20

1K 86 10
                                    

🌸✨SAHIBUL KALB✨🌸


Wattpad feeezah135


20







You can't drive jay, Hana Kira moses yakaika. Girgiza Kai yayi yafita tabishi abaya. Sai dayashiga motan ya tuna cewa baimasan inda gidan sebrina yake ba ,but he will make sure he find out today....



Moses KE driving,while jay ya rasa mey zaiyi, school yace Moses yakaishi.alokacin yaci Karo da sa.a yaga driver dake daukan sebrina yazo yawuce kafin a iso school nasu. Tunani yakeyi kodai she is in school, kokuma yabi driver yagani.


Moses follow that car .

Ok sir.


Ahaka suka bi motan har ya iso gidan su sebrina.
Sebrina da komai takasa Jin dadin ,gashi yau lectures na yamma take dashi, kilama driver yazo daukanta. Dan tsaki taja, tazo dab da balcony na dakinta, ta sa hannunta kan stairs din tana kallon motocin dake wuce wa da nesa. Sanye take da pajamas dinta da gyale. Suna Isa, ya bude motan yafito, adaidai lokacin taganshi zaro idanuwanta tayi saikuma tadanyi gudun tsaki, because she is going crazy now, Taya zata na kallon wani a matsayin jay. Rolling eyes nata tayi ta kauda Kai tana kallon wani guri, Yana dago Ido saiyaganta . Dasauri yadan Kara kallonta suna hada Ido takara zaro Ido.


Jay! Tafurt cikin tsoro. Murmushi yamata Yana dagamata hannu alaman he want to come. Girgizamasa Kai tafarayi tana so tayi kuka, saboda idan aka ga jay agidansu ,tashiga uku. Nunamasa hannu tayi alaman yatsaya agurin dasauri tashiga ciki, tafara zagaya dakin tana rarraba Ido. Cikin toilet tafada tayi wanka, tasaka Niqab dinta taashirya ta dauko jakanta tafita da gudu, cikin rashin sa.a aka tsayar da ita.



Sebrina, wannan Kam lectures kukedashi ne kinyi late NE?
Abba ya fada yatsareta da Ido. Dasauri ta girgizamasa Kai


Allah bada sa.a

Ameen. Tafurta tare da gaisheshi. Ya amsa,Ahaka yawuce, dagudu tafita Kaman zatayi tuntube, tashiga mota, gani jay yayi sebrina tashiga Bata zo gunsaba,dasauri yashiga mota yanadan dafe kansa yace ma Moses follow that car. Ahaka sukayo hanyan school Ana ajiyet batako juyawa tashiga school. Gurin da is not noise tasamu tazauna ta hada Rai. Dasauri ya yi inda take tare da kokarin Zama ta wurgamasa harara da manyan idanuwanta. Dafe kansa yayi Yana Shirin tuna meyyayi. Kodai yayi laifi.



Baisan meyayi ba, yafurta sorry.


Meyasa kakeso kajawomin matsalaa a rayuwa? Bayan bainemanka da sharri, what if abban na yaganka? Do you know what he will do to you? Do you know what he will do to me?




What will he do?


He will beat the hell out of you, and zai aurar dani. Ta furt tana kallonshi

Why?


Because Kai Christian ne, secondly I broke the rules he set,


But I am ready to be with u, to face everything that comes the way.


Shirin tayi ta kauda kanta. Ahankali yazauna Yana fiskanta ta. I came all the way to see you. Yafada Ya zubamata rikkitattun idanuwansa.


SAHIBUL KALB✅Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin