🌸✨SAHIBUL KALB✨🌸
Wattpad feeezah135
كَيْفَ تَكْفُرُونَ بِاللَّـهِ وَكُنتُمْ أَمْوَاتًا فَأَحْيَاكُمْ ۖ ثُمَّ يُمِيتُكُمْ ثُمَّ يُحْيِيكُمْ ثُمَّ إِلَيْهِ تُرْجَعُونَ
How can ye reject the faith in Allah? seeing that ye were without life, and He gave you life; then will He cause you to die, and will again bring you to life; and again to Him will ye return
Al-Baqara - 2:28
وَهُوَ بِ
🌸Dedicated to Mamuhgee
Not edited
5
bazan dena fushi dashi ba muddin bai fita daga addinin can ba. tafada cikin daga murya. tare da tashi tana kallon hoton family picture nasu, idanuwanta nakan hoton Alex dake dariya hannunsa nakan wuyanta yanamata peck a kumatu. shafa makeken hoton dake jingine jikin bango tayi tare da hadiye kukanta
jesus kadai yasan meyasa Alex yafito daban,but I will make sure yadawo addininmu... ko ta wani hanya zanbi....
juyoya yayi yana kallonta kafin yamata alaman Yana bayanta duk abunda take shirin yi.
cikin bacci ya kashe alarm dinshi yana yamutse fiska, he just hate this alarm . toilet yashiga yayi wanka yadauka bag dinta ya rataye ya fika.
good morning Mom.
morning son. come let's have breakfast.
ban mutsa ba saboda jay da abinci ba a rabasu. conrnflackes ya hada Yana sha cikin kwanciyan hankali kafin jack ma da Elina suka fito sukayi kan dinning din. chips Elina tafara ci tare da gaishesu dukka except jack dake hararanta Yana Mata kallon mamaki.won't you greet me?
rolling eyes nata tayi, brother yanzu fa nake Shirin gaishe ka.
rankwashi ya Mata Wanda yasakata ta fara kukan shugaba tana ma momy complain.zaku fara this early morning ko? toh since your cat and rat go outside and do it. shiru sukayi yaciga da haranta Yana nuna Mata alaman next time cire Kai Tin zaiyi. karamin skirt da tasaka ta gyara tare da gyara zamanta tana kuka tana ci.
cikin nitsuwa muhd yafito ya nufo inda suke. dasauri Jack yatashi Yana kallon mamaki.
Alex! Ina kaji ciwonnan?
yafada cikin damuwa Yana ja Masa kujera.accident. Elina taba da ansa.
did I ask you. jack yamata angry face. kauda kanta tayi
bro Alex yajiki? Elina tafada ahankali tana kallon momy Angelina ta KE saka butter a bread without looking at muhd.
dasauki. yafada Yana Zama. jack karka damu it's just a minor accident.
this not minor brother.
lumshe Ido muhd yayi. I will be fine . ajiyan zuciya Jack yayi tare da taba bandage Yana kallon ciwon. wani mugun kallo momy Tama Jack Amman yayi kaman bai kalla ba.jack mutum ne Wanda baida banbanci ko kadan, duk da cewa watarana Yana biyema momysa Amman sometimes idan yaga Abunda yakamata yayi is right he ignore her look and taunting.
sorry ya CE Masa kafin yaja ya zauna Shima.kallon pepper soup na hanta akayi yasakashi dauka small bold ya dauko da cokali kafin yaga yamasa nisa. jay pass me this pepper soup please.
yanajin muhd yakira sunansa ya tsaida cin abincin da yake yi kafin ya dago ya kalle muhd.
niba Dan aikan ka bane Alex, nikadai ka gani anan, why wouldn't you send one of them? I will never try to help you been a Muslim. do you hear that.
wani kallo muhd ya bishi dashi. and what does this has to do with my Deen jay? I am your brother and you have to respect me. religion won't separate us.
it already separated since the day you became a Muslim,that dirty religion you claim it's a light. what have you gain by moving into it? nothing you only gain our hatred and you already lose all of us, me mom dad everyone. and I have nothing to do with you Alex. stay away from my way, I don't want to talk to you. just leave me alone...and I am not your brother,you are just a stranger in this house.
daukeshi da Mari yayi Yana kallon shi cikin bacin Rai, zuciyansa tafasa kawai yake yi.
duk suka tashi suna kallon mamaki. momy Angelina kallonsu kawai takeyi Amman she was mute.
Alex what was the need to slap him? he is your brother.
wani kallon mamaki Yama mahaifiyarsu kafin Yakima kan jay, believe me jay if you continue to say those words at me I will keep slapping you untill you came Into your sense,and listen addini addinine, did I force you to be one? it was my choice because it's my own life I chose to be a Muslim. because that's the right way and I never regret been a muslim.ya furta Yana nuna sa ta yatsa. I chose to be one, and let me tell you I have gain many things which you fall to see with your blindness eyes. I am proud to be a Muslim, if you like burst and break. if you like hate me but no matter what I will stay this way, forever. I will stay a Muslim die a Muslim. yafada cikin tsawa Wanda yasa dukkansu kallon shi. ba Abunda zakama muhd ya daga murya kaman ka zage addininsa toh anan NE he will spark and burn you like fire. indan ramsa ya bace yafi jay zafin zuciya.
I hate you Alex, and I hate that religion that make you to treat me like this, I hate that and I curse that religion, I will continue to curse it for the rest of my life. Yana fadan haka ya juya ya fice. kallonshi muhd yayi har yatafi, kafin ya zauna Yana hadiyan zuciya.
I don't see any reason why you will be fighting with your brother because of him , ai gaskiya ya Gama ka. Banga dalilinka na marinshi ba. let him say what he want, like you say yours, saying Islam is the light light,which light ekon mtswww. nobody will be nice to you in this house untill you leave that dirty religion.
cikin zafin nama ya buga plate dake gabansa da hannun da yaji ciwo Wanda yasaka bandage din ballewa jini yafara fitowa Yana zuba. kafin suyi magana ya ya tashi ya wuce dakinsa. cikin fargaban ganin jini na fitowa daga hannunsa yasaka tashi tana kallonshi har yawuce daki, hawaye suke son zubomata Amman ta hadiye duk da haka sanda hawaye suka ciko idanuwanta.
____
Vote
comment
share#feeezah💋
#team SK💋
ESTÁS LEYENDO
SAHIBUL KALB✅
RomanceAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...