JUYIN KWAƊOby Salma Ahmad Isah
Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?.
Wani hali za k...
💐💐💐💐💐💐💐💐 Rayuwa Kenan! Dag...by Asmau Turaki
Labari ne na rayuwar Safiya da yanda ta fuskanci kalubalen rayuwa iri-iri, labarin ya kunshi soyayya, makirci, tawakkali da kuma hakuri.
BAHAGUWAR SOYAYYAby Naseeb Auwal
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen.
Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...
Banda Asaliby zeerose__
Labari ne na wata matashiya da ta fada cikin soyayyar wani kyakkyawan matsahi dan Asali . Rayuwa ta kasance mata mai wahala kasancewarta bata san su waye iyayenta ba hak...
🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(UWAR M...by Gimbiya Ayshu
Tunda Hajiya Su'adah taga Mahmoud bai zo ba ta anyana a zuciyar ta cewa Ummu ce ta hana shi zuwa, gashi ta mai miss call ya fi sau ashirin amman ba'a daga ba, in ranta...
KWARYA TABI KWARYAby Fatima Umar
kwarya tafi kwarya littafin mai dauke da darasi cin amana zalunci yaudara soyayya mai ciki da kalubale sai dai kuma akwai nasara sosai a ciki a sanadin shi ta rasa abubu...
SHUKRAHby Zainab Shukrah Yakasai
SHUKRAH is a tittle given to a Story of a lady that thought she met the person they'll grow up together,the answer to her prayer until the day time proved her wrong.
The...
•💜A TSAKANIN SO💜•by Princesssumy64
tsakanin so da yaudara xuchiyar mu batai mana adalchiba da ta kamu da San xunansu meyaso so xai yaudaremu meyasa saimu xaiwa haka
KAICO NAHby SAKHNA03
Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu.
Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa...
Completed
WATA UNGUWAby Rukayya Ibrahim Lawal
labarin wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi, ban takaici da kaicon rayuwa.
MABARACIYAHby SAKHNA03
Duniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba.
Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?.
Ban yadda da w...
KAUTHAR!! by Jeedderh Lawals
Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar wanda yake shirin cinyeta danyarta. Duk dauriyarta kasawa t...
Completed
ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)by deeejahhh21
The story of love❤️and how it never dies no matter how the situation is💞kubiyoni
SON ZUCIYAby aminaumar36
It is a heart touching story, full of love, compassion, betrayal, sacrifice, and enlightenment