🌸✨SAHIBUL KALB✨🌸
Wattpad feeezah135
40
Kaman daga sama yaji maganan he couldn't believe what he heard Amman saikuma yayi kaman he wasn't Suprise.
No sebrina ba Sona kikeyi ba maybe tausayina kikeyi. It's better na aura wacce takesona ,yafada Yana kallonta.girgiza Kai tafarayi tana Dan zubda hawaye.
I love. tafurta tana kuka. I love without even knowing when I did and I want to stay with you forever,tafada tare da dago idanuwanta because your the best man I have ever meet.zuciyanka fari take da tausayi da so cikinta meyasa bazan soka ba. tafada tana kuka
jawota yayi ya rungume abunsa.
Yana shafa bayanta ahankali hartayi shiruI love u yafurtamata akunne boyar da fiskanta tayi a kirjinsa tana Dan murmushi.
,ajiyan zuciya yayi. Allah kadai yasan meyaykeji yanzu.__
Ahankali yake saukowa Kan staircase, duk yadan rame idanuwansa sundan Shiga ciki. dago idonsa da zaiyi yasauke Akan fuskankanta. lumshe idanuwansa yayi saikuma ya kauda idonsa gefe dayaga muhd yadan jawota suna fiskanta juna. fiskanta inda yake tafiya kawai yayi yazauna. duk wuce su dayayi sebrina da muhd Basu ganshi ba. hancinsu yahada guri Daya Yana kallonta while ta danyi murmushi cikin kunya. Jin muryan momy Angelina yasa sebrina ja da baya saura kadan ta fadi. wani kallon Tama momy Angelina tana neman bayani.
Alex kasan cewa you need to be serious, mey naganka tare da ita? bacemaka nayi kazo mufita aje ama Elina shopping ba? neman izininta kazo yine?
dasauri ya girgiza kai.
uhmmm idan ma daukema munfi karfinta. idan Elina tazo nasan saita gyaramiki zama and then I will decide what to do next.
tafada tana hararanta.and you Alex ,lets go gaba momy Angelina tayi tana matsifa ,hannun sebrina. yakamo yadan murza alaman she shouldn't worried kafin ya sunbaceta a fiska yajuya da wuri ya bi bayan momy Angelina. jay da idonsa KE kansu ji yakeyi kaman ya kunnama gidan wuta kowa ya kone. tsotsan zuciyansa yayi Yana kallonta.tausayin kansa yakeyi life isn't justice to him.
sebrina Bata rura da jay ba, Ido tasama muhd har yafice. ahankali takoma daki ta kwanta tare da lumshe Ido tana tuna yadda komai yazomata asauki Amman gashi she is too late. SanDa son muhd yafara Shiga zuciyanta saikuma Allah yayi zai aure wata.
biye da momy Angelina yakeyi shi kotakota yarasa mey zaije yi a shopping. Sunda tsaya na mintuna kafin ta hango Elina da momy ta atare suna tahowa. tana sauke idonta Kan fiskansa taji kaman numfashinta zaifita. only god knows how much she misses him. kadan takusa Fadi ta saisaita kanta. tare da gyara gashinta baya tana tahowa idonta akansa. kallonta shima yakeyi but just wondering why on Earth will his mom do this. yanzu haka zaiszo yata binsu suyi shopping. kauda kansa yayi da ta iso dab dashi.
we'll come in_law . mommy Angelina tafada tana rungumeta momy Elina.
thank you in law. sorry fa munsakaku jira.
oh no! never mind, kune bride side Dole Kuma na yanga. tana fadan haka suka fashe da dariya. itakam Elina duk da rude sai kallon muhd takeyi. da Sanyi muryanta ta gaisheshi.
YOU ARE READING
SAHIBUL KALB✅
רומנטיקהAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...