EPISODE_7

76 5 0
                                    

🧟‍♂️🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️
    
        *RUHI BIYU*
  _[a gaangar jiki daya]_

                       🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️ 🧟‍♂️      ‍

*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
      _Kungiya d'aya tamkar da dubu._

        *_SPECIAL EDIT 2021/2022_*

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042

         *REPORTS*

*FREE BOOK💯✅*
*EPISODE_0️⃣7️⃣*

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

*😷😷STAY SAFE...  STAY AT HOME😷😷*
  

       *UPDATE*
*_APRIL_15th_2020_*

*RECAP*
Bushewa safras yayi da dariya bayan hasken ta yaye sannan yace.....

"I'm back"
🆕
Da ganin yadda *safras* ya sauya suffa sai wannan aljanin ya gurkusa gaban sa hade kuma da cewa.....

"Mahalilci ya albarkace ka da tsahon kwana Yareema...."
Furta hakan keda wuya sai ya yaye wannan kellen sihirin dake fuskar sa.....ya kuma rusina gaban *safras*

◻Da ganin fuskar wannan aljani ya fashe da muguwar dariya....hade kuma da kyakyatawa,muryarsako na fita uku uku....

*7:35AM* na safe.....Ranar Monday *Raihana* ta fito daga dakinta,ta sha ado ta mussanman....
Bayan sun gama *breakfast* ko ta wuce school....mu'azz kuma ya wuce *coffeeshop*

*Raihana* da shigarta school kaitsaye ta wuce lecture,bayan ta shige ajin ta naimi *safras* ta rasa.....nan sai ta soma kiran *sa* a waya, but baya daga kiran........

       *BANGAREN SAFRAS KO*
ya kasance zaune yake a *restaurant* yana su'bur'bud'an naman chicken,zaune yake yakuma tara lodi lodin abinci birjik a gaban sa...kai kace mutane goma ne zasu ci wannan abincin....
*Hanu baka hanu kwarya* yake cin abincin kaikace ya kwana da yinwa.....

Dagacen nesa abokin *Harun* ya hango sa inda ya sanar da *Harun* din cewa

"Bestie gacen mutumin kafa,cool boy ko nace silent boy"
Hakan ya furta cikin muryar tsokana....dajiyo hakanko *Harun* ya waiga hade da murmusawa bayan yayi arba da fuskar *safras*

"Oh lets join him....kasan our pocket is dry,sabida na manta both wallet dina da kuma *ATM CARD* agida....sannan sai zaman jiran *senior bala* muke domin ya kawo mana past Q but shiru........
Gashi kuma we are hungry so kawai muje muci tare dashi"
Hakan Harun ya furta...inda abokin nasa yayi saurin cewa dashi...

"Awwww azahirance inajin yinwa but bazanfa ci abinci tare da abokin rigimar kaba....
Sabida yin hakan gangancine...what will happen idan ya saka guba cikin abincin"

Da furta hakanko *safras* dakecen nesa ya kware Hadi da murmushi.

*"Aww dubeshi kamar yaji batun namu harda wani murmusawa"*

"Oh came on Bros.....nafa zauna da irin wayen nan guys long ago....
He's silent sabida bayason magana da yawa be kawai,sannan bayasan mu'amala da mutane sosai.....
Yafison kasancewa always alone sabida bayason takura,Dan haka shidin good guy ne ba bad guy bane"

*Harun* ne yayi wannan batu....da yin hakan ko bai wuce dakiku uku ba,sai ya kamo hannun abokin nasa....yajasa suka wuce izuwa wajen *safras*

Alamar gyarar murya Harun yayi inda safras ya d'ago kai ya dubeshi....
Da ganin fuskar safras ya murmusa hade kuma da cewa...

RUHI BIYI (a gangar jiki daya)Where stories live. Discover now