EPISODE_4

108 4 1
                                    

 

🧟‍♂️🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️
    
        *RUHI BIYU*
  _[a gaangar jiki daya]_

                       🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️ 🧟‍♂️      ‍

*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
      _Kungiya d'aya tamkar da dubu._

        *_SPECIAL EDIT 2021/2022_*

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042

         *REPORTS*

*FREE BOOK💯✅*
*EPISODE_0️⃣4️⃣*

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

*FRIDAY UPDATE*

*RECAP*
Furta hakan keda wuya sai yaji ruwan juice na sauka a kansa.....
Saidafa yajike shakab kafin nan ya dago kai....inda yayi arba da harun tsaye...gefen sa hannun sakuma rike yake da Big cup of juice🍺🍺....

A fusace safras ya yunkura hade da cewa.......

"Wannan wace irriyar rainin wayo ce?"

"Irin wanda na koya daga gidan mu,I think akwai zafi shine nadan sanyaya maka jikin ka"
Haka harun din ya basa ansa....shiko ya hade rai......ya wani kumbura.

Baiko sake cewa dashi komi ba......illa dayayi tsaki ya dauki jakarsa cikin fushi ya fice yabar gurin.......
Rihana ko tabi bayansa....da sauri....
🆕
Kai abin mamaki......cikin hanzari *Raihana* ta tattara takardun ta,tabi bayan *safras*  kuma tayi hakanne cikin kankanin...lokaci

Amma data fito daga wajen cin abincin,saita naimi *safras* ta rasa....
Cikin Haushi ta koma gida danko har *5:26PM* take kan naimansa amma bata same saba.....

*5:51PM* ko
*safras* ya bayyana cikin hanzari,ya tunkari dakin sa.....kai tsaye
Harma yayi tuntube da wata yar *(kujera)* amma kuma bai rage wannan saurin nasa ba.....sannan baiko waiga ya dubi kujerar ba....

*Safraz* Ya kasance yana mai duba *lokaci* 📱 cikin wayar sa......

*5:59pm* ya shige dakin nasa inda ya rufe kofar da karfin........
Wata farar haske ce ta bayyana cikin dakin nasa bayan agogo ta ratsa *6:00pm shap* .....
Sa'annan ta Kuma yaye bayan wasu dakiku....

    *AL'AMARIN HARUN KO*
   
   
Cikin Duhun dare yake tsala gudu da mota....... sa'annan kuma yakasance yana mai sauraran sauti....🙄
Sararin samaniya ko ta gauraya da haduri baki wuluk, sa'annan kuma ana busar iska mai kama da bakar guguwa....🌪🌪🌪hade kuma da tsawa🌩🌩🌩 and yayyafi,duk a karau daya🌧🌧🌧hakan ke faruwa.

A iyya tunanina Motarsace kadai...a wannan hanyar🛣......saboda tunda ya soma wannan tafiya babu wanda ya tarar a hanyar..........
Dukda cewar hanyar school ne amma sai hanyar tayi shiru......a daren yau

Nan yake yana ta tsala gudu........
Ba zato ba tsammani sai yaji ya buge yar kararramar *dabba*
Nan da nan ko ya taka biriki......yana kuma tsayawar ya sauka daga motar....yaje gurin wannan *dabbar* da sauri....

kunna *tochi* yayi a wayarsa......inda ya ajiye wayar a kasa,bayan ya karasa wajen wannan dabbar......
Dukda ruwan saman da ake zabgawa hakan bata hanashi duba lahiyar wannan dabbar ba.......

Bayan ya duba dabbar ne,ya fahimci ta sami karaya a kafar baya.... ganin haka ne ya sakashi kama bakin...rigar dake jikin sa.....
yayyaga....ya daura ma wannan dabbar kafa....dashi
Bayan ya gama hakanne dabbar ta sami karfin mikewa....takuma ja kafar a hankali ta shige cikin dajin....bayan ta kalli fuskar harun din..

RUHI BIYI (a gangar jiki daya)Where stories live. Discover now