🧟♂️🧟♀️☠️☠️🧟♂️🧟♀️
*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_
*RETURNS*🧟♀️🧟♂️☠️☠️🧟♀️ 🧟♂️
*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*
*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042*REPORTS*
*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*
*📣📣📣SANARWA SANARWA📣📣📣*
_Ga masu Bin littafin Kofar aljali littafi na biyu Ina Mai Baku hakuri game da rashin posting da kuka ga ba'ayi gaskiya abubuwa ne sukayi yawwa..._
_dan hakan Ina Mai Mika sakon ban hakuri ga fans inshallah bada jimawa ba zaku jini love you all_*😷😷STAY SAFE... STAY AT HOME😷😷*
*FREE BOOK💯✅*
*📚LITTAFI NA BIYU*
*EPISODE_0️⃣4️⃣*🖋
*Ramlah* kuwa taku tace cikin sauri bayan ta iso asibitin ta shige ciki,cikin yanayin sauri.....Kai tsaye ta tsusa kai cikin wata daki hade da cewa......
"Ni zan taimaka muku ku sami abinda kuke bukata,Harun"
Bayan tayi ido hudu da wayenda suke cikin dakin kuwa ta zura idanu.....hade da ambatar
*OH NO*
juyo hakan da bokan yayi yasaka shi dago Kai daga aikin dayake ya hada ido hudu da Ramlah nan da Nan ya taka cikin kasaita har ya Karasa wajenta......
"Long time no see,malama Ramlah".....
Cikin Hadin baki bokan da Faruq suka furta hakan
Ramlah ko tayi shiru ta gagara cewa komi illa data ambaci "Faruq" tayi Tsit..Al'amarin Su Harun kuwa komawa gida suka dukkan ninsu ukun,shigarsu falo keda wuya abokin nasa ya zaro waya ya daura a kunnen sa ya soma cewa.....
"Morning,.....Eh,tare da abokina Harun Zan Yini yau din.... sa'annan kuma na kwana a side nasu,Dan haka karku tsaya jirana".
Bayan ya gama furta hakan ya karasa da "Okay Tohm bye"
Juyawa yayi ya koma kan kujera ya zauna inda Harun da Raihana suke zaman jiran sa........
"Yanzu ta inane zamu bullo ma wannan lamarin..? Yan uwa"
Abokin Harun ne ya furta hakan itako Raihana tace dashi"Gano hakan na bukatar nutsuwa guys,gashi bamu da isheshen lokaci amma dukda haka zamu kokarta."
"Karku damu da batun lokaci,komai zai zo mana a saukake Dan haka zamu soma da 1st target......"
Ajiyar zuci yayi sannan ya cigaba da cewa
"Ta 'bangarena *3target* nake dashi Dan haka zakusan kowanne idan muka soma aikin"
Gyad'a Kai sukayi,sai Raihana ta sako hannu cikin jaka ta zaro wata paper sannan tace dasu....
"Maganar Da mukayi d'azun nan Harun,nayi bincike akan tawa mafarkin da naka naga adukka dukka gurare uku kacal tazo daya cikin mafarken namu,amma kuma muna da jerin gurare daban daban har Talatin da uku da mukayi ta mafarkin Safras ya kaimu."
"Hold on, Wannan ai shirmen banza ne,taya zaku jero sunayen gurare iri daban daban da kukayi ta makarki dasu kuce acikin su zamu sami wacce muke bukata,wannan ai maganar banzace"
Furta hakan dayayi ya saka suka kura masa ido,Raihana kuma tayi saurin cewa Dashi...
YOU ARE READING
RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
HorrorHakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Ha...