EPISODE_2

130 5 3
                                    

🧟‍♂️🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️
    
        *RUHI BIYU*
  _[a gaangar jiki daya]_

                       🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️ 🧟‍♂️      ‍

*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
      _Kungiya d'aya tamkar da dubu._

        *_SPECIAL EDIT 2021/2022_*

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042

         *REPORTS*

*FREE BOOK💯✅*
*EPISODE_0️⃣2️⃣*

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

*RECAP*
*_Haka yayi arba da gawarwakin wasu mutane bakwai a jere guri duga......_*
*_Ida da danin wannan gawarwakin ya hade fuska,danko soma ganin fuskar wancen gaye dayaso ya zubar masa da mutunci yayi..._*
*_Tuno kalmar da mutumin yayi alokacin nan dasuke kokarin wucewa. ...."we will meet again"_*
*_Da tuno hakan sai idanuwar sa tayi jajir....._*
*_Nanfa ya lumshe idanu inda ya soma ganin abinda ya sami gayun nan cikin idanun sa......._*

*_Soma tuno Daren jiya yayi.........kusan 9:00pm inda samarin nan bakwai suka kasance suna kokarin gama practical test nasu da aka sakasu............cikin wannan lab_*
🆕
Nan suke cikin wannan lab din,sun kuma kasance sunata famar gwaje gwaje.......chemicals
Nanfa sai suka jiyo iska mai karfin tsiya ta buge kofar shigowa wannan lab din.....
Sannan Takuma ratsa cikin d'akin..kaikace bakar guguwace zata tashi.
....da ganin haka musty yace......

"Oh my word,wai yaushe zamu kammala wannan practical din ne......
Gaskiya nina kosa da wannan shirmen,wallahi bazan sake bata much time anan gurin ba......
Cuz my Baby's suna famar waiting dina"

Haka musty ya furta cikin nuna isa da kuma takama.......
Bayan ya furta hakanko sai daya daga cikin friends nasa ya ce dashi......

"Gaskiya kam yau akwai chilin.......so muyi sauri mu kammala wannan aikin.....sai muwuce..
Tunda kunga akwai sauran time,9:09pm yanzun".

Furta hakan keda wuya sai suka jiyo an rufe kofan dakin da karfi,sannan aka saki budewa.......a lokaci guda
Hakan ne yasa suka kai ganin su gurin.......Musty ko yahyi umurniga daya daga cikin gayun dayaje ya rufe kofar.....

Haka yaron ya taka izuwa bakin kofan yasa hannu yaja kofar ya rufe.....
Sannan Bayan yayi hakan ya sangamawa kofar kwad'o dan gudun karta sake budewa...

Juyawa yayi ya koma wajen sauran friends nasa.....
Kafin yace dasu uffan sai suka soma jin ana bude kofar a hankali anakuma rufewa...
Hatta windows suma suna bude kansu su kuma sake rufewa.....Akuma lokaci guda hakan take faruwa

"Maybe baka Rufe maikyau ba,but never mind barta a bude tunda mun kusan tafiya....."
Musty ne yayi wannan Batu.....inda abokin nasa yace dashi...

"No,I'm sure na rufe kofar.......but bari dai na sake rufewa danko wannan sautin bazai kyalemu muyi aiki cikin kwanciyar hankali ba"

Haka wannan saurayin ya koma ya rufe kofar,sannan yabi windows daya bayan daya ya rurrufe.....
Bayan ya gama rufewar sai suka ji an soma kwankwasa kofa.....

"Waye?"
Cewar abokin mustyn........

"Oh khamal just open it maybe,wanine yazo domin joining night class"
*Musty* ne yayi wannan batu...... *khamal* yace...

"Okay maybe hakan ne"
Nanfa ya bude....kofar inda ya tarar da wani dattiyo a tsaye bakin kofar......
Hannunsa kuma rike yake da farantin wanda aka jero cups akai....
Sannan yakuma kasance ya saukar dakai kasa....domin ba'a iyya ganin fuskar sa.

RUHI BIYI (a gangar jiki daya)Where stories live. Discover now