🌸✨SAHIBUL KALB ✨🌸
Wattpad feeezah135
11
mom I am so hungry thank God kin kawomin abinci. yafurta tare da juyawa kawai suka hada Ido da muhd. ajiyemasa abincin yayi a gefensa kafin ya kalleshi.
kadena horantama kanka abinci saboda ni please. ahaka ya fita baijira yace komaiba. Yana fita kenan ,while jay ya dauki abincin yabude kofan dakinsa yayi wurgi da abincin ,pas plate din yayi ahaka dukkansu suka jiyo cikin firgita da mamaki.
mom please tell him ,yadena shiga harkata I don't want it, banaso, ba Dole bane. if he continue to come my way he will only hurt himself not me. ahaka ya buga kofan da karfi ya kulle. dogon tsaki yaja yacire rigansa yashiga shower.
girgiza Kai muhd yayi yawuce daki.cikin sanyin jiki momy Angelina ta zauna tana kallon ruwan dake zaune Yana facing dinta. dauka tayi Tasha tare da ajiyan zuciya.
shiru su Elina Suma sukayi tare da tagumi. dady Richard takowa yayi taba kafadan momy Angelina alaman kartasaka damuwa aranta murmushi tasakarmasa .____
yauma kaman kullum yasameta tana karatu ,dasauri yacire eyepiece dinshi dayasa a kunne yakeji Waka, ya ajiye acikin aljihunsa kafin yataho inda take.
good morning. ya furta
kallonshi tayi kafin ta saukar ta kanta kasa. shiru tayi Bata amsa ba, saboda yadda mahaifinsu yakoyamusu, bataso tazama na tabashi Daman yadinga Mata magana kullum, dama ace sallama yamata zata amsa. Amman haka kawai takeji she is not comfortable seeing himcan I sit? ya tambayeta
still she was quiet. Zama yayi yahada hannunsa guri daya.look bawai inason takura Miki bane, because of you I started to change my opinion about you Muslims,inaso Nima nazama a part you guys, just to guide me. bawai nazo Miki da mugun nufi bane,Amman I want to know more about muslim.give me a chance please.
kallonshi tayi kafin tafara watsa da yatsunta,Shima kafama hannunta nata Ido yayi yakasa cire idanuwansa.
I will think about think.
tafada without looking at him.thank you ,ya furta kafin yatashi zaitafi. I Will wait for your answer tomorrow.
ok.
ahaka yatafi Yana dariya.
poor girl. yafada tare da mayar da eyepiece dinshi. kulle takardan tayi tare da lumshe idanuwanta. batasan ma meyzatayiba. this a big decision she can't decide alone.___
dogon gashinta ta gyara tare da kwanciya kan cinyar kakan nata. ahankali Kaka KE shafa kanta.
Kaka. sebrina ta furta tana watsa da yatsunta.
naam seberina.
Kaka sebrina
seberina dai.
murmushi sebrina tayi.
Kaka, inaso na tanbayeki wani Abu.
meynene inajinki jikata.
VOCÊ ESTÁ LENDO
SAHIBUL KALB✅
RomanceAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...