
#1
UMAIMAH! by zinnira Muhammad
Dad! Mi... ji.. n... UMAIMAH.. ne! ****ta Yaya musaki yasan soyayyah? Wannan wani salon munafurcin ne!
Completed

#2
ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)by deeejahhh21
The story of love❤️and how it never dies no matter how the situation is💞kubiyoni

#3
😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complet...by Umar Dayyan Abubakar
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA T...
Completed

#4
MATAR MUTUM COMPLETEby Fatima Umar
littafin matar mutum littafi ne mai dauke da soyayyar matasa biyu yariyar ta taso cikin wahala sa kamakon rashin uwa, daya daga cikinsu yana ta kokarin taimaka mata, uwa...

#5
KAUTHAR!! by Jeedderh Lawals
Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar wanda yake shirin cinyeta danyarta. Duk dauriyarta kasawa t...
Completed

#6
CHAKWAKIYAby Maman irfaan
Binafa tana zaune a tsaƙar gida daga ita sai wani gajeren wando daya wuce gwiwarta sai wata riga wacca taɗan matseta kaɗan kanta babu ɗan kwali gashin kanta ya sauka har...

#8
KAICO NAHby SAKHNA03
Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu.
Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa...
Completed

#9
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️)by Amrah A Mashi
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin ko...

#10
KWARYA TABI KWARYAby Fatima Umar
kwarya tafi kwarya littafin mai dauke da darasi cin amana zalunci yaudara soyayya mai ciki da kalubale sai dai kuma akwai nasara sosai a ciki a sanadin shi ta rasa abubu...

#12
BURIby ZAHRA FULANI
Labarine nawata yariya data tashi a unguwar geto wace uwarta ta cusa mata shegen kwadayi da burin son saita auri me kudi danta mallaki manyan moto ci da gidaje, hakan ya...

#13
IMTIHALby Sadiya Tahir
Wannan littafi nawa mai suna IMTIHAL ya k'unshi abubuwa da dama ne wanda makaran ci/ya za suji dadin shi sosai sabo da darrusan da yake tattare a ciki, bugu da k'ari ina...

#14
HUBBAN HAƘIƘAN BOOK 01by Umar Dayyan Abubakar
ƘAƘA-ƘARA ƘAƘA!
WANI KAYA SAI AMALE!
BABBAN GORO SAI MAGOGIN ƘARFE!
SABON SALO SABON TSARI!
KAI KUGYARA ZAMA, AWANKE FUSKA, AMURZA IDANU GANINAN NI UMAR FARUQ*D* NA...

#18
NADAMAR DA NAYIby Fatima Umar
NADAMAR DA NAYI labari ne da yake d'auke da NADAMAR yaudara ,cin amana da dai sauransu.
Labari ne a kan wata yarinya da ta fada soyayyar wani makaho iyayenta sukaki amin...

#19
SON ZUCIYAby aminaumar36
It is a heart touching story, full of love, compassion, betrayal, sacrifice, and enlightenment