🌸✨SAHIBUL KALB ✨🌸
Wattpad feeezah135
30
zubda hawaye sebrina takeyi tana kallon abinci dake zube akasan. ahankali ta tsugu a tana kuka tana kallon abincin. tsaki Elina taja ta fita. daukan jakanta tayi ta wuce school. she don't even feel good staying at home. batasan meyasa ba ta. tsane sebrina. dalilinta wanna abun KE faruwa. girgiza Kai tayi ta wuce school. tana shiga ta zauna tare da bude books dinta. kamshin turaren da tajine yasakata dago da idanuwanta suka hada Ido da Shafiq. lumshe idanuwanta tayi tana kallonshi. God know how much she missed his face. murmushi ya sakarmata tare da Zama netsa da ita. itama lumshe Ido takeyi tana kallonshi cikin Ido.
two days Baki school lafiya? and by the way I called you Baki daukaba? yafada Yana nunamata hannu alaman tanbaya. tsotsa kanta tafarayi kafin ta mayar da gashinta baya. sorry,just akwai abubuwa a gidane. I had to stay. tafada tana kallon lips dinsa dake motsawa Yana magana. kafeshi da idanuwanta tayi
ok fine! so zanbaki what u missed,kiyi karatu, I have to go now. see you.
girgiza Masa Kai tayi tana kallonshi. murmushi tasake Shima yasakarmata. saikuma adaidai lokacin take tuna maganan mahaifiyarta. jikinta yayi sanyi jitayi kanta yafara bugawa. daker ta iya lectures ta wuce gida. da gudu tawuce daki ,tayi wurgi da jakan tafashe da kuka tare da kife kanta a kan gadon.
I love him..... Inasonshi...but I will never be with him.... I just hate my life,natsane rayuwata.... kuka takeyi sosai.
__
sorry sir, your account is empty!kallonta yakeyi. empty? akwai Kudi aciki check it.
sir nayi har sau biyu babu.
mamaki abun yabashi wallet nashi yaduba yaga ba ko sisi. babu shakka mahaifinshine yacire kudin account dinshi. daure zuciyansa yayi ya ajiye kayan dayasaya yafita daga gurin.
__
sorry Mr muhd, we don't need a new staff here. staff damuke dashi is enough.
ok thank u. yafada tare da fita. zufan dake fiskansa yashare tare da dafa kansa. girgiza kansa yayi ,rayuwa Bata zuwa da sauki. Amman he couldn't believe cewa ba Wanda ke Shirin daukansa aiki. what did he lack. gashi takardun aikinsa is ok Amman duk inda yaje sai ace they have enough staff kokuma basa bukatanshi. ya Allah. yafurta cikin damuwa.
baidamu dakansa ba. what if ba Abunda taci har safe. girgiza Kai yayi cikin tunani.
__
kuka sebrina keyi tana tuna Abunda Elina tayi. kallon abincin takeyi Tama rasa yazatayi. meyasa kowa ya tsaneta meyasa dukkan family halinsu daya bamai Mata sassauci. Shirin kwashe wa zatayi Taji anriko hannunta. baikuma cemata komaiba suka wuce sama straight dakinshi yakaita. yadauko abubuwan da yasaya. yabude. abinci yasayo. yaja glass table ya ajiye.
eat. yafada tare da Shirin tashi ta Dan riko hannunsa.
Kaci abinci?
no! banjin yunwa....just eat.
please let's eat together?
YOU ARE READING
SAHIBUL KALB✅
RomanceAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...