🌸✨SAHIBUL KALB✨🌸
Wattpad feeezah135وَكَفَىٰ بِاللَّـهِ وَلِيًّا وَكَفَىٰ بِاللَّـهِ نَصِيرًا
Allah is sufficient as a Guardian, and Allah is sufficient as a Supporter
An-Nisa - 4:45
_
°°~Love me till eternity and I will never break your precious heart.~°°
1
_______________
Assalamu alaikum.
Wanna labari zaizo Muku sashi na daban ne. It will be different. So zai kunshe addini guda biyu. Musulunci da Kuma Christianity . Dan Allah Ina rokonku, kar wata ko wani yazo Yana zagin daya daga cikin addini biyu Nan. Ban rubuta novel Nan Don cin zarafin kowa ba.This story is a work of fictional.
Ban yarda wata/wani su canzamin labarin nanba.
Thank you
_________🌸🌸🌸___________
kallon sunsayen dake flying takeyi, tana lumshe idanuwanta, ba Abunda yake saka sebrina farinciki kaman ta zauna tana kallon yadda sunsayen keyi dakuma especially with the weather. ahankali ta juya tare da adjusting na eyeglasses dinta ta komar da idanuwanta kan novel da take rike dashi. kafin ta dago idanuwanta ta kafeshi gan agogon dake manne da jikin bangon dakinta. dasauri ta tashi tare da daukan bag dinta tafita daga dakin. tana dab da fitowa da tsuguna ta gaida iyayenta kafin tace musu zata wuce school.
gyara murya yayi kafin mahaifinta ya tanbaya ko taci abinci. girgiza Kai tayi tare da amsa wa cikin tsoro da fargaba, saboda ya hanata fita wani guri Bata ci komai ba. kallo ya jefamata Wanda ita kanta tasan yatsana a karyamishi doka agida,abinci nadaga cikin doka da yakafa nacewa sai anci abinci zaka fita kaje school. dasauri tatashi ta wuce
dinning table da Yan uwanta KE zaune suna cin abinci kwano daya yanuna Mata alaman ta je taci. tashi tayi ta samu guri ta zauna kafin ta hada tea kawai Tasha. tana gamawa tayi musu sallama.
mallam mukhtar danbatta babban malamani, wanda yayi suna sosai ,bawanda baisanshiba saboda babban malami ne Mai ilimin boka, dakuma musanman Mai ilimin addini ko ta Ina. kasashe yake zuwa wa.azi. mallam mukhtar yakasance Mai tsananin ra.ayi when it comes to religion, dakuma tarbiyartar da yaranshi,yanada saukin Kai Amman Kuma tawani fannin he is very strit saboda yadda yake bada doka dakuma punishment Akan duk Wanda yakarya. alhamdulillah iyalinshi saidai Masha Allah. ilimun addini da na boka kaman ruwa. shiyasa yake Dada godema Allah nacewa Allah yabasa Yaya nagari.
kafin ta fita sanda mahaifinta ya tunatar Mata, tayi adduan fita gida dakuma shigan makaranta. ahaka ta amsa tabi umarninsa. yadda takejin zuciyanta KE bugawa takasa nitsuwa saboda wannan ne first day dinta na zuwa school. Allah ka dai yasan mey zataje ta tarar acan.
tana shiga tayi addua kaman yadda mahaifinta yafada kafin ta rike bag dinta Gam tana takawa ahankali. kallon huge school din takeyi yadda yadda yake da girma. ciki. fargaba tafara tunanin Taya zata San Ina faculty department dinta yake. gashi tana feeling nervous ta tanbaya wasu. ajiyan zuciya tayi kafin ta ci Karo da wani, Wanda yasaka ta goga jikinsu tare at that moment dukkansu suka dago idanunsu with one glance ta ja da da baya cikin tsoro batasan lokacin da ta dago da sauri ta furta I am sorry ba.
YOU ARE READING
SAHIBUL KALB✅
RomanceAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...