SAHIBUL KALB
lonliness is breaking my heart i keep searching for answer..
_
53&54kuka dady richard yasameta takeyi she was broken into pieces lallashinta yatayi amman taki shiru.
angel you have no choice than to stay calm. we need you
no richard yayana basu sona they all hate me. nasha wahalansu nahaifesu na renesu nabasu ci da sha i make them who they are today but everyone is doing what they like.... jinakeyi kaman mafarki whats get into jays head that made him to convert? wlh kodai asiri tama yayana yake binsu. i know alex is capable but jay is out of words.--
___
dady sebrina yace gaskiya nayaba da halin dalibina dayake zuwa guna karatu. gashi ya musulunta yazama kaman bashiba inaga zanbashi laylah.
abun mamaki shine dan uwan muhd ...shine ake cemasa jay. wansa naki sebrina ta aura amman abun mamaki shine yacanzu ya nitsu kullum saiyazo kobananan yana zuwa.amman kana ganin haka bazai kawo matsalaba aibaicd yanason laylah ba kuma karyajawo matsala tsakanin family.
zan masa magana. abun farinciki shine yasaka ana kiransa da jameel.
ayya masha allah abu yayi kyau allah yakara wanke zuciyansa.
ameen
___
nifa banaso nayi aure yanzu
gaskiya mama aure haba mama.laylah dole kibi umarnin babanki.kuma bazai taba zabamiki wrong person ba.
yanzu ahaka wamda zaki aura yana cikin palour suna tattaunawa da babanki.
gunguni takeyi ta kwanta. mama tafita ta barta.
masha allah jameel duk wanda yaganka saiyaga walkiya dakakeyi irin na hasken musulunci....
murmushi yayi. cikin zuciyanshi babu abunda yake tunawa he wish he convert.
nazabamaka mace amman bansaniba ko kanaso
wacece?
laylah
dasauri zuciyansa ya buga.
laylah yata. ni atunani tun nake musulunta da mutane inada dabi an aurar musu da yayana yadda zasu samu partner wanda zaina gyaramusu addininsu.
innalillahi yafada azuciyansa.
wannan banzan za a auramasa.amman is your choice idan baka aminceba karka boyemin karkakuma tunani zaibatamim rai.
tashi laylah tayi bude kofa tafita ta bude kofan dayan palour ta leka dab suka hada ido da jay. zaro ido tayi tana kallonshi. tasake lekawa taga shi kadaine da mahaifinsa.
innalillahi karde baba wannan zaisani auranshi.jay din katon arnennan.
duk ra ayinka zakafada inka amince zaka aureta shikenan.
ajiyan zuciya yayi amman kafinnan i want to talk to her personally. yafada.
bakomai zantashi ita zatazo saiku tattauna anan. ahaka yafita yagayama mama tagayama laylah taje suyi magana.
hinab dinta laylah tasaka tafito.
hararansa takeyi tana tafiya kafin tatsaya tana kakkabe hancinta.wai meykakeyi agidanmu jay? wato kazata bazangayama babana kai katon arne bane wato kazo kadau revenge ko toh wlh aikinka yayi abanza because zangayama babana barika gani yanzu zaisaka amaka duka kafita. mtswww
murmushin takaici yayi.
u never knew me right kallona kawai kikeyi
au toh dan meyasa zansanka .ni dan allah kabarmana gidan nagani daganin katon hancinkannan. mutum ne fiska kaman gorilla. ugly . aini tun kayi breaking na sisters heart na na tsaneka fiskanka kaman aljani yakemin.
wow ok amd now i will make sure i break your heart too. zan aureki and each words dakika gayamin i must make you regret it. mark my words yafada with a wide evil smile.
maganashi yabugamata zuciya. kallonshi takeyi kafim yatashi yazo dab da ita start counting from now. mark my word you will regret it miss laylah who whats so ever. yasakemata murmushi kafim yabar gidan.
hawayene yafara fitowa a idonta.
anya ba mafarki takeyiba. anhana jay auran sebrina toh meyasa za asaka ya aureta. yadda ta tsane jay ne zata zauna dashi amatsayin miji. no way tafada tare da fashewa da kuka.
--
matso da ita dab kusa dashi yayi tare da holding na hannuna ya sunbata. i love you sebrina from the bottom of my heart your always by my side. you always support me bakitana complain abubuwan da mom na kemikiba. been in islam was the happiers day of my life ... and marrying everyday i thank allah. ke alkhairice sebrina
look jay ya musulunta.....murmushi tayi.....tare da kwanciya ajikinshi been with you is all i ask for forever. inasonka muhd your the best man i ever met in my life the best man. tafada tare da kulle idonta. adaidai lokacin jay yashigo yana murmushi don ya rantse saiyakoyama laylah hankali. harzata ganshi tace yanada katon hanci. adaidai lokacim yatsaya cak yana kallonsu. baisan lokacin da hawaye yafara zubomasa ba. da sauri yajuya baya yana danne zuciyansa still hawaye na zubamasa.
kulle idanuwamsa yayi yanajin yadda zuciyamsa ke bugawa bacin rai yamamaye zuciyamsa jiyakeyi kaman zaifadi kasa.jiyakeyi kaman zuciyansa zaifita__sorry ooh abeg manage. nazama lazy lazy
YOU ARE READING
SAHIBUL KALB✅
RomanceAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...