🧟♂️🧟♀️🧟♂️🧟♀️
*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_🧟♀️🧟♂️🧟♀️ 🧟♂️
*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*
*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042*REPORTS*
*FREE BOOK💯✅*
*EPISODE_1️⃣2️⃣**In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*
*😷😷STAY SAFE... STAY AT HOME😷😷*
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
📜📜📜 *SEASON FINALE* 📜📜📜
*UPDATE*
*_July_4th_2020_*◻◻◻◻◻
*kwalbar sihiri wata kwalbace wanda indan aljanin ya kukkura aka saka shi ciki tohfa saiya dauki tsahon lokaci kan ya iyya fita daga ciki.......*..Bokan nanko da gaske yake danko ciro kwalbar yayi cikin jaka ya bude marufin nata.
Da ganin haka ko yasa Nainah ko nace safras, ta zuro idanu.*_CONTINUATION_*
Taku yake a hankali yana tunkaro ta......
*Nainah* kuwa da ganin yadda yake karasowar ta waiga gefe guda...Alhaji kabiru ta hango cen zaune,yen sanda ko na zagaye dashi suna duba lafiyar sa.
Faruq kuma na bincike akan gawar *mamuda* dake kwance a tsakiyar wannan daki.....haka zalika malam sunusi shima yana wannan guri.....a tsaye,tunanin su ko shine karshen Nainah ne yazo
➡➡➡➡➡➡➡➡➡➡➡➡➡➡➡➡➡➡➡➡Cen cikin university mu'azz ne ke sheka uban gudu a motar,Inda Raihana ke biye dashi.....a baya.
Mu'azz kuwa Kai tsaye ya wuce dakin *safras* buge dakin yayi da karfin tsiya....ya shige ciki
Shigarsa ciki kuwa yayi arba da *Nainah* a tsakiyar wannan dakiAikuwa a yayin da yakasance cikin wannan daki sai yaji gashin jikinsa sun tashi tsaye.... Sannan zuciyarsa ta soma bugawa uku uku....dajin kansa cikin wannan yanayin kuwa yayi saurin ambatar sunan safras....
"Safras.......!!!" In a loud mood
Cikin muryar tsoro *mu'azz* ya kirawo sunan nata....
Dajiyo hakan ko ta juyo cikin kasala suka hada idanu....
Gaskiya *Nainah* ta jikkata kwarai da gaske....... danko sassar jikin ta,duk tabi ta jike da jini.....Da ganin hakan kuwa *mu'azz* ya zuro idanu hade da rugowa gare ta.....
Cikin sauri ya dafeta sannan kuma ya tambaye ta cewa."Safras mayya sameka,what happened to you safras???"
ciko idanu mu'azz yayi da kwalla, yayinda shi kuma safras yake murmusawa.
Cikin kankanin lokaci ya basa labarin komai akan bokan nan....sannan kuma ya kara da cewa...
Alokacin dana kasance zaune an daddaureni da cen (kaca)...sai boka bakin bawa ya soma taku yana karasowa gareni.....
✨
Bokan nan Taku yake a hankali yana tunkarar ta......
*Nainah* kuwa da ganin yadda yake karasowar ta waiga gefe guda...Alhaji kabiru ta hango cen zaune,yen sanda ko na zagaye dashi suna duba lafiyar sa.
Faruq kuma na bincike akan gawar *mamuda* dake kwance.....haka zalika malam sunusi shima dai yana wannan guri.....a tsaye,tunanin su ko a wannan lokacin karshen Nainah ne yazo....
Dan kuwa sun saki jiki kamar ma babu abinda ya razana su.
![](https://img.wattpad.com/cover/227952584-288-k229217.jpg)
YOU ARE READING
RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
HororHakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Ha...