SAHIBUL KALB
61&62
dukkansu they are shock. karamasa wani tayi. tafashe da kukan bakin ciki.
nahaifeku amman kunaso kuka kasheni. kun kashemin farin cikina kun sakamin bakin ciki na har abada.
dukkanku biyu baku ko kokarin kuyi abunda zaisakani farinciki kullun kuna batamin rai. soyayyan danake muku ya fita araina. zubda hawaye takeyi tabar gurin.
kulle dakinta tayi tana kuka. muhd zaima jay magana ya bar gurin. fita daga gidan jay yayi yana zubda hawaye. direct shop yaje yasaya alcohol yatafi can gurin dababu hayaniya. yafita daga cikin mota yabude alcohol din zaisha saikuma yatsaya. kallon bottle din yayi .
he just remind himself cewa sh muslim ne and he dont have the right to do this yayi alkawari duk wani abu zaidena. yama baban sebrina alkawari he cant betray him. ahaka ya jefar ya fashe. ihu yayi yayi kuka sosai yayi. saiyau yayi imani sebrina bata taba zama nashi ba kuma bazata taba zama tasa ba.
kuka MAYA KEYI saban bakinciki.
taya zata zubar da cikin nan.
jackline takira tadau wayan.
pls maya nasan cewa jay cant be mine nariga da nacire rai nakuma hakuri nakuma samu wanda ke soni. i have already introduce him to mom and dad. ahaka jackline ta kashe waya.
tsaki maya taja. sanna kuma tayi dariya.
dare nayi dama kan muhd ciwo keyi ahaka yasha magani. while sebrina da laylah sunje gida gaisuwa.
maya gyara takeyi sosai ta wanka ta shafa mai ta fesa turare sleeping dress da tasaka duk jikinta a waje yake. shafa jack taafarayi tana sunbatansa. sonda takema maya baitaba sanmanin zaiyi haka karfiba.
da yamutse baki tayi da taji ankirasa awaya. yadauka sanna yakashe sorry baby pls yanzu zandawo p.a na ke waje yace zamu danyi magana banson yashiga ciki bcus problem na family issue.
ok tafada amman come back soon.
ahaka yafita.kwance yake yana bacci ya kulle idonsa yaje ana tattabasa. murmushi muhd yayi sebrina kindawo yafada yana bude idonsa dawuri yakoma baya. MAYA mey kikeyi anan?
please alex. kayi hakuri san danake maka yafi karfina i cant live without you.
so? uban mey kikemin adaki? get out.
no alex bazan fitaba please tafada tana matsowa da jikinta. buga hannunta yayi yariko hannunta yafara ja zaifita da ita tarikw hannunsa.
alex meyasa bakataba sona ba?
meyasa duk kyau na baka sona.?sabida bakida hali maikyau. kuma ba dole a soyayya.please maya i respect you as a woman get out now.
if i lose my temper bazakiji dadi ba idan jack yaji wannnan abun he will be heart brokentoh sai mey. saimey. ni kai nakeso na auresa sabida ina ganinka.
auzubillahi. maya out get out.
wani laifyyayen mari yamataa gigice ta kara tashi tana taba gurin sannan ta shafa tana kallonsa i love you alex pls karkamin haka.
and i hate you kuma bazan taba sonkiba.
no alex. dole yau ayita takare. fine amman idan nayi ahaka dole saika aureni ko.
yaga rigan jikinta tayi tana kallonsa
tana dan murmushi
mey haka yafada yana cire idonsa daga kanta.
yaga dayan hannun tayi. nails da tasaka ta yagushe jikinta dashi tawuya yadda zaiyi kaman forcing nata akayi kaman rape zaamata.kuka takeyi tana kallonsa.tunda bakasona sainasaka dole kasona kuma kana ikirari kai salihi ko zanabaka mamaki gaban family ka and even ur darling wife will turn ur back on you.
da taji jack na kwalamata kira
saikuma tafara yi ta buga ihu atake tana wayyooo wayoooo please save me jack mom jack. wayyoo.... nooo please. tanaji ana kokarin buga kofa za abude saikawai ta rungume muhd saiyanuna kaman kokuwa sukeyi.
dukkansu atake sukashigo da mom angelina da sebrina dasuka dawo da jay dukka.
kallon su jack yakeyi yana kallon alex saikuma yakalle maya. dake kwala ihu ta gudu ta rungumesa tana rawan jiki tana ihu sosai mai tashin hankali.
momy angelina kallon alex takeyi in shock haka zalika jay he couldnt believe his eyes. laylah kulle baki tayi in shock. while sebrina kallon muhd takeyi tafara zubda hawaye.
dukkansu family they are all in shock.
____
hummm write your comment below
_____
vote
comment
sharefollow me on instagram
my business page @deedee organic care
personal page feezah_art
to order or inquiry dm 08080932163
thank you
YOU ARE READING
SAHIBUL KALB✅
RomanceAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...