🌸✨SAHIBUL KALB✨🌸
39&40
Dukkansu suka juyo suna kallonta. Muhd Kam kansa NE yadau nauyi.
MAYA zaka aura Kuma Nan da kwanaki kadan, idan ka yarda yanzu zan musu magana. Kuma zansan Nina haifeka.
Dum zuciyan sebrina yayi tana kallon muhd.Ka amince?
Dago Kai yayi kafin ya kalle sebrina da shi take kallo itama.
Ahankali ta saukar da kanta, kallon momy Angelina yayi.
Fine momy idan haka kikeso I will do that.
Furucin dayayi baisaka sebrina juyawa ba haka zalika he didn't see her expression.Thank you Jesus thank you Lord. Alex you have done what a son suppose to do. Fine now duk wani fushi danakeyi dakai nadena,come here. Tafada tana mikamasa hannu. Hannunsa yasaka Kan nata. Rungumeshi tayi. In all this years bazai iya cewa ga randa mahaifiyarsa ta yi masa hakaba. Dan murmushi yayi Yana kallonta.
Elina kizo kije kisakamasa abinci yaci
Dasauri Elina taja hannunsa suka wuce dinning while tajuyo tana kallon sebrina.Kinshirya kirga saura kwana nawa yaragemiki anan gidan... Tana Shiga gidan Nan zakibar gidan Nan, mark my words.
Sebrina takasa daga kanta batakuma CE komai ba har tabar gurin. Dakinta tawuce tarufe kofan ahankali ta koma Kan gado ta zauna. Shigowanshi yasakata dago Kai suka hada Ido.
Bawanda yacema Dan uwansa komai, straight yaje yayi wanka yazo yaja borgo ya kwanta tare da juya baya. Itakam ko canza kayan batayi ba ta kwanta tana kallon bayanshi takasa gane mey take tunani. What's wrong with her. Takusa 1hour idonta abude kafin tayi bacci. But he wasn't asleep and he can feel her presence. He just wish to please his mom and Yana fata tayi farinciki har abada, saidai Taya zaiyi adalci while he can feel how much he love her, zai iya adalci tsakaninmu, Anya zai iya son Maya? All three lives will be ruin, him, sebrina and Maya. Bayanso Maya while sebrina batasonshi. Dogon ajiyan zuciya yayi yajuya ahankali Yana kallonta.Baitaba sanin cewa he will love her that much, despite of knowing his brother loves her alot. He won't ask why this is happening to him but he just know that Allah plan the best and nothing will go wrong if you have that believe in your heart.
Dan gyara kansa yayi she look so cute ,ya furta ahankali yamatso kusa da ita yashafa hannunta kafin ya rungumeta ahaka bacci yadaukeshi.
__
Kibari kawai Rebecca Jan Ido namasa aidole ya aure Maya,Kuma Dole ya so ta.
Amman Angelina karfa ya wulakanta Maya?
Wulakanci? Bayan ina gidan? Rebecca kwantar da hankalinki ,you know me better than anyone.
Hakane Kam.....
So Maya ki tsaya gam, ki ci Kisha ki gyara jiki ,dama you are beautiful more than her so akara da wanka. Abeg this week zan hadamuku aure, it will be church wedding,kije ki zaba wedding gown tun yanzu
Thank you Mom Angelina, bansan wani irin godiya zanmiki ba. Thank you so much
Murmushi dukkansu sukayi.
___
Kwanciya kawai jay yayi Yana tunanin duniya,baisan yazanyi ba Amman Yana da tabbacin cewa soyayyan sebrina shi zaiyi sanadin rayuwanshi.daga ganshi kasan yanacikin damuwa da rashin jindadi. Idanuwansa sun fada. He just wish he could turn everything yazamo afresh he would have agreed to marry sebrina. But he let her go and now how can he have her back how. Hadiyan zuciya yayi Yana danne zafafa hawayen dasuke son zubomasa .sebrina sebrina....he keeps on repeating her name and wish she is close to him right now
Cikin bacci taji nauyin Abu ,bude Ido tayi taganshi Yana bacci while arungume da ita. Tsayawa kallo shi tayi for the first time in her life she don't want to take her eyes off him.lumshe Ido takeyi tazubamasa manyan idanuwanta. He is different different,.... Yaso yabude idonsa Amman yaki yasan kallonshi takeyi. SanDa yafara mutsu mutsu da Ido taja jikinta ta sulale tashiga bayi. He just smile Yana kallon kofan. Harta fito. Suna hada Ido tagyara tsayiwanta karta Fadi. Duvet din yacire ya Tako inda take tana kallonshi ahankali yawuce ta gefenta yashiga bayi. Lumshe Ido tayi tana hadiye Abunda keson fitoma ta... Yafito yadan saka simple dress. Kafin yadan kalleta saikuma yayi shiru yadan jiya. Ahankali tatako ta rungumeshi ta baya tana kuka.
Please don't.........
Saikuma yajuyo da ita ahankali ya kuramata Ido alaman mey?Karka.... Saikuma takara fashewa da kuka
Karnayi mey?
Jin tanbayan dayake Mata yasakata cigaba da kuka Taki karasa tare da kokarin matsawa daga jikinsa. Rungumeta yayi sosai kaman Wanda za akwata Masa ita.
Now tell me meyfaru.
SanDa tadau lokaci tukun yadago fiskanta Yana kallonta. Tell me what happen?Please karkayi aure. Tafada tare da boye fiskanta a kirjinsa.
Meyasa ? Yafada Yana tattaro fiskanta dasauri ta girgiza Masa kai alaman babu.
Fine how can do as u said without giving me a reason.gayamin
Sake girgiza kanta tayi tana kuka.
Then fine ba yadda na iya I have to marry her at least she didn't hate me to that extent. Dagowa tayi tana kallon shi yada gamata gira alaman yes.Zantafi office.
Yafada tare da juyawa dasauri ta riko hannunsa.Because I love you and bazanyi iya jure ganin wata tare da Kai ba. Please .
Vote
Comment
ShareI am back.😍 Naga comment naku nagode sosai😪 Allah saka da alkhairi.
Update won't be as regular Amman will try to make it easier.
#feeezah
#SK
YOU ARE READING
SAHIBUL KALB✅
RomanceAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...