🌸✨SAHIBUL KALB✨🌸
Wattpad feeezah135
32
kuka sebrina takeyi sosai takasa gaskanta Abunda taji da tagani. Ashe haka jay ya tsane muhd. duk gidan sunnamashi banbanci just because she musulmi? Abunda jay yamata yau yabata tsoro. thought ba acikin hankalinshi yakeba.
dama jay yanashan alcohol. sake fashewa tayi da kuka Allah kadai yasan dalili yasa Bata Aure jay ba... tasan tana sonshi sosai Amman rayuwansu ya banbanta sosai. dago idanuwanta tayi tana kallon yadda yake sallah. nitsuwa tayi tacigaba da kallonsa har ya idar. kauda kanta tayi da sauri. taso ace sunyi sallah tare Amman bazata iyaba ,Bata da sarki. ajiyan zuciya tayi tashiga tunani Mai zurfi. Jin lallausar hannunsa akan nata yasakata dawowa daga tunanin da takeyi ta dago tana kallonshi saikuma ta sunkuyar da kanta.
look at me, ya yafada ahankali ta dago
let's do this together, let's fight it together.... nasan jay nasonki , yanasonki sosai.kallonshi takeyi cikin mamaki.
but you both will never be together. and ayanzu haka jay naganin bakisona, just an arrange marriage all my family sunaso suga na rabu dake which insha Allah,Allah bazaisa suci nasara ba. bayan addua ,akwai Abunda nakeso muyi. let's show them how happy we are mununa musu munacikin farinciki da wadata. Kuma we love each other especially jay....
nitsuwa tayi tana sauraronsa.kinunamasa kindena sonshi Ni kikeso as your husband.
kallon juna mukeyi sosai. Amman nakasa gane mey yake Shirin yi..
.... let's make him jealous idan ba hakaba one day jay will kidnapped you and take you away.
zaro idanuwanta tayi tana kallonshi cikin mamaki.
nasan jay he is stubborn and he can do anything. I mean anything.
shiru nayii ina kallonshi.
meyasa zamuyi hakan?
sabida mu hanasu aikata Abunda suke so suyi. idan jay yacigaba da wannan zaisha wahala, mom will be hurt, Karan kaina I will be hurt to see him this way, but if you pushed him away ,he will definitely accept defeat and destiny. jay ba musulmiba bane shiyasa yakasa karban kaddara. I hope you understand.
girgiza Masa kaitayi.
good. ahaka yatashi ya bar gurin.
kwanciya nayi kan gadon Ina tunanin ko hakan za ayi nasara. Dole ma nafara gudun jay idan bahakaba nasan tabbas jay can do worse than that. murmushi Wanda bana farinciki tayi ba. sabida yadda taga rayuwa ta kasance Mata. she has to pretend she is happy, she has to pretend she love him.
___
kukan takaici takeyi, daker dady Richard ya lallasheta.
kiyi hakuri angel, Alex won't stay long with that girl, nasan he will definitely divorce her idan yaga ba mafita.
Taya zanyi hakuri Richard. mayafi Muni aduniya Kaman kaga yayan suna fada da gaba. Kuma duk ita ta jawo, kafin ma tashigi yasuke bare tazo ta hadasu, kaga yadda jay KE kuka Kaman ransa zaifita.
YOU ARE READING
SAHIBUL KALB✅
RomanceAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...