda ya dauke ta batare da saninta ba,
Tana Dariya shine akan screen din wayarshi sosai yake Kara zooming din pic din sam yana rasa meyasa yake bala'in son yarinyar kaf cikin sisters dinshi,Girgiza kai yayi sanda wani tunani ya fado mishi " maybe is becouse iyayenta sun rasu that why he is just pitying her kawai"
Yafada a ransa sanda yakoma ya kwanta tare da Rufe eyes dinsa..............
Sai Allah mai kowa me komai yakaimu next page Insha Allahu dan Jin yadda zata kasance da Naila........
VOUS LISEZ
NAILA
Mystère / ThrillerA Story about a young girl NAila who has a gift of seeing the unseen things and who has to fight for her real identity......and also the evil forces who are against her can NAILA really make it.......