🧟♂️🧟♀️🧟♂️🧟♀️
*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_🧟♀️🧟♂️🧟♀️ 🧟♂️
*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*
*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042*REPORTS*
*FREE BOOK💯✅*
*EPISODE_0️⃣1️⃣**In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*
*©®2020-3-10*
Sanyin safiyar Monday garin ta waye da hazo hazo haka.....
Sannan kuma al'umman garin sun kasance suna harkokin,cikin Fara'aKota ina ka waiga zakaga mutane birjik......
Wasu na kokarin bud'e shop's,wasu na kokarin zuwa wajen aiki.....haka zalika students...na kokarin zuwa schools.
Haka babbar titin birnin ta cika makil da cunkosan ababen hawa iri daban daban....
Wayenda suke tafe da *bike*, motor dama masu takawa da kafa.....Duk taron cukusun nan ko sun kasance suna mai duba lokaci *agogo* domin basuson suyi laitin.....
Cikin taron da akwai wata adaidaita wanda acikin wannan adaidaitar da akwai wani santalelen saurayi mai kyawun gaske.Shi dayane a cikin adaidaitar.......
Sannan ya kasance silent,domin kuwa ya sake fuska,sannan kuma babu alamar sauri tattare dashi.....Bayan wasu y'an dakiku suka sami hanya......inda wannan adaidaitar ta wuce kai tsaye izuwa University.....
Cikin wannan university ya taka biriki,nan da nan saurayin ya sauka da yar akwatin sa ahannu da kuma *handbag* a rataye a kafadar sa....
Tsayen yake sai direbar kafibabir din yace dashi......."Dan uwah,kudin ka naira 30 ne...........kaga na ciye kudin naka kenan, tunda na kawo ka inda kake so"
Cikin sakin fuska mutumin ya furta hakan.....
Saurayin nanko bai ko murmusa ba ya sako hannu cikin handbag nashi ya ciro naira dubu daya ya mikawa wannan mutumin.....Mutumin ko da ganin idon dubu yace....dashi
"Toh pha.... Allah dai yasa inada cenji"
Bayan ya furta hakan ya anso kudin.....
Bayan ya anshi kudin ya juya gefe guda da niyar ciro masa cenji a akwatin da yake zuba kudin....Soma irga cenji yayi hade kuma da cewa.....
" kyakyawan saurayi,wai bazakace dani komi ba?......
Tunfa daka hau adaidaitar kayi shiru kabarni inata surutu ni kadai.....
Inda badan kahau tare da friends naka ba, da bazan san inda kake son zuwa ba"Bayan yagama furta hakan ya juyo da niyar yamika masa canji......
Nanfa ya tarar da babu kowa a gurin..... Cikin mamaki yafurta cewa"Kut abin mamaki,ina kuma ya shige......."
Nanfa yahau waige waige... Inda ya hango sa a cen nesa.....
Yaa kwalla masa kira hade da cewa....."Kai Dan kyakkyawan saurayi ka manta karban cenjin ka"
Dukda yasan yaron bazai jiyo hakan ba amma yayi ta maimaitawa.....
Gashi kuma babu damar yabisa sabida hanyar takawa da kafa ya yabi.....Yaranko yakasance daban cikin mutane danko yadda ya shigo school din da akwati a lokacin da ba'a diban new student......Sai ya zama Daban Kuma abin mamaki.
Taku yake a hankali kansa kuma ya sauke kasa.....Hakan ya kasance yana takawa aslow.....harfa akaiga wata Group na *bad guys*
Tunfa lokacin da suka hango sa suka soma mitin a kansa....suna kuma cewa...
YOU ARE READING
RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
HorrorHakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Ha...