🌸✨SAHIBUL KALB✨🌸
Wattpad feeezah135
°~I love her, and that’s the beginning and end of everything.
F. Scott Fitzgerald~°
8
and Elina you know the Bible what it said. and still you don't use it.First Corinthians 6:19-20 “Or do you not know that your body is a temple of the Holy Spirit within you, whom you have from God? You are not your own, for you were bought with a price. So glorify God in your body.”
have you forgotten that ,if yes then I have reminded you.ahaka ya shiga daki ya barsu.
tsaki momy Angelina tayi tana girgiza Kai. cikin kuka Elina ta wurga jakan kasa ta hau staircase tana kukan bakin ciki. saboda tasan muddin taje ma party angama.
__
As usually ya wuce office without da wuri. Files din yake duba wa while Yana anfani da laptop nasa.
Miss Maya.
Yes sir. Ta amsa cikin hanzari
I need coffee.
Ok. Da sauri ta fita. Taje ta kawo Masa. Hankalinsa baya ma kanta ya mika hannu zaikarba Yana kallon laptop , adaidai lokacin hannunsa ya taba juna Amman duk da haka muhd baima saniba. Karba yayi tare da sipping. Yana sha hankalinsa kwance. Lumshe idanuwanta tayi tare da kallon hannunsa da ya taba juna.
Murmushi tasake tare da Zama taci gaba da kallonsa.___
cross leg yayi tare dauka wayansa yafara game Yana girgiza Kai Yana Waka cikin nishadi.
wata musulma CE sanye da hijab tazo ta wuce ta saya Abu, Amman baima hango taba , sai wasu dake cin abinci suke kallonta suna licking na Baki suna kashe Mata Ido, cikin Jin tsoro ta saya da wuce dawuri tana addua..
let me tell you mu matan mu Basu da halin shedanu , duk abunda zakayi kayi Amman she won't mind you guys. Abdul yafada Yana Shan lacaseranshi.
dalla bacemin anan, karyan banza, Christian girl and Muslim are all thesame. dukkansu shedanune. inji Chris da celvin.
Ina wallahi karyane. Karim yatashi Yana jejjefa hannu
mtsss kudena bata bakinku abeg, dukkansu shedanune nagayama. inji celvin Yana shafa bakinsa.
not all some are good especially the Muslim girls ,our Christian girls all of them are bad girls not all but yawancinsu bazaka samesu virgin baan Muslim girl are so good to me.covered their body ,their heart, I think ...... thought everyone has it own choice .yafada Yana kauda kansa saboda yasan Sarai jay zancimasa mutunci.
adab da lokacin sebrina tazo wuce tana tafiya kanta akasa kafin tasaya ruwa da Panadol saboda kanta yadda taji Yana Mata ciwo sosai.
Yana kallon tafiyanta ya tabbatar itace.murmushin gefen Baki yayi saboda Abunda yazo Masa kokolwa. ahankali ta wuce batamasan ta jefar da paper akasa ba, sanda Abdul yataso ya dauka.
miss,
cikin tsoro ta juyo.
kinfadar da takardanki yafada Yana kallon sunanta dake kai. karba tayi tace nagode tawuce dasauri.
murmushi John yayi, serious that girl is so calm wallahi.
do you know her?
Karim yafada cikin gwaloyes, not knowing her, I recognize her.
I know her. Abdul yafada Yana murmushi
how will you know her since she is under Niqab.
by her dressing, yana yin saka niqab dinta ,ko Niqab dinta a Saudi ake sayarwa. and listen mahaifinta babban malamine. so her dress is different.
murmushi jay yayi.
ok fine guys, so Kuna argue nacewa Muslim girls are good while Christian girls are bad, and some are saying they are bad all.and ku Muslim are busy argue ba. ok let's make a bate.
our girls are good, no more argue. inji karim
guys let me tell you wether you like it or not Muslim girls are diamonds aaah.john yafada
wani harara yazubamusu kafin yatashi fine.
since you Muslim are saying your girls are good, let's make a bate, I will date this girl that passed just now, the girl behind the veil. I will date her,I will make her fall for me first, second I will touch her pure body that you claim she is, then I will break her heart. yafada Yana kallonsu.
shiru dukka gurin sukayi suna kallonshi.
and if you fail to do so then? Abdul yafada Yana Masa kallon rainin hankali.
nop, if I fail to you can decide what you want but if I win then zan dauko kashin da dog dinmu yayi zan shafa muku dukkanku a fiska.
wani kallo dukkansu suka fara ma juna.
kafin abdul ya fashe da dariya, do your thinking she will date you? let me tell you mahaifinsu ya Basu tarbiya da duk duniya ba mahaluki da zai karya, ko Kai NE firauna, kokuma shedan toh saidai kaje wani gurin kayi iskancinka, Amman yaran danbatta sunwuce tunaninka.
murmushi gefen Baki yayi, then definitely I will show you her father, his daughter are both fakers.
if you fail, anyway you will definitely fail jay, don't disappoint your self, you will end up with a broken heart.
I will show you what we are. jay yafada Yana nunasa da yatsa.
If you have to play the game , Taya zamu San ,you win? Celvin ya tanbayeshiI will have a prove for that. Yafada with a smirk on his face
fine if you fail you have to go and apologize to her ,and secondly zakazo kabamu hakuri da irin rashin mutuncin da kake Mana, and thirdly bazaka sake zagen addininmu ba. Abdul yafada
murmushi yayi agree.
kallonshi Abdul yayi yana masa kallon rainin wayo, he just Pity him. because dating sebrina will be a disaster to him
____
#feeezah💋
YOU ARE READING
SAHIBUL KALB✅
RomanceAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...