EPISODE_10

59 3 0
                                    

🧟‍♂️🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️
    
        *RUHI BIYU*
  _[a gaangar jiki daya]_

                       🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️ 🧟‍♂️      ‍

*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
      _Kungiya d'aya tamkar da dubu._

        *_SPECIAL EDIT 2021/2022_*

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042

         *REPORTS*

*FREE BOOK💯✅*
*EPISODE_1️⃣0️⃣*

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

*😷😷STAY SAFE...  STAY AT HOME😷😷*
  

       *UPDATE*
*_June_24th_2020_*

*RECAP*
Murmushi safras yayi hade da cewa.....

"Gaskiya nayi mamakin da ka kasance baka tsoron bakaken halluttu irin mu"

"Uhm Zan koma gida......at anytime ka kasance mai updated dina"
Nanfa ya mike da fara'a a fuskar sa.....bayan ya fice daga dakin ko ya tarar da faruq a tsaye a kofar dakin da...alamun ya saurari komi

*Faruq* 😲😲😲😲😲

Haka mu'azz ya furta cikin mamaki
🆕
Karan kiran wayane ke tashi,inda Raihana ta miko hannu ta dauko wayar.

"Hello Asslm alkm........"

"Wlkm Slm.......Raihana ina son ganin ki yanzu a thansh Hotel......"

"Faruq lahiya.....maike faruwa???"

😲

*3 THREE HOURS EARLIER*

"Uhm Zan koma gida......at anytime ka kasance mai updated dina"
Nanfa ya mike da fara'a a fuskar sa.....bayan ya fice daga dakin ko ya tarar da faruq a tsaye a kofar dakin da...alamun ya saurari komi

*Faruq* 😲😲😲😲😲

Haka mu'azz ya furta cikin mamaki..........

"Faruq why are you here???........"
Cikin tattausar murya hade da murmushi *Mu'azz* ya furta hakan....

*Faruq* ko cikin kasaita hade da sauri yakai hannu zai bude kofar wannan dakin.....
*mu'azz* kai hannu yayi ya riko hannu nasa..........

"Take it easy dear......why are you in such a hurry???"

Furta hakan mu'azz yayi *Faruq* ko dago idanu yayi ya kalli cikin idanun *mu'azz*
Ajiyar zuci yayi hade kuma da cewa...

"Kana sane da hakan ko ba haka ba???.........mai yasaka kake goyawa d'an ta'adda baya...."

"What are you talking about???........"
Hakan mu'azz ya furta cikin sanyeyiyar muryar........
Zura idanu faruq yayi hade da cewa.....

"Aw you're such a good actor......anyway I don't have time for this nonsense kawai ka bani hanya na gudanar da aikina"......

Fashewa *mu'azz* yayi da dariya hade kuma da cewa......

"Aww kana bakin aiki a hakan......bari na tuno maka wani abinda ka...manta...
*NO EVIDENCES NO CRIMES* Ka saka hakan cikin kwakwalwar ka....."

Nan sai suka soma kallon cikin idanun juna....

*PRESENT TIME*

    *_THANSH HOTEL_*

RUHI BIYI (a gangar jiki daya)Where stories live. Discover now