🧟♂️🧟♀️☠️☠️🧟♂️🧟♀️
*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_
*RETURNS*🧟♀️🧟♂️☠️☠️🧟♀️ 🧟♂️
*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*
*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042*REPORTS*
*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*
*⬆️💵📦DONATION DONATION📦💵⬆️*
*Donation naku muke bukata abokan aiziki domin ceton rayuwar wannan Yarinyar*
*SADAKA Bata yawa Kuma Bata kadan Dan Allah readers ku taimaka mu ceto rayuwar wannan Yarinyar.*_*Ga masu bukatar Tallafawa zaku iyya turowa ta wannan Acc No.2207522253 Abdullahi Musa UBA Bank,M🤝u hada hannu domin ceto rayuwar wannan Zuri'a Dan Allah*_
*😷😷STAY SAFE... STAY AT HOME😷😷*
EPISODE_1️⃣0️⃣*
⬇️⬇️⬇️
"Shin Waye Kai?"Tambayar da Bokan yayi kenan inda Safwan ya basa ansar cewa.
"Wannan itace burinka ta karshe?,wato sanin koni waye?.
Wata y'ar mitsitsiyar murmushi Safwan ya saki a fuska wacce Wannan murmushi na daukene da labarin bayan ta,Danko da kaga wannan murmushi kasan cewa ba anyita Dan burgewa ba A'a anyi tane da zunzurutun muguntar da'aka tsara aaka.
Bayan yayi wannan murmushi ya gama sai ya hada fuska sa'annan ya sake da cewa."wanda zai kawo karshen wannan kitimurmurar ya kuma kawo karshen ka Haka zalika ya karashe daukar fansar.. *Rizwan.*"
Cikin mamaki Raiha da Harun suka zura idanu Hadi da juyawa suka dubi juna,cikin muryar mamaki ko Raiha Tace.
"Rizwan kuma?."
"Eh Rizwan."
Aiko sake juyawa sukayi suka dubi juna a Karo na biyu,Nan sai Safwan din ya maida ganinsa Kan Bakin bawa Wanda yake Shure Shure a hannun sa Danko still ya shake Masa wuya kafafunsa ko Basu iyya taba kasa.
#Faruq ko Fadiwar da yayi sai ya tadda Sunusi na kokarin mikewa tsaye bayan Alhaji Sunusi ya Mike tsayen kuwa saiya basa hannu shima ya tashi tsaye,aiko mikewar tasa keda wuya sai yayi arba da bindigar sa a yashe Wanda yayi missing a baya,Aiko cikin sauri yasa hannu ya dauka yayinda ya duba harsashen dake ciki,bayan Nan ya daga yayi arresting na Safwan din dashi Hadi kuma da cewa..
"Safwan tsayar da wannan hauka Now..."
Aiko wannan furucin da Faruq yayine yasa Safwan din ya juyo fuskar sa.
"Safwan Tsayar da abinda kake kokarin aikatawa,ka sauke Malan or else I will shoot you."
Aiko kafin ya rufe Baki sai Safwan ya mayar Masa da cewa....
"Really Da gaske zaka iyya Harbina na?."
Bayan yayi wannan furuci saiya dad'a shake wuyar Bokan Nan...
Faruq ko loda arsashi yayi Hadi da sake cewa "Ina Mai ja maka kunne,na karshe karka hassalani Safwan!."Wait ooo shin wai Faruq bai amince da fadar Safwan na cewa shine Rizwan bane ko Kaka?
Alhaji Sunusi ganinsu cikin wannan yanayi ne yasaka shi tafiya cikin sand'a ya bar gurin...
YOU ARE READING
RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
HorrorHakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Ha...