14

1K 84 2
                                    

    🌸✨ SAHIBUL KALB✨🌸

     Wattpad feeezah135

  

          

°•why do i feel as if my heart keeps betraying me... why do i feel as if my heart will crave and doom in pain.....•°





not edited






             14







just..... I don't know today was different... different as I never thought. yafada tare da lumshe idonsa ya kulle ,ba Abunda yake gani sai sebrina,lumshe Ido yakarayi tare da kara kulle idon, he didn't hesitate to open his eyes but rather keeping eyeing that beautiful face that makes him to lose control. baisan mey ke Shirin faruwa dashi ba, but he definitely knows that it wasn't a good idea but he couldn't denied it.


ahankali yakara lumshe idonsa yanajin wani yanayi da baitaba jiba a rayuwarsa.

___

ajike tashigo tana rawan sanyi. kafin umma takalle ta cikin mamaki.

sebrina Taya Kika jike?

mama, eh namanta wayana a gida Kuma mallam bello(driver) baisan lokacin tashi naba I have tk look for a taxi nadawo gida.


ok, toh kije maza kicire kayan kar sanyi ya shiga jikinki sosai, nama Gama abinci yanzu. saiki sauko kuci abinci tare da Yan uwanki.

toh mama. ahaka tawuce tashiga daki tacire kayan kap. gashinta daya Gama shikewa ta taba tana attishawa na mura. drying na gashinta tayi ta sanya Kaya Mara nauyi tafito.
Zama sukayi dukkansu kan dinning table suna ci abinci. ahankali take cin abincinta tana murmushi saboda jokes da Yaya Shafiq KE musu. he is some how funny indai suna cin food ko suna zaune sai yabama kowa dariya. Amman da zaran Abba yadawo toh shiru sukeyi saboda yahanasu cin abinci suna surutu. Layla dariya takeyi tana rike ciki. meemee turo Baki tayi tana kallon su

ba Abba yahana surutu ba, inyadawo saina gayamasa. tafada tana Kai abinci bakinta.


toh sarkin gulma, Mai dogon Baki. saina ciremiki hakoran da babu agaban Nan. laylah tafada tana hararanta.


toh kekuma sarkin matsifa. Shafiq yafada Yana hararanta

___

bacci yakeyi hankalinsa a kwance. da alama Yana cikin nitsan bacci kafin alarm ya fara Kara. cikin baccin yayi wurgi da alarm din kasa. Yana Jan tsaki. daker jiya yasamu yayi bacci and now that damn alarm. tsaki yaja. yakara juyawa yayi ruff da cikinsa, kafadandun kirjinsa ne kawai a waje. lumshe idanuwansa yayi ya cigaba da bacci kafin ya bude idonsa da wuri yatashi.

oh shit. I need to see her today. yafurta dakarfi. time yaduba yaga almost 9am baima je school ba. dasauri yashig toilet yayi wanka. Yana fitowa yasaka Kaya yayi wurgi da towel. Yana sauri Yana jefi da Goran fanta da manyan prigles dasuke zube akasa. his room was in such a mess. da wuri yadau baban jakanshi yawuce da sauri. Yana fita momy Angelina tana kalamasa Kira Akan yazo yaci breakfast.


SAHIBUL KALB✅Where stories live. Discover now