SEASON_2 EPISODE_12

117 3 0
                                    

[1/8, 9:21 PM] ~하람-{Ramzy}💖: 🧟‍♂️🧟‍♀️☠️☠️🧟‍♂️🧟‍♀️


*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_
*RETURNS*

🧟‍♀️🧟‍♂️☠️☠️🧟‍♀️ 🧟‍♂️ ‍

*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._

*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042

*REPORTS*

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

*😷😷STAY SAFE... STAY AT HOME😷😷*

*EPISODE_1️⃣2️⃣️*
*FINAL EPISODE 🔚🔚🔚*

♻️♻️♻️

Adaidai lokacin da Ramla ta furta hakan sainaji Dadi har kasan zuciyata domin tana gab da Fara bada labarin,dukda cewar tsaye nake cikin sawun su boka bakin bawa yayinda Babu Wanda yake iyya gani na sai nakejin Kamar dawowar Rizwan gareni wata alfarmace da ma'aiki ya turo gareni domin Ina iyya jiyo duk tsiyar da boka da kuma sauran tawagar sa ke shiryawa...
Da fari na dauka rasa gangar jikina danayi gazawace Amma yanzu sai nake ganin anfaninta agareni domin duk karfin sihirin boka bayya iyya jiyoni idan Ina kusa dashi domin I'm back to what I was back then wato spirit *(Fatalwa)*

"Let's the show begin."

Shekara ta Alub Dubu biyu da sha'bakwai (2017) a wannan shekaran kaddarar Rayuwata ta soma.
Tsaye nake a tsakiyar motoci yayinda gadon bayana goye nake da katuwar jaka kirar tafi da gidan ka,gefena Kuma ummata ce tsaye ta riko katon kula na abinci yadda kasan rakoni makarantar noziri tayi.

"'Dan Nan kana cin abincin a kan lokaci,Kuma ka ci sa da zafi zafi karka Bari tayi sanyi, sa'annan Banda kaiwa tsakar Dare ba tare da kayi bacci ba Haka zalika Banda biye biyen abokan banza.... Dan Rayuwan mu ta yanzun sai a hankali ba Kamar a namu lokacin ba."

Haka Mahaifiyar nawa take zuba Niko murmushi na sake Hadi da cewa.

"Umma I'm 18years old fa yanzu na mallake hankali na Kuma ba yarinya ce Ni ɗa na Miji ne Kinga ya kamata ki rage damuwa Haka a kaina."

Mitsinar kafada ta tayi sa'annan Kuma tace dani... Bayan nayi sautin ochh!

"Ja'irin Yaro a tunanin ka 18Year old Ka bar sashin Mata ne, A'a har Yanzu a Bby boy kake dan Haka Dole saina baka kula kamar yadda ta dace domin garin da zakaje Babu Wanda ka sani illa yayan naka kadai."

"Ok toh naji, insha Allah zanyi hakan Umma."
Ansar Dana Bata kenan inda Kuma ta sake cewa Dani.

"Bayan Nan Kuma Koda yaushe ka tabbatar ka kirani idan ka Sami lokaci domin Yayan naka kullum saina kirani munyi ta fira."

Bayan ta Fadi hakan sai nayi murmushi sa'annan na maryar Mata da martani.

"Oh God,Umma mantawa kikayine ko Kaka nace ba tare muke firar dashi ba."

Murmushi tayi Hadi da cewa
"eh nasani Mana kawai tuno maka nakeyi."
Aiko fadar hakan datayi sai aka fara Kiran Fasinjoji dasu shige motar domin tana gab da tashi.

Jawoni jikinta tayi ta rungume Ni "am gonna miss you my Bby boy." It's sounds like bazamu sake haduwa ba sabida yadda take zubar kwalla Kai kace Amaryar da zata tafi dakin tane bawai school zanje ba.

Daga karshe shigewa motar nayi inda Mahaifiyar tawa tsaya kallon motar Tamun har Saida muka bace Mata da gani kafin Nan itama ta wuce.

4Hours Later sauka Nayi a Tashar Wannan gari mai tarin Albarka inda duk mutanen cikin motar suka watse suka kyaleni tsaye Babu Wanda yazo dauka na haka zalika wayan yayan nawa Bata shiga somehow.

RUHI BIYI (a gangar jiki daya)Where stories live. Discover now