🧟♂️🧟♀️☠️☠️🧟♂️🧟♀️
*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_
*RETURNS*🧟♀️🧟♂️☠️☠️🧟♀️ 🧟♂️
*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*
*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042*REPORTS*
*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*
*📣📣📣SANARWA SANARWA📣📣📣*
_Ga masu Bin littafin Kofar aljali littafi na biyu Ina Mai Baku hakuri game da rashin posting da kuka ga ba'ayi gaskiya abubuwa ne sukayi yawwa..._
_dan hakan Ina Mai Mika sakon ban hakuri ga fans inshallah bada jimawa ba zaku jini love you all_*😷😷STAY SAFE... STAY AT HOME😷😷*
*FREE BOOK💯✅*
*📚LITTAFI NA BIYU*
*EPISODE_0️⃣3️⃣*🌙🌙🌙 *MIDDLE OF NIGHT* 🌙🌙🌙
Karan fashe fashen glasses ne ke tashi a tsakiyar wannan gidan....
Karan sai dadda karuwa take nan *Ramlah* ta bude idanu,inda tayi mamaki kwarai da gaske hade da kuma tsorata as well,danko tashi tayi ta tadda lokaci a tsaye kamar yadda ta bari alokacin data sume,agogo bayyi gaba ba kuma baiyi baya ba....lokacin data sume haka ta dawo takuma tadda lokacin.....
Itada take tunanin gari ya waye already ta rabu da matsifa amma saita tsinci kanta a wannan yanani.....Bayan tayi ido hudu da agogon ne,ya cigaba da tafiya...
Itako ta cika da tsoro ta soma kiran *Mommy,Harun,Daddy* cikin muryar tsoro tana kuma taku a hankali.Haka ta taka izuwa falo ba tare da wani abun ya tsora tata ba,haka kuma ta leka dakin umman ta amma ta tarar babu kowa....
Dukda haka bata karaya ba ta wuce dakin Harun a cen ko ta raina ma kanta wayo danko ta hadu da gamonta.Bayan ta shige dakinne tayi ido hudu da Photo Nainah da Harun ya zana kwanakin baya,da ganin hoton kuwa sai taji wani kara mai fasa dokin kunnuwan bil-adama ya rasa gurin.....
Anfani tayi da hannayeta wajen taushe kunnuwan nata,amma duk da hakan bai iyya kare mata wannan kara ba.....
Yukurin guduwa tayi nanfa ta soma jiyo wata sauti madadin waccen karan.....
Sautin na fito uku,duk da cewar sautin na razanar da'ita amma sai tayi shiru hade ta taka biriki ta kuma cika idanu da kwalla.....yayin da take tuno wasu abubuwan da suka wuce.....abayaBayan ta tuno komi daya wuce a baya sai tayi furucin *RIZWAN* cikin siririyar murya.
Nan kuwa glasses suka hau farfashewa hade kuma da girgiza dakin kai kace girgizan kasa ake....
Jitayi an shako mata wuya aka kuma dagata sama kafafuwanta suka daina taba kasaShure shuren take tana ta kokarin kwatar kanta amma babu dama....
*MASU IYYA MAGANA KANCE FADA DA ALJANI BA RIBA*
Hakan kuwa gaskiyane danko Ramlah iyyaka dai ji tayi an shake mata makogoro amma bata iyya ganin hannun maishi ballantana tayi kokarin kwacewa.
*AL'AMARIN* Harun da Raihana kuwa babu bata lokaci suka wuce clinic din kai tsaye domin tabbatar da abinda abokin nasa ya sanar dashi.....
Kuma haka suka tarar domin kuwa babu sabani cikin abinda abokin nasa ya fada...
YOU ARE READING
RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
HorrorHakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Ha...