Chapter 34

833 66 3
                                    

Don't forget to follow me on insta@Mimsqueen
      Also don't forget to subscribe our YouTube channel @Hasken Alkairi Tv Naila Voice will soon be with you soon Insha Allahu Thanks all 👏

               Not Edited....I know there most be many errors sorry fans I didn't follow up.

🅿️34

Malaysia......

" oh please stay away from me!"

Tafada tana tureshi cikin bacin rae tare da daga mishi hannayenta duka biyu Tana kallonshi.

Murmushi ya mata lokacin daya dago Kansa yana kallonta yakara nufota " haba Baby don't do this" ya nufeta yana kokarin hugging dinta.

" Nabil!!!"

Tafada sunanshi da karfi cak ya dakata yana kallonta yadan ja da baya cike da bacin rae ta kalleshi " Nabil why are you taking this issue kamar wasa ne I told you I am damn pregnant with your baby!"

"Pregnant what!" Muneeb dayazo shiga dakin ya tsinta muryarta bakin kofa ja yayi gefe yana saurar jin abunda yake faruwa dan bai yarda da abunda yaji a kunnenshi ba sam.

Ta karasa maganar da karfi Tana kallonshi kallonta yayi tare da murmushi me sauti " Asmy ya kike magana kamar Baki waye ba this is not Nigeria fa remember so what if you are pregnant we can abort it ae k......."

" shut up Nabil! Kamun shiru I never want go through abortion in my life but you push me kasan how hard was it back then this is the second time zan cire cikinka a jikina and kafi kowa sanin ba soyayya tsakaninmu who I want is your brother not you,
" please Nabil banso nasake the pregnancy is just 3weeks we can do something I know in the next 2days zamu koma kasarmu atleast let me have Neeb just for a day then kaga ba sai mun cire cikin ba".

Muneeb dake bakin kofar yana saurarsu iya bacin rae Yau da harzuka yakai bai taba tunanin Nabil zai mai irin wannan mugun abun ba yazata iya rikicin su kan Naila ne Amma baisan abun har nan ya kawo ba.

Nabil ya bude baki zaiyi magana sukaji anbude kofar tuni gaban Asmy ya fadi Nabil kansa hankalinsa ya tashi Sam bayason labarin ya Isa kunnen Muneeb Sam.

" Nee....Neebb! Barka daw...."

Saukar Marin da Muneeb ya sauke kan fuskarsa ce tasa bai iya karasawa ba ya rike kuncinsa yana kallonsa yayin da Muneeb yafara taga hannu,

" tabbas dama ance ramin karya kurarrene walh I never believe it sai Yau da kuka bude idannuna nagani komai wow you guys are perfect match gaskiya made in......what uhnm... of course not from heaven" yakara she tare da murmushi me sauti Wanda har saida dimple dinshi suka lotsa yakara mishi kyau sosai Wanda ke rikita yanmata da Nailan sa.

" Muneeb trust me is......"

" shut up! I didn't ask for any explanation Asma'u komai a idona yake fa I can't believe kindauramun sharrin abunda bantaba aikatawa ba"

Yafada yana girgiza kai itako hawayene masu zafin gaske suke fita a idannunta saboda masifar son da take masa.

" Asma'u ban taba zina ba Ko kusantar ta sai gashi rana guda kindaddaureni kan abunda banda masaniya haryau ba manya ba na kanyi tunanin yadda a kayi har na miki ciki kika daura mun ashe...." yaja Karahen yana kallon Nabil Wanda haryanzu bai iya furta Koda kalma daya ba.

NAILA Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang