🌸✨SAHIBUL KALB ✨🌸
Wattpad feeezah135
45&46
Kan jack duk ya daure.
Mom I need to think about it
Think? No jack yanzu nakeson Jin ra ayinka Amman nagane zakaki bin umarnina shikenan!tafada Tana zubda hawaye.
Sorry! Fine mom na amince zan aureta. Yafada tare da tashi yabar gurin.
Murmushi tayi tana dariyan mugunta.Duk kanshi yadaure ,Taya Wai zai aure Maya, budurwan Alex din, he never love her asalima shi baima lura da ita. Mtswww meyasa kullum mom keda matsalane oh God. Cikin bacin Rai yashiga daki ya kulle kofa.
Baijin Dadi haka yafita daga daki baiko ci breakfast ba yafita
Daga ganshi kasan jay wasn't himself bai ankaraba yaci Karo da baisan who it was ba. Baima kalla wayeba yacigaba da takawa
Tab lallaima dashike dutse ka buga ko Dole kawuce without saying sorry. Ba inda zakaga you have to apologise tafada tare da tareshi ananne yadago jajayen idonsa Yana kallonta da sauri tayi baya don idanuwansa yabata tsoro. Baikuma tankaba yabarta agurin . Ajiyan zuciya tayi tana mamaki ,jay din da tasanine wannan Kai wanna bakin arnen dai dama haka yake ,he smell alcoholic ma.innalillahi haka layla taja tsaki tashiga ciki. Elina na zaune tana cikin tunani Jin kofa yasakata daga Ido tana kallon laylah tayi laykah Kuma ta watsamata harara itama Elina ta mayar Mata. Dariya laylah tayi tawuce side nasu sebrina.
Sebrina Kam duk tunanin duniya ya isheta ,wani irin zamane akekyi awannan gidan. Muhd is suffering more than before. Share hawayenta tayi taji knocking tashi tayi taje ta bude laylah ta rungumeta.Sister I missed you ,meyasa bakizo gida ba?
Dan murmushi tayi zanzo inshallah,KE kadai kikazo?
Eh
Hummm Ni Abunda najima yaban mamaki, Wai Shafiq yarasa Wanda zai aura sai Elina na gidan Nan,duk musulman duniyan Nan Basu mashi ba. Kallon mamaki sebrina KE Mata .
Elina?
Eh Mana bakisaniba ko? Lallai zauna nashafamiki. Zama sukayi .
Shafiq Kam hartagayama baba, baba ya amince har sunyi magana Wai ma cikin satinnan za ayi auren, dafa Elina wacce Bata da kunyan Nan,ko don kananan Kaya da takesawane brother yakesonta ,mtswww wlh zata ci kaniyanta tashigo gidan mu.
Aa. Laylah don't do anything silly, but I was shocked brother? Ashe dama brother NE. Hmm Allah Basu zaman lafiya.
Ba Amin ba. Laylah ta amsa.
Meyasa? Zakifara ko? Toh baba ya amince hanashi zamuyi,
Uhmm koda nashigo fa hararata tayi.
Kekikafara ko ita?
Uhmm..... Nine Amman ai wani kallon wulakanci takemin na harareta
Hmm laylah kinason matsifa wlh,
Umhh Jin kunyan Mara kunya asarane. Allah kawota lafiya zatasha yadda kikasha.
YOU ARE READING
SAHIBUL KALB✅
RomanceAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...