🧟♂️🧟♀️🧟♂️🧟♀️
*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_🧟♀️🧟♂️🧟♀️ 🧟♂️
*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*
*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042*REPORTS*
*FREE BOOK💯✅*
*EPISODE_0️⃣9️⃣**In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*
*😷😷STAY SAFE... STAY AT HOME😷😷*
*UPDATE*
*_June_5th_2020_**RECAP*
"Aiko hakan ba abin mamaki bane danka ga mace a hostel din maza"
Cikin muryar *safras* tafurta hakan wannan saurayin ko da jiyo haka ya kirawo sunan safras cikin rudewa......*"safras Kaine"*
Yana furta hakan ne yayin da duk jikinsa ke 'bari....sannan kuma ya kasance ya tsula fitsari dan tsabagen tsorata daya yi......
🆕
*Raihana* da *Harun* sun kasance zaune suke guri duga....
*Rai* sai faman daddaga hannu take da niyar ta kama network a wayar ta.*Harun* ko yakasance makale yake a wata kujira dake jikin bango....sannan ya kasance yana mai zare a jikin bango da wata yar mitsitiyar tsinke daya samu a gurin......
*BANGAREN SAFRAS*
" *safras* kaine!!!"
Furta hakan yayi cikin muryar tsoro.....muryar sa na rawa.Buga uban ihu yayi wacce ta tada kowa dake wannan hostel suka farka a firgice.
Shiko bayan yayi wannan ihu ya juya da niyar ya bar gurin.....
But fah sai yayi arba da shatin fuskar Nainah a bayan sa.tsayawa guri daya yayi kem....bayan ya hada ido da wannan fuskar.
Matsowa fuskar take shiko yana ja da baya sannan yana furucin "kaimini rai dan ubun giji"......Baya yabawa gangar jikin Nainah....yayin da yake fuskantar fuskan nata....
Yanata jada baya sa'annan kuma yana ta furta wannan furuci har saida yajisa a jikin Nainah...kafin nan yayi shiru.Ahankalin ya waiwaya baya......Hmmmmmmmmm
Gani yayi babu fuska a gangar jikin nata amma kuma kan nata still yana tare da jikin....idanu,hanci,gira, goshi,hakwara dadai sauran su duk babu su agurin kai kace ba'a tabba halluttar wannan fuskar da hakan ba........... Kai abin tsoro
Da ganin haka ko ya sake kwarma ihu karo na biyu........
*BANGAREN MU'AZZ*
Faka mota yayi a tsakiya Hostel na skul din....cikin sauri ya fito daga motar sa....
Ya soma Takawa yana kuma waige waige......Tarar da wasu gayu uku....cikin shiga ta hiphop....
Da sauri ya karasa wajen su yace dasu."Hey Guys....Sannun ku,shin zaku iyya nuna mini *Red House Hostel* please."?
"Aww gayu lalle wannan yaron ya mugun raina mana wayo.........
Wai shin baiga abin da muke yi bane dazai takura mana"......"Kumanta gayu....maybe a buge yake"......
Haka sukayi ta furtawa cikin muryar maye....gaskiya sun juku danko bayan yanda muryar su ke fita sun kuma kasance suna layi.
Da kagansu ko kasan sunyi mugun shawuwa.......
YOU ARE READING
RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
HorrorHakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Ha...