EPISODE_11

64 3 0
                                    

🧟‍♂️🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️
    
        *RUHI BIYU*
  _[a gaangar jiki daya]_

                       🧟‍♀️🧟‍♂️🧟‍♀️ 🧟‍♂️      ‍

*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
      _Kungiya d'aya tamkar da dubu._

        *_SPECIAL EDIT 2021/2022_*

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042

         *REPORTS*

*FREE BOOK💯✅*
*EPISODE_1️⃣1️⃣*

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

*😷😷STAY SAFE...  STAY AT HOME😷😷*
  

       *UPDATE*
*_June_29th_2020_*

*RECAP*
Ciro wata zobe yayi daga aljihun shi ya kamo yatsar Nainah yasoma saka zoben....

Saima dayakai rabin yatsar kafinnan yace da ita

"Will you be my girlfriend???"

Murmushi Nainah hade da hawayen farin tace dashi

"Yes"

Nanfa ya mike cikin sauri suka rungume juna.......

Cen bayan window *faruq* ne ke labe yana daukar video nasu cikin waya.......🙄
Bayan ya gama daukar haka ko ya waiga hade kuma da Cewa....

"Mu'azz na sami sheda"😲
🆕
*fahruq*
Murmushi ya sake hade kuma da cewa.......

"Just wait and see,yadda Zan dakatar da wannan kashekashen....I promise"

*▶▶▶▶THREE DAYS LATER◀◀◀◀*

Cikin wannan 3days abubuwa sukayi ta faruwa iri iri.....Agame da soyayyar *Harun* da kuma *Nainah*
Shakuwa takai shakuwa tsakanin sa da *Nainah* wacce takai ta kawo baya  iyya kwana ba tare da ya hada ido da Nainah ba.....

Koda yaushe yana cikin tunanin ta.....dukda cewa every night suna atare....
Hakan bai saka ya daina missing nata ba....

*Raihana* ta kasance kullun cikin boye soyayyarta ga *safras* dukda cewar tasan idan ta naimi soyayyarsa zai amince,amma hakan bai saka ta bayyana soyayyar Nata ba......
At anytime idan ta hangosa daga nesa sai tayi ta fadin cewa zata baiyana masa amma kuma idan yazo garesa sai ta gagara furtawa.....

Hakan kuwa ta faru a sanyin safiyar *Asabar* inda suka hade a shopping place....
Hangosa tayi saita raiyana cewar zata sanar Dashi....

Nan ta soma Taku tanamai kusantowa  garesa....amma kuma data kaiga yimar magana saita juya ta wuce cikin sauri ba tare da safras din yaga zuwan nata ba....

Wucewa tayi cikin sauri izuwa dakin gwada kaya...
Shigarta ta kurawa madubi ido tana ta kallon hoton kanta

Cen sai ta soma cewa.....

"Raihana just focus,zaki iyya sanar dashi...... just focus, yayinda sanar dashi just look into his eyes and say it out."

Nanfa ta soma tsara yadda zatayi ta sanar dashi.......Haka ko ta Tsaro komi cikin ruwan sanyi at last ta karashe da cewa....
"Safras I really love you......I can't live without you"

Bayan ta furta hakan tayi ajiyar zuci hade da kuma cewa...

"Thats really Good"

Juyawarta keda wuya sai tayi karau da *safras* na kokarin shiga dakin.....
Nanfa ta soma kallon cikin idanun sa cikin shaukin soyayya....

RUHI BIYI (a gangar jiki daya)Where stories live. Discover now