*FRIDAY UPDATE*
*_March_27_2020_**_BIRTHDAY WISHES_*
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁
*HAPPY BIRTHDAY YAYA HAYAT[THE ADMIN OF ADMINS]*I wish you continuous dreaming, planning and achieving your biggest dreams; may you find fulfilment in your endeavour. Happy Birthday..
On this special day, may your life be renewed with crackles of laughter and the great feelings of affection; I wish you the best of your dreams.*HAPPY BIRTHDAY YAYA HAYAT[THE ADMIN OF ADMINS]*
🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎁🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉*RECAP ON EPISODE 5*
_PAGE 20 TO 24_Hakan yake furtawa yayin da yake kokarin shigewa *shop* din....
Nanfa yayi karo da safraz da kuma Rihana....inda takardun dake hannun safraz ta zube.....kasaBa tare da yaga fuskar safraz ba ya tsunkuya ya kwaso takardun.....
Saifa daya kammala wayarsa.....yakuma saka a aljihu kafin nan ya Mike...."I'm sorry wallahi ban ganku bane......"
Furta hakan yayi a lokacin da yake....kakkade kurar dake jikin books din...
But a lokacin daya d'ago ido sukayi arba da safraz....saiyayi murmushi...hade da Mika ma sarfaz littattafen....Ajiyar zuji safraz yayi sannan ya Miko hannu da niyar ansan littattafen...
But supresily sai Harun ya sake littattafen suka zube kasa.....
🆕
Parking yayi a gefe guda.....
Inda ya sauko daga motar..ya kuma taka ahankali izuwa wajen friend nasa...."What took you so long.....Harun,shin kasan kuwa tun d'azu nake zaman jiran ka anan.....gurin?"
"Oh God taya zansan da hakan.....tunda bana gurin...
Anyway za'a shiga aji yanzu....idan kuma muka Bari malamin ya shiga gabadamu toh pha mun banu...."
Haka ya basa ansa...abokin nasa ko ya sake cewa dashi..."Yeah hakane.....but You look so worried....Harum,what happen to you?"
"actually wanine ya 'bata min rai...,awajen sayan abinci"
Haka ya basa ansa...abokin nasa ko cikin bacin rai yace..."What!! Waye wannan? Mai yake takama dashi?"
"Oh daad'i na dakai saurin fushi.....anyway I'm enjoying fighting....with him
Domin Yana burge ni yaro.......I always like to teste his filling.....cause yin hakar na nishadantar dani""What do you mean.......by saying,Kana jin dadin fad'a dashi....
And idan ma kana enjoying...mayasaka ka kasance cikin bacin rai toh"
Haka abokin nasa yace dashi..shiko yace"Yep because I did something rubbish.....and I really regret it"
"What?.....😁
are you serious?,daman wannan sad face din....Dan ka 'bata ma wani rai ne?
Hmm okay bani Labarin what happened then....
Domin naji mai kayi da kakasance cikin bacin rai"
Abokin nashine ya furta hakan....."Maybe bayan mun shiga lecture zan baka labarin....komi
But now we are late...so mu wuce cikin ajin kawai"Nanfa suka wuce aji....inda suka tarar da malamin already acikin ajin....
Sunawa wannan malamin lakani da *No nonsense* domin yadda sukaga ya dauki komai nasa da daraja.....
Tunda ya soma koyarwa a wannan school din baifah taba barin *late comers* sun shiga aji ba....
Daga zarar ya shigo aji,toh fa babu wanda zai sake shiga a ranar...kodan waye shi."Excuse.....Sir"
Haka Harun ya furta.....
But ko waigowa malamin bai yiba....nanfa suka soma raukon alfarma dukda sunga baya kulasu,sunyi tamai magiya....amma babu respond daga gurin sa...
Sun cinye akalla 20minutes suna gurin a tsaye....
Nan saiga *Safras da kuma Raihana* sun zo cikin rushing....
YOU ARE READING
RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
HorrorHakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Ha...