🌸✨ SAHIBUL KALB✨🌸
Wattpad feeezah135
وَلِلَّـهِ الْمَشْرِقُ وَالْمَغْرِبُ ۚ فَأَيْنَمَا تُوَلُّوا فَثَمَّ وَجْهُ اللَّـهِ
To Allah belong the East and the West: Whithersoever ye turn, there is the presence of Allah
Al-Baqara - 2:115
Not edited
4
fashewa da dariya Elina tayi . dalla ake cewa ba Dallas ba. brother your hausa will make me run ooo.aaah
hararanta yayi Yana hade fiska.jack yatsane raini Amman kotakota Elina ta rena sa, Tama zamar dashi kakanta.
___
cire Niqab dinta tayi ta fara hawaye tare da Zama kan gado ta kankame jikinta. she couldn't understand why she always meet that beast. meyasa take haduwa dashi and more especially suna cin Karo da juna. she always thought wannan Yana faruwane kadai a film not in real life. tsoronshi yaga tasiri a zuciyanta har wani kyamar kanta takeyi yadda idan sunci Karo jikinsu KE gogawa da juna. eyeglasses dinta ta cire tare da share kwalla da ya zubomata. ahankali ta cire sock dinta ta ajiye tare da kwanciya kan gado ahaka bacci yadauke ta.
____
shafa gashin kansa yayi kafin ya saka agogonsa yafito. duk ranan Thursday momy Angelina sai taje asibiti gurin doctor Kuma kullum sai muhd yaje tare da ita. duk dacewa basa wani magana tsakaninsu Amman bai Bari kwanaki suwuce ba aje dashi ba. driver ne KE driving while na dayan gefen. momy Angelina da Elina suna Baya. ahaka suka je asibiti doctor ya duba jikinta kafin ya tabbatar musu cewa komai lafiya ta cigaba da Shan maganinta. ahaka suka shiga mota suna hanyar dawowa gurin traffic light yaga wani yaro na Shirin tsallaka hanya ga Kuma mota wani tiifaa na Shirin zuwa da sauri. cikin hanzari ya bude kofan Wanda yasaka dukkansu firgita suna duba ikon Allah. da gudu yayo kanshi ya jawo hannunshi tare da turashi a daidai lokacin Tiffan ya bugesa ta gefenshi ya yi wani bugiin da baisan inda yake ba. cikin kuka sukayo kansa.
ahankali ya bude idonsa Yana kallon gurin da yake, saikuma alokacin ya lura da hayaniya da yakeji akanshi. momy Angelina ne take kuka sosai. ta dasauri ya dago Yana kokarin tashi Amman saboda hannunshi da yaji ciwo yakasa dafee wa yatashi. tana ganin haka ta matso kusa dashi. hannunshi takama tana kallonshi cikin kuka.
mom please stop crying I am fine.
girgiza Masa Kai tayi tana kallonshi.
what is the need to be a hero? what if ka mutu fa?
mom if I die zanmutu cikin sauki ,Allah na son taimako and that boy baisan komaiba, he can't even notice that mota na zuwa it's my responsible as a Muslim to help him.
wani harara tamasa , don't start that your lecture, Banga dalilin taimakanshi ba, Ina iyayenshi suke dasuka barsa, saikaine zakaje ka taimakesu, ankwacemin Kai yanzu Kuma anaso a kashemin Kai ba. ta furta tana kuka.
hannunta Shima yakama da dayan hannunsa. mom I am fine. kauda Kai tayi tare da cire hannunta cikin fushi. ajiyan zuciya yayi tare da dafe kansa Akan pillow kan gadon asibitin.bandage aka sakamasa kafin aka sallamesu suka wuce gida. ahaka ya wuce dakinshi cikin yadda yakejin hannunsa KE ciwo. tana ganin mahaifinsu yadawo daga tafiya ta nufoshi tana kuka tare da rungumesa.
angel what's wrong?
Alex! ta furta tana Kara kukan.
Alex? what has he done again?
he met with an accident.
oh Jesus, accident when and you didn't even call to tell me, how is he and where is he?
he is in his room, munje asibiti.
riko hannunta yayi Yana kallonta.
let's go ,I want to see him. Yafada cikin damuwa
no!ya na bacci don't wake him up. he is really in pain . tafada cikin kuka.
hannunta yaja suka wuce daki.
stop crying angel, everything will be fine.
Taya zanbar kuka, Alex want to kill himself because of one religion he get himself into. just to save a boy from meeting with an accident, he decided to help the boy without bothering about his own life.
humm! you know how Alex is, he never care about himself, that's why he is different.
kuka tasake fashewa dashi, so you think what he did was right?
dasauri ya girgiza Kai. no ! I didn't say that, by the way meyasa zai kashe kansa saboda ya taimake wani. I will talk to him, kidena kuka.
Taya ba zanyi kuka ba Richard, he is my favorite son among them all, Amman ya bijeremin ya Bata min Rai, duk da yasan Ina fushi dashi still Yana kan bakansa and now yana so ya kashe kanshi ya barni da bakin ciki. bana so na rasa Alex . kasan shi nafi so duk cikin yayana... Amman ba yaji Sam. yafiso ya ganni cikin bacin Rai a Koda yaushe. Dole nayi kuka saboda yau da ya mutu Jesus kadai ya tsirar min dashi.
rungumeta yayi Yana bubbuga bayanta. Dan kuka takeyi taci gaba da magana.
banaso na rasa Alex,garin tausayin da yake dashi zaisa yayi sanadiyan mutuwanshi, idan Alex yabar duniya ,bazan iya rayuwa Babu shi ba Richard
shafa kanta yayi kafin ya kalleta. toh meyasa bazaki Dena fushi dashi ba. for how many years kike fushi dashi ,kinsan fushinki kadai zai zamo Masa damuwa a rayuwa?
bazan dena fushi dashi ba muddin bai fita daga addinin can ba. tafada cikin daga murya. tare da tashi tana kallon hoton family picture nasu, idanuwanta nakan hoton Alex dake dariya hannunsa nakan wuyanta yanamata peck a kumatu. shafa makeken hoton dake jingine jikin bango tayi tare da hadiye kukanta
jesus kadai yasan meyasa Alex yafito daban,but I will make sure yadawo addininmu... ko ta wani hanya zanbi....
____
Vote
Comment
Share💋💋💋
YOU ARE READING
SAHIBUL KALB✅
RomanceAll right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl...