49&50

1.6K 94 15
                                    

🌸✨SAHIBUL KALB ✨🌸

Wattpad feeezah135

49&50

Nace Kaine mijinta? Answer me

No,mom!

Good kabama kanka ansa ,so baka da iko da zakayi maganan Akan what she is going to be wearing,Alex I Will advice you to stay within your limit it will be good for you.

MAYA wuce kije kiyi wanka kizo muyi breakfast.

Ok mom. Ahaka tayi tsumutsumu tana tafiya maidaukan hankali tashiga.

Shiru yayi baikuma CE komaiba. Kallon mamaki sebrina takema momy Angelina,tana mamakin yadda momy Angelina takema muhd kaman ba ita ta haifeshiba wani lokacin Kuma idanuwansa suna nuna tsantsan soyayyan danta a idonta. Takasa ganewa.

Rike hannunshi tayi alaman everything will be fine.

Tanashiga ta rufe kofa tare da jinginawa a kofan, daidai lokacin jack yafarka yajuyo Yana kallonta itama shi take kallo.

What's wrong? Yafada Yana karemata kallon.
He couldn't deny it Maya kyakyawace sosai. He couldn't take his eyes off her.
Hawaye tafarayi tazauna Akan gado.

MAYA? I am asking you meyfaru?

Babu komai, I just want to go back home.

Home? Home? Yafada tare da tashi yajuyo da ita.

Tell me what happen? Dago idanuwanta tayi takalleshi tare da zubda hawaye.

Alex hate me still now, and everything I do he keep hating me.i just want him to forget everything,I am now your wife and he is now my brother in law..... Tafada tana kuka kallonta yakeyi cikin mamaki , I don't understand what Happen did Alex say anything to you?

No he didn't but he hate my present. Yanzu Banda wani freedom anan gidan, Alex yanunamin tsana and what's wrong with what I wear? Isn't this my husband house? Dama Kuna da tsarin rule and regulations agidankune?

Shiru yayi. Look Maya bawai brother na ya tsanekiba but Alex is different you supposed to know that since kin zauna dashi .... Alex is different Kuma ra ayinshi daban yake damuna. You just need to at least dress properly,tunda religion dinshi suna da tsarinsu.

What do you mean jack? Kana nufin niban Isa nayi Abunda nakeso ba anan gidan? Alex NE zai tsaramin rayuwata? Wow ! Tafada tana kuka bakinciki tare da tashi tana kallonshi.

Look Maya wannan baikamata yaza ma issue ba. Alex baimagana banza ,he notice before yayi magana. Nasan bazaiyi embarrassing dinkiba. Just advice yakamata ki dauka Kuma. Yafada Yana tashi janyo hannushi tayi tana kuka zatayi magana ya janyota tafada Kan kirjinshi. Kallon juna sukeyi. Kallon fiskanta yakeyi ahankali while ita ma haka Abunda take tunawa daban. Da alama saitatashi tsaye kafin plan nata yayi,da alama jack bazai saurareta dawuriba Dole sai ta canzawa takunta. Ahankali yacire hannunshi yadan tsotsa kansa yashiga toilet.shu'uman murmushi Maya tayi kafin ta fada Kan gado taja bargo.
Ta yi bacci.

___

Sosai mahaifin su sebrina da mom nasu suka karbe Elina. Cikin kwana daya tagen cewa they are so simple tabbas tasan cewa Shafiq yanasonta and she is so lucky to have a man like him. Lumshe idanuwanta tayi ta rungumeshi tana jin Dadi finally wishes dinta has been fulfilled.

SAHIBUL KALB✅Where stories live. Discover now