👧🏻 *MIJIN YARINYA* 👧🏻
By Fateema Mrs Ahfat
Mikiya writers association
https://www.facebook.com/share/p/ChZaudpRhnBicHZ5/?mibextid=C7JYKg
Dan Allah ku zabi Mikiya writer kumana kara Kodan dad'ad'an littafan da muke kawo muku
*Bismillahir rahmanin Rahim*
*Page 25*
Kallon Fatu ya yi a hankali ya ce "zaki zauna a nuna miki class din ku, idan kun tashi driver zaizo ya dauke ki kinji ko kuma banda wasa ko fada a class idan ba karatu ba domin idan aka zaneki babu ruwana."
K'unkuni ta farayi tana Zunburu baki gaba ta ce " nidai² kai nake so kazo ka dauke ni, kuma ai bazan yi wasa ba"
Murmushi kwance a fuskansa ya ce" toh shekenan in dai daukan ne zanzo kinji" murmushi ta tsakar masa ta ce " shikenan Yaya na ina jiran ka"
Headmaster na kallonsu yana murmushi ya ce " muje ko" fita sukayi baki dayan su, basu tsaya ko ina ba sai class din su Fatu,shiga sukayi ya gabar da ita ga en ajinsu, kafin yace" taje ta zauna" kallon Saif tay a hankali tace " toh Yaya sai kazo ko" ta fad'a tare da mucewa taje ta zauna, murmushi k'awai yyi suka barin Ajin" rakashi headmaster yyi har Motan sa sukayi sallama yaja Motan sa yabar makarantar"
Direct company ya wuce domin har ya makara suna da meeting din da zasuyi karfe 9 o'clock gashi har 9:30 tayi, da sauri ya shiga d'akin meeting din ida ya samu su Daddy da wasu manyan baki har sun fara meeting din" hakuri ya basu ya zauna sukaci gaba"
Sun dauki kusan 30 minutes suna tattauwa akan aikin da company nim su zaiyi, daga karshe dai sun yanke shawaran Saif ne zai jagoran ci aikin kuma dole sai yaje kasar London don zama da wani Babban company nin, nan da 2 day zai tafi, baiso wanan tafiyar ba Amma ba yanda ya iya tunda shi Daddy ya barwa komai, da haka suka watse meeting"
**********Ummm Fatu kuwa zama tayi kan kujera tana kallon kuwa da kuwa dake a class Aranta tace " hmmm wlh duk idan rainin hammatan d'aya shiga gonata wlh zai gane bashi da wayo"
Ai kuwa bata gama tunanin ba taji an dafa k'afadarta, dago k'anta tay tana kallon yarinya dake hararan ta tana dan girgiza da alama dai tanaji da ruban masifa"
murmushi Fatu tay Aranta tace " yarinya dake zan fara naga alamu duk class nan kin fisu shegan taka"
A fili kuma tace " me kike so?" Tace "ki tashi zama zanyi"
Zaro ido Fatu tay tace " zama kuma ai gacan wajen zaman ki"
Harara yarinyar ta watsa mata tace " a class din duk inda nake so a wajen zan zauna ba wata shegiyar data isah ta hanani"
Wata yarinyar ce tace " haba Sakina mesa kike hakane? ke kadai kinbi kin addabi yan ajin nan gaba daya da masifar ciya don kawai kin girmemu"
Harara Sakina ta wurga mata tace " Aisha ki fita daga idona na rufe, ban k'asa dakeba balle ki dauka" ta fada tare da jan hijab din Fatu tana kokarin tureta"
Ai kuwa da iya karfinta Fatu ta tureta ta Fad'i k'asa, tace " ke mara kunya karki yanda ki shigo gonata idan ba hakaba wlh sai na jaki ya fiki jin dad'i mara kunyan banza"
cike da masifa Sakina ta mike tace " kutumar uban can ni zaki tura?" Eh me zaki"
Nan fa fada ta barke tsakanin Fatu da Sakina inda Fatu ta mata dan banzan duka sai kuka take, tace " wlh ki kiyayi daga yau idan na sake ganin kin taba wata a ajinan sai jikin ya fada miki"ta fada tare da zama kan kujera tay shiru k'amar ba itaba" tashi Sakina tayi tana kuka ta fita d'aga class din"
me yan class kuwa zasuyi sai dariya yau anyi musu maganin rashin kunya kowa sai murna yake, domin tsoron ta kowa kiji"
Tana fita bata jimaba ta dawo da headmaster rike da b'ulala yace " ke Fatima fito nan"
Mikewa tay ta fito a hankali tace " gani Malam"
Fuska daure yace " meya hadaku da Sakina kika mata duka?"
Zari ido Fatu tay tace " innalillahi! Ni Fatu yaushe na tabaki? Wlh billahil Azim Malam ni tunda ka tafi nake zaune anan bama wanda nama mgn shine zataje tamin sharri" ta k'arasa mgnr tana fashewa da kukan muna furci"
Sakina dai tsororo tay tana kallon ikon Allah ko mgn ta kasa domin abun na Fatu yafi karfinta"
Kallonta headmaster yyi yace "kiyi hakuri Fatima jeki zauna"
kallon Sakina yyi yace " daman nasan Fatima bazata iya miki komai wlh Sakina idan kika sake kawomin Karan abunda ba haka ba sai na zaneki ya fada tare da ficewa d'aga class din rai b'ace"
Yana fita Fatu ta mike tace " daman ai na fada miki bazaki iya ja daniba yarinya" tana fad'ar haka ta kowa ta zauna tana Murmushi"
yau dai duk masifar Sakina tay gun da bikinta ta kuma wajen zaman ta ta zauna"
Sosai a ranan aka ma su Fatu lecture, wani ta gane wani kuma bata gane sosai ba"
Karfe 1 suka tashi fita tay da Aisha da har suka kulla kawance, suna tafiya suna tadi kenan ta hango Motar Saif da lokacin ya iso kenan, sallama ta mata ta k'arasa jikin Motar ta bud'e, suna hada ido ta zunburu masa baki ta shiga, shikuma ya dauke kansa a hankali tace " sannu da zuwa Yaya"
Sanda ya dauki 5 second kafin ya tabe baki cikin Cool voice dinsa yace" yawwa da fatan dai anyi karatu mekyau"
Itama kallonsa tay tana tabe baki tace" ummm nadai gane wani, wanda ban ganeba idan na koma zamma Anti SONA bayani sai ta koyamin." Baki kawai ya tabe yaja Motar sa sukabar school"Direct gida suka dawo yana parking suka fito ya mika mata inform dinta yace " d'aga gobe shi zaki ringa sawa, idan kuma kinyi Sallah ki kawomin abinci" yana fad'ar haka ya wuce part dinsa, da idanun ta bisa har ya haura sama, nunfashi taja itama ta wuce bedroom dinsu, da sallama ta shigo inda ta samu SONA zaune Saman dressing mirror tana Ado" har kin dawone SONA ta fad'a tana gyara daurin dankwalin ta da tay daurin Aisha buhari tay k'yau k'amar ka tsaceta"
Fatu tace " eh wlh yau kuma ina zakije irin wannan dauri haka Anti SONA?"
Murmushi SONA tay tace" babu ko ina bako zanyi"
Murmushi tay tace " yau bazaki islamiya ba kenan?"
Ummm zai iya yuwa ta fad'a tare da gyara janbakinta"
Murmushi k'awai tay ta wuce toilet tay wanka ta dauro Alwala ta fito, ta sanya wando jeans blue da t_shirt Red color sosai ya amshi jikinta, babban hijab ta sanya ta tada Sallah"
Tanà gamawa ta kalli SONA tace " nima amin Adon don Allah"
Murmushi tay tace" islamiya fa?" Turu baki tay tace " zansa nikam nidai kimin inaso"
Murmushi k'awai SONA tay ta mata simple make Up me kyau, WOW Fatu fa tay bala'in k'yau gashin tanan ta d'aure mata shi ya zubo har bayanta"
Sosai tay k'yau sai k'amshi take, picture sukasha sosai da SONA kafin tace" bari taje taci abinci ta kaima Yaya nasa domin yace ta kai mishi"
Murmushi kawai SONA tay, ita kuma ta fita d'aga d'akin"
Dining ta wuce ta had'awa Saif abinci ta sanya a tray ta wuce part dinsa, turu kofar parlor tayi da sallama a bakinta ta shigo" Saif dake zaune cikin kananun kaya wanda suka masa bala'in k'yau yana aiki a laptop din sane ya dago da kansa ya dubeta, ai kuwa k'asa dauke k'ansa daga kallonta yay domin wani mugun k'yau data masa, harta k'araso gabansa ta ajiye tray agefin table din bai sani ba"
A hankali ta masu daf dashi ta hura masa iskan bakinta saman fuskar sa, lumshe idanunsa yyi ya bud'esu k'anta ta dage masa giran tace " me kake kallo haka?"
Numfashi yaja tare da Tabe baki yace ......Share fisabilliah Habibaty 🥰