EPISODE_8

70 4 0
                                    


🧟‍♂️🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️
    
        *RUHI BIYU*
  _[a gaangar jiki daya]_

                       🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️ 🧟‍♂️      ‍

*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
      _Kungiya d'aya tamkar da dubu._

        *_SPECIAL EDIT 2021/2022_*

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042

         *REPORTS*

*FREE BOOK💯✅*
*EPISODE_0️⃣8️⃣*

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

*😷😷STAY SAFE...  STAY AT HOME😷😷*
  

       *UPDATE*
*_June_1st_2020_*

*RECAP*
Jini sai kwararowa take a goshin faruq....dakyar yake iyya dago idanu,inda ya saike arba da aljanin acen nesa...sama sama yake nunfashin kaikace shekewa zayyi.

Nanfa sayya soma ganin Ana yimasa rubutu da jini a gaban glass din motan...kamar haka.

*TSAY OUT OF THIS CASE......MR FARUQ*
*DOMIN BAZAKA TABA YIN NASARA BA,SANNAN BAZAKA TABA DAKATAR DA NI BA......BABU MAHALUKIN DAYA ISSA YA HANANI DAUKAR FANSA*
🆕🆕🆕🆕

"This is not true.......maybe mafarki nake"

Suburbudawa kansa Mari yayi yana kuma ambatar cewa "mu'azz ka farka daga wannan mummunar mafarkin da kake....."
But then ya ganofa a duniyar gaske yake....Hmmm
Yakuwa rikice domin bai zaci hakan zata faruba....

Wannan shikar da safras yayi,yayi tane a gaban idanun *mu'azz....
Domin ko yabi bayan sa a labe....yayin dayaga yana kokarin fita daga gidan nasu...
A Lullube da wata katotuwar barko, ta yadda ko ka karasa wajensa ba ganesa zakayi ba....

*TASHIN HANKALI*

Labe *mu'azz* din yake a bayan wata katotuwar bishiya....
Nanfa sai ya yanke shawarar mai zai hana ya riga safras din komawa gida domin ya tambatar da zargin da yake yimasa......

Acikin kankanin lokaci ya koma gidan.....inda ya wuce kai tsaye izuwa dakin safras...
Tarar da dakin yayi babu kowa....

"I'm really confused......amma mai yasaka shi yake hakan???toh
Sannan wace laifi ne faruq yayi masa??? Dazai saka masa da.......hakan"

Cikin muryar nazari yafurta hakan
Amma Kafin ya karashe fadar haka sai yajiyo muryar *safras* na cewa....

"Mai ya faru da Yaya faruq din.....?"😲😲

Cikin sauri ya waiga inda yayi arba da safras din na tsaye a bakin toilet....
Alamar dai daga ciki ya fito...........kura masa ido mu'azz yayi ya gagara cewa komi.
Danko yakasance ba kaya jikinsa illa tawal daya daura a kugunsa.

"I'm asking men what happens to him???"  Haka ya sake tambayansa a karau na biyu.

Mu'azz ko rikicewa yayi ya soma in'ina.......

Nan sai yajiyo muryar Harun na cewa.....

"Kai tunfa 6:00am na tashe ka daga bacci but har yanzu baka watsa ruwa ba?haba coolboy.......
Aww Yaya Mu'az..barka da safiya,wani abun ne kazo dubawa???"

🤔🤔
*"Maike shirin faruwa da nine.....? Hakan na nuna cewar gamo nayi kenan....daman bayan aljanna nabi bawai safras ba....😲 but who is she? I have to find out...."*

RUHI BIYI (a gangar jiki daya)Where stories live. Discover now