Chapter 10: The First k..........

1K 85 5
                                    

                 I am sorry about yesterday it happens because I was not feeling alright banji dadin jikina ba sam zazzabi naga sakwaninku masoya NAILA taga sakoninku kuma Tana matukar godiya ga kulawarku gareta👌 nagode da addu'oinku sosai Ina gidiya👏

🅿️ 10

Zaune nake muna hira a falo muna kallon wani season film a Star life kulfi sosai nake Jin dadin programme din hakan yasa bana missing dinshi,

Shigowa ya Nabil yayi Sam bansan lokacin da ya shigo falon ba sam dan hankalina gaba daya yana Tv din ko hirarsu bana Ji,

Lokaci daya naji an rike hannuna ta baya hakan ya dawo dani daga duniyar Dana shiga mamaki ne ya kamani ganin kowa zaune inda nasan shi kamshin turarensa ne ya daki hancina hakan yasa tsoro da faduwar gaba suka dira a zuciya ga tsoron kallonsa nake Ji sosai,

Wasa yake da hannuna yana dan mammatsa su inakokarin cire wa ba halin yin hakan Sam dan yadda ya rike hannun ba alamun sakwa2
Juyawa nayi ta inda yake zaune a hankali muka hada ido da sauri na sauke ido sakamakon wani irin abu danaji ya ziyarceni,

A hankali na sakar mishi hannun na kasa kokarin cire wa haka kurum na tsinci kaina da jin dadin hannuna cikin nasa ban Jin cirewa Sam,

" Naila!"

Yakira sunana a hankali sam ba Wanda ya lura da yanayin da muke ciki wayata ya miko mun na amsa Sam ban iya kallon face dinshi ba,

" tab Amma wannan wace irin mata shiko yake dashi meye ma sunan shi" goggo Tafada tana kallon ya Nafy wacce keta dariya,

" goggo niban ma kallo tambayi Naila"

Jin ta ambaci sunana da sauri na fusge hannun dake cikin na ya Neeb tashi yayi shima yabar falon,

" Naila shi wannan meye sunanshi" goggo ta tambaya nan na bata amsa " sikander!"

" ita kuma matse meyasa take ma yarinyar nan mugun ta me suke cewa ne",

Wani irin takaici naji Sam in inakallon kulfi banson duk abunda zai dunga distracting dina murmushin dole na kirkiro,

" ita wannan sunanta lovely ba ita ta Haifa wannan yarinyar kulfi ba wannan ce yarta Amyra sh.....",

"Dan yi shiru muga" goggo ta katseni sosai naji dadin hakan karar message ne ya shigo wayata
Ganin ya Neeb kamar bazan bude ba  amma sai na tsinci kaina dason Jin meye,

" kisa meni tsakar gida ki karba gift dinki"

Gyara zama na nayi dan Sam banda ko niyyar zuwa karba meyasa be bani a dazun ba dan wulakanci,
Na cigaba da kallona abuna muna dan hira bayan tsawon kusan 5mins nakara Jin karar message,

" ke wai ba kiranki nayi bane? Ko dan kinga Ana miki wasa kikeson raina mutane nan da 3mins nakeso naganki a farfajiya karki bari na sake miki magana",

Abun nasa Dariya ma yaban a raina nace " do your worst tunda dai ba abunda zaka iya mun gasu goggo" hankalina kwance dake mun Riga mun yi dinner momy da dady suna falon su already,
11pm aka gama kulfi nan goggo taimana sallama ta tafi dakinta mun jima zaune nida ya nafy dan ana gama kulfi na koma Africa magic inda na tarar Ana wani Nigerian film me dadi muka cigaba da gashi,

"Oghadi Eyes Of Gods" labarine kan Kingdom da ake fighting tsakanin mutanen gari da witches da kuma Gods din wannan kingdom din sosai ake har tsafe2 acikin film din gaba daya na tattara hankalina na sa a cikin wannan film din............

Gurin duk sun hadu wannan karon a dutkushe su Easha suke suna wani irin maganganu Wanda Baka iya Jin komai kamar masu whispering din abu haka sukeyi suna girgiza jikinsu,

NAILA Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang