🧟♂️🧟♀️☠️☠️🧟♂️🧟♀️
*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_
*RETURNS*🧟♀️🧟♂️☠️☠️🧟♀️ 🧟♂️
*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*
*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042*REPORTS*
*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*
*⬆️💵📦DONATION DONATION📦💵⬆️*
*Donation naku muke bukata abokan aiziki domin ceton rayuwar wannan Yarinyar*
*SADAKA Bata yawa Kuma Bata kadan Dan Allah readers ku taimaka mu ceto rayuwar wannan Yarinyar.*_*Ga masu bukatar Tallafawa zaku iyya turowa ta wannan Acc No.2207522253 Abdullahi Musa UBA Bank,M🤝u hada hannu domin ceto rayuwar wannan Zuri'a Dan Allah*_
*😷😷STAY SAFE... STAY AT HOME😷😷*
*EPISODE_1️⃣1️⃣*
🥴
Abune Mai rikitarwa kasancewar Zuwa Dare a wata suffa Haka zuwa Rana Kuma a wata,dukda cewar hakan na faruwa ne da dalili Amma saita kasance abun rikitarwa ga wasu,wasun ko Basu dauketa abun mamaki ba...Dukda cewar hakan bata taba faruwa ba Tarihi,Abune wanda bazai tabba Gyaruwa ba Kamar Kuma yadda nima da kaina ban taba Tunanin gyarata ba,bayan Nan sai Kuma babbar kurkuren danayi wacce Kuma bazai taba gyaruwa ba itama ayuwata wacce shine yadda danayi har zuciyata taso mutane biyu Mai mabanbanta jensi a lokaci guda.... Wannan itace babban kuskure Dana aikata arayuwata.Masu iyya magana kance So Kwarin gwiwa ne da Kuma Dogaro Amma ta wani hannun So gazawace,kamar Kuma yadda Rayuwa take tafiya da Abubuwa kwaya biyu kacel Wato Nasara da Kuma rashin ta,Farin ciki ko kuma bakin ciki Haka Zakila soyayya itama, kowace Labarin so akan sa Ran samun kyakkyawan karshe,Amma kuma nawa sai nakasa tantancewa Soyayyar tawa shin gazawace ko Kuma Kwarin gwiwa sa'annan na kasa sanin meye karshen nawa zata nuna,Rayuwata cike take da Daukar fansa,Rayuwata bata cencenci a wallafa labari akai ba domin ta kunshi bakin ciki da kunci Kamar yadda boka bakin bawa baya farin cikin a bada wannan labari haka Nima bana farin cikin kowa yaji wannan labarin Amma ya na iyya tunda gani na rasa gangar jikina na kuma rasa duk zarrata...
A Rayuwata ta baya na rasa abubuwa da Dama,na rasa farin ciki,idanda Kuma za'a iyya mayarda abinda aka rasa a baya ta dawo dako zanso Komi Dana rasa a baya ya dawo gareni Amma meye ko na tsinana a madadin hakan....
I end up losing my New Friends,mutanen da suka Nunan kula,I feel like crying Amma Koda nayi hakan waye zai sharen....
Na kasance Bana iyya ganuwa ta dalilin Bakin tsafin da boka bakin bawa yayi agareni hakan Kuma ta matukar raunana Ni,Ina tsaye tsakaninsu Ina Mai karar cewa su saurareni Amma Ina,Babu Mai sauraron na... *Just like I'm gone for good.*Sai nake ganin Kamar Babu banbancin tsakanin hakan da Mutuwa domin ya dauke Komi nawa Amma Taya kowa zai fahimci hakan,Taya Zan ganar dasu gaskiyar abinda yasa nake Daukar fansar, waya yasan labarin na da har zai bayar?
Taya za'a San labarina Bayan Daga ni Babu Kuma Wanda yasan hakan.??*CIGABAN LABARI*
Garin maganin bokan yayi arba dashi Nan da Nan ya dauka sa'annan ya watsa Ma Safwan a fuska,Aiko kwarma bagidajiyar ihu yayi yayinda ya soma rawa da wannan kujera kamar zata balle Nan da Nan wannan farar mayafi da aka yafa Masa ta soma yaiyagewa yayinda ta rikide ta dawo Baki Kirin.
YOU ARE READING
RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
HorrorHakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Ha...