29

954 99 7
                                    

🌸✨SAHIBUL KALB✨🌸

Wattpad feeezah135

29




duk Abunda sukeyi idon momy Angelina na kansu. yadda taga jay fuming in anger tasan saiyayi wani Abu. riko hannun sa tayi ta jashi gefe.


jay learn to control your anger,mahaifinka nanan if you act childish kasan sauran, I told you already cewa Dole mu rabasu.amman cikin wayo. Amman cemin kayi sebrina nasonka meyasa ta Aure Alex?, and da alaman if it was arrange marriage then it will be love marriage later because tun yanzu look how she was looking at him? Momy angelina tafada tana kallonsu

kauda kansa yayi Yana huci. mom i will make sure Alex regreat this, saina tabbatar na rabasu.
murmushi tayi good my boy.
Now so Kaci abinci. Calm down. Don't stress yourself. You have along way in your life.

__

kulle idanuwanta tayi ,ba wanda ya zomata illa jay yana saukemata kyakkaywan murmushinsa, dasauri ta bude Ido tare da tashi tana numfashi samasama,atake tafara zubda hawaye.
ganin firgita da tayi yasakashi janyota jikinsa tare da Mata addua ganin kaman mafarki tayi. ahankali ta kwanta a kirjinsa tana ajiyan zuciya, kuka takeyi cikiciki saikuma ta Dan ja da baya daga jikinsa ta kwanta gefe. baikuma CE komaiba ya kyaleta.ganin batason Kara komawa takara ganin fiskansa yasakata tashi tayi alwala tayi nafilan dare.

___
kallon sama yakeyi cikin tunani, cikin bakin ciki, Abunda KE kautarmasa da zuciya shine idan yakulle idanuwansa yake kallon fiskan sebrina. a kullum soyayyanta Kara karuwa yakeyi.he just wish it was just a dream ,yaso ace mafarki yakeyi.

taba zuciyaansa yayi tare da kulle idanuwansa.

babu shakka kilan yasamu bugun zuciya. kilan zaitashi yaji yadena numfashi. ji yakeyi zai iya rasa ransa idan har baisameta ba.and he can go to any extent yaga he have her back.


___

duk gidan yadau shiru for the past two weeks. ganin yadda muhd KE Shan wahalan sayo abinci yasakata niyan dafa abinci. fita tayi ,saboda ankawo kayan gara ta kayan kitchen dinta. tanashiga taga kitchen din babba sosai. maids ne guda biyu suka gaidata itama ta gaishesu.

daya daga ciki tace Bari ta tayata ,ahaka suka hada hannu
sukayi. duk hadda na gidan tayi. tana gamawa maids ta jera akan dinner. dukkansu sukafito basusan ma da sebrina a kitchen ba.

jack naci yace wow!

Esther yau Kam girkinki ya canza, Dadi har bayan kunne na. yafada Yana dariya,dukkansu sukadan murmushi. kowa dai Yana santii. Except jay da muhd basa gurin.

but sir bani nayi ba. tafada tana dariya ahankali

who then? ok kice prisky tayi ko? Jack yafada Yana ci

no! tafada da respect

then who ? ghost? fatalwa ne. yadafa? momy Angelina tafada tana hararanta.

aa, matan sir alex NE.

dukkansu kallonta sukeyi. adaidai lokacin sebrina KE fitowa ,taga kallo ya koma kanta. daurewa tayi ta ajiye smoothie da tamusu kan dinner.

SAHIBUL KALB✅Wo Geschichten leben. Entdecke jetzt