43&44

924 63 8
                                    


🌸✨SAHIBUL KALB✨🌸

Wattpad feeezah135

43&44

Duk duniya yanzu Alex nafi tsananka fiye da kowa. Get out of my sight

Mom kiyi hakuri Dan Allah don't cry because of me.

Ko,bakaso kaga kukana? Then do one thing convert to where you belong.

Shiru yayi yakasa magana.

Magana nake magana kabar addinin Nan Alex nace right now right now.answer me

Mom i love you so much, Kuma bazan taba samun nitsuwa idan naganki cikin damuwa ,duk wata farincikinki zanso naganni.amman I can't

Hummm. Murmushi takaici tayi ta cire hannunsa Akan hannunta.

Kara matsowa yayi Yana kokarin riko hannunta ta buga hannun, don't you dare touch me ,Alex has it been kasan matsayin uwa you wouldn't have hurt me. You wouldn't make me cry. Nadauke cikinka na reneka na nunamaka duk wata so na uwa Amman Abunda kake sakamin dashi Keenan. Banyi sa,an Yara ba ko Daya. Especially you, Alex I don't want to see you, go live happily with your wife, mugani idan Sai Nina haifeka alex bazakataba jin Dadi rayuwanka ba muddin baka bi umarnina ba.kabar Nan I don't want to see your face.

Shiru yayi zuciyansa na bugawa da ciwo.

Fine tunda baza ka bar nan ba,Ni zan bari. Cikin haushi da tashi tana kukan haushi da bakinciki. Tashiga daki ta kulle da karfi. Girgiza Kai kawai takeyi tarasa wani irin da ta Haifa ,wani irin taurin Kai Alex gareshi. Amman bazatayi kasa a gwiyaba she will make sure she succed. Daukan waya tayi takira kafin ta kashe tana Dan murmushi.

_

Cikin sanyin jiki yashiga  dakin tare da rike kansa.saura kadan yafadi sebrina ta rikosa. Duk karfinta taturo tataresa daker yazauna Kan gadon tare da rude idonsa ya kwanta yana kallon sama. Hawaye takeyi ahankali Tana kuka cikiciki, tasan ba Abunda KE damunsa illa idan yatuna mahaifiyarsa ma fushi dashi.ahankali ta kwanta saman kirjinsa rungumeta yayi still idonsa a rufe.sunfi mintuna ahaka kafin yashiga toilet ya zubama kansa shower,hawaye yakeyi ruwa na zuba akansa. Yadade kafin yafito yayi sallah .

_bayan watanni

__

Duk Elina ta Dan rame, yadda momy Angelina KE Mata, bataso ace itama ta cireta ajiki Kaman yadda Tama Alex. Gashi dady Richard yace she will definitely  marry him. Daker ta iya daukan waya sukayi magana da Shafiq,Tana kuka yana lallashinta.

__

Idan har Ni na Haife yaran Nan ,angel Baki Isa kinuna iko akansu ba kekadai, nabarki da yarannaj su biyu amman look at them now, and now Elina macece I won't let her suffer,we have even finish conversation with the boy dad's,that is Alex wife's father.

Kallonshi momy Angelina tayi,banganeba? Whose dad? Alex wife?

The guy who elina love is sebrina's elder brother

Tashi tayi cikin mamaki, oh Jesus mey nakeji? Wanda Elina take soyayya dashi family matan Alex NE? Oh ni Angelina wato rayuwan yarana Akan danginsu zaikare? Toh ban amince ba,idan juju suka maka toh Ni nafi karfinsu Elina bazata aure musulmiba Kuma bazata Shiga dangin wanncan maiyanba.

Angel,nariga Dana yanke decision NE this the first time dazan dau wani Abu ahannuna Akan fannin Yara because kullum KE nake barma Amman this time around i will never change my mind. Elina ba converting zatayi ba idan ta aureshi kowa addininshi zaiyi
So Banga laifin haka ba. Their wedding is going to take place and bada Bata lokaci ba cikin week Nan. And please don't put pressure on her ,karkimata magana leave her alone please,I just need you to support and bless this marriage.

Richard that will never happen.

Shiru yamata yabar gurinm cikin bacin Rai da takaici tazauna Kan kujera tana danne hawayenta.

Mom please kidena saka damuwan alex aranki zakisamu damuwa fa,

Jack meykakeson nayi,Alex yazomin da Abu daban, and now even Elina what's all this..kasheni kawai sukeso suyi. Tafada tana rike kanta.lallashinta jack yashiga yi kafin ta dago ta kalleshi.

Jack!

Yes mom

Inaso namaka tanbaya.

Inaji mom

Kaima zakabi sahun Yan uwanka? Kusamun hawan jini? Kaima musulman zaka auro?

Haba mom, dik da bantaba tsanan wasuba Amman bantaba budurwa Muslim ba. Ko girlfriend bandashi Because banson tension nasu.

Hummm

Believe me mom

Jack idan na umarceka da abu zakayi?

Meynene mom ? Tell me komai meynene I will do it for your own happiness.

Tunda Alex ya bijiremin ,Jack inaso ka aure Maya.

MAYA? Yafafa cikin mamaki ta neman dalili.

Yes Maya, Rebecca childhood friend nane,she has done a lot for me,, and Alex ya wulakanta Maya ba kadan ba.

But mom she love Alex not me, Taya zan aureta? Mom meyasa Kika fito da wannan shawaran? Bayan kinsan Alex takeso and Nima basonta nakeyi ba,how will we get married?

Nasani, Amman Alex yakita, I want Maya to be a part of this family. Iyayenta sun yarda, Rebecca will always support me.

Even Maya?

Thought she has feelings for Alex Amman tabi umarnin iyayenta ta amince zata aureka. And gradually love happen after marriage. Nasan zaka riketa Amana ,

Mom I don't think this possible, she don't love me and I don't, how will this marriage work? I can't ruin her life.

Maya tana da komai da zaka so ta, try doing that from now,

Mom I don't think this will work

jack bantaba neman Abu agunka ba sai yau ,can you do it?

Shiru yayi Yama rasa mey zaice.





___

Vote
Comment
Share.

SAHIBUL KALB✅Where stories live. Discover now