Chapter 13

913 83 4
                                    

                 Dedicated to all my Fans dan nace zan fada sunayenku kuna da yawa bazaku Kate nan kusa ba👏

🅿️13

It has being days ba abunda ya sauya a gidan Neeb is still the same especially yanzu da ya Nabil ke yawan zuwa abun nashi banda ka ruwa ba abunda yake ga Faddy who keep trying her best to impress him all the time,

" momy ana magana dake"

Kallon Asiya momy tayi " waye namijine Ko mace "
" macece Amma daga ganin ta kasan ba musulma bace",

Dan mamaki momy taji tare da zaro eyes dinta " to kuma ba mistake ba guna tace miki" nodding kai Asiya tayi shiru momy tayi na dan sec " shiga da ita falon waje Ina zuwa",
Juyawa Asiya tayi taje ta yi abunda momy tace mata harda dan snacks ta bata kafin tabar falon.

Kallon watch din dake makale a falon momy tayi " ba kuwa this early" dan a yanzu 8:40am ne ba kowa duk suntafi school hatta Faddy
Momy da Neeb dake kwance dakinsa yadawo kaisu ya kwanta bacci already sai Asiya dake tattare gida,

Fuska a tabe momy ta tashi tabar falonta ta isa falon baki sandarewa tayi a tsaye lokacin da matar ta taso " Surprise!"

Kallon momy ta tsaya tanayi cike da mamaki " oh come on Karima is this the way kike welcoming din visitor oh please do not be frighten I come in peace deary"

Wani irin wahalalen ajiyar zuciya momy ta sauke tare da kwakulo murmushin dole " of course I am not Amma yadda kika show up Juliana feels somehow"

Murmushi Juliana tayi " karima kenan haryanzu baki sauya ba you are always smart when it comes to fooling people hope yanzu kinsauya halin Ki"
Murmushi momy tayi " oh dama zanganki a duniya tab najima fa tun muna university lokacin da kika bar school hope kinzama big sister a church"

" yes na zama I am your doughter teacher ma yanzu haka I wonder yadda haka kawai naji inason yarinyar ashe doughter dinmu ce"
Fuskar Momy ce ta sauya nan take " let's just cut the crap naganki a gidana I think Daren jiya ne meya kawo ki and yanayin Ki ya nuna mun haryanzu baki bar cult ba",

Tashi sister Juliana tayi " yes I did come and I am still a witch duba kuma da yanayinki har kina iya ganina shows haryanzu kina cik..."

" no bana ciki in baki manta ba tun a SS2 na fita ni kaina bansan yadda na iya ganinku ba"

Dariya sister Juliana tayi sosai " hmm my innocent and simple out looking friend who is also cunning and evil from inside karima I always see through you and naji labari mekika aikata last 14yrs I guess y......",

" shut up!"

Momy ta fada da karfi idannunta nan take suka sauya zuwa bacin rae sosai " Juliana bansan mekika jiba kan 14yrs da suka wuce but whatever it is is just an Accident" takara she kamar zatai kuka

" hmm yes it is inazan fahimci wani abu Naila is turning 15yrs soon ba yarki bace she is there dough..."

" Naila 'yata ce"

With a surprise face sister Juliana ta kalla momy " she can't be your doughter bazata taba zama ba" Tafada tana nodding head dinta tashi tayi ta dau Jakarta,

" Karima inba ke kike hurting dinta spiritually a yanzu ba yana da kyau ki nema tun yanzu and you will surely regret gwanda inkinayi kidaina dan you will pay for everything especially to that child you call yours
" daga Yau nadaina interfering a rayuwar Naila I won't make her dan she has something in her spirit dinta is very strong I can feel it she is Gifted shiyasa zance kijanye tun wuri bye karimatu is good to see you again",

NAILA Dove le storie prendono vita. Scoprilo ora